*™✓SHADE OF RUFAIDAH*
_BY_
_SURAYYAHMS__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 5
*Aina'u makarfi*_*F1 expresso:emirate street, new extension.kano state,Nigeria.*_
Anguwa ne na manyan mutane wanda shaharar sa bai tsaya ga kyafaffun ginan ginan gidajen zamanin dake nan ba harda kasancewar muhallai na muhimman mutane masu tsantsar daraja,kudi,ilimi,mukami,suna,kai harma da masu mulki da sarauta a kasar.
Anguwa ne wanda aka tsara shi ata can gefe da cikin gari ta Inda kokadan ba a samun yawan cunkuso ko hayaniyar jama'a.
Anyi tsarin anguwar ne street by street kuma kowani street yana da lanes dinsa,so gaba daya anguwar yanada mashiga da mafita guda biyar ne kacal,snn akowani mashigar street akwai manya kuma dogayen dirarrun kofunar karfe wanda zai tabbatr maka da cewa ana rufe kowata gabar shiganta musammn in dare yayi..
A kofar Kowani gaban shiga wata yar tenti ne na jamian tsaro wanda aka musu horo na musanman domin lura da masu shige da fice a anguwar.
Emirate street kusan mafarkin kowani dan adam ne, dan acikin masu kudin ma bakowa yake samun daman zama anan ba,Wa duka anguwar ake cewa "emirate street"saidai lane din ne kawai yake banbanta su Inda zakaga dark golden signal board a manne a jikin kofar kowani mashiga
Gate na farko shine f1 expresso, na biyu f2 expresso...har zuwa f5..sannan acikin ko Wanne gate not less dan 1000 buildings zakagani a jere,a takaice za'ayi iya cewa Duka Duka anguwar emirate street na dauke ne da 5,000 exclusive buildings including malls,restaurant,masjids nd churches hospitals and trade fairs..Saidai kasuwannin su da asibitan su tamkar masu kawai akayi,dan duka mutanen dake zama awajen are born with silver spoons wanda kullum zakana ganin su cikin swags na high standard of living styles,talaka ko mai karamin karfi bazai taba iya jure expenses din zama anan ba.
A first street wato f1 expresso,Anyi Wani kyafaffen gida wanda yake daura da Gidan Wani shahararren 7starred Army general wanda akai ce masa general murtala kosoko
Wannan gida ya shahara ne sabida tsantsar kyaunsa da yadda aka kawata gaban sa da shuke shuken fulawowi masu ratsa hasken idanu,sai kuma uban tashen kima da mutunci damai gidan yakeyi musamman a idon jama'a....
A jikin babban golden gate din shiga ciki aka manna silver bell plate mai bala'in dauke ido anrubuta 4321 Attor.Zaid D matazu residence.
Yadda tawaje yake a kawace da shuke shuke hakama cikin gidan yake,koina an tsarasa ne cikin tsafta da kwarewat so One single lane ne zai kaika har cikin harabar gidan dake dauke da wata madaidaiciyar parking space da dan karamin cool down na zama ko shakatawa.
So the main mansion stays in d middle,dan sosai ake iya zagaye gidan harta bayansa batare da kakai bangon sa ba,sai ya kasance filin daketa bayan gidan yafi na gaban gidan yawa alaman su mutane ne da basason a gifta musu a bazata bare a shiga cikin harkan personal life dinsu
so Swimming pools dinsu,relaxation outdoor palors da main garage da Duk Wani abu na shakatawa Duk anan abaya suke bata gaba ba..
Cikin gidan kuwa bangare hudu kacal yake dashi
bangaren farko na dauke da sashen iyayen ne sai na biyu na kakar su hjya hasiya,na ukun sashen yaran su ne wanda yake da dakuna masu kyau fadi da yelwa guda takwas dukanin su ajere hudu na kallon hudu,anan nazli da keeyan da shukra suke zama kowada personal room dinsa,sai sauran rooms din da suka rage aka barsu kamar quest room musammn ma in baqon na jini ne ko na kusa da su sosai.

ESTÁS LEYENDO
SHADE OF RUFAIDAH
Espiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...