BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 47
Dakinsa straight ya nufa baiko kulle kofar ba ya nemi waje ya zauna abunsa,kallo daya zakamai kasan cewa ransa a mugun hargitse take,he look soo irritated and annoyed,aransa sai ya soma jin tsananin zafin da Ainau bata iya sanar da shi cewa zarah zata bar gidan yau ba,he took it soo personall da zarahn bata kulashi ba,dan yau ko gaishe sa batayi ba bare ajega tamasa sallama..
Hanklin sa yaji ya balain tashi,tabbas wani abu aranda yana gaya masa cewa zancen da Ainau ta barbaza akansa yafi haka muni inba haka ba ta ina zarah zata samu karfin gwiwar raina shi?aganin sa aiko ba komi dan shi suke zama agidan dole ne yasan duk wani abunda suke ciki
kuma Dama acike tam yake da su biyun da suka barbaza sirrin auren sa awani waje now dat zarah is gone zaifi kyau ya dakatar wa matar sa A'inau,aransa yanaji ko kadan bazai iya daukar wannan abun ba.
.Har aka kammala cin abincin hanklin ayn ba ajikinta yake ba cos she notices sumtin about her man tana ganin kamar barinsa wajen haka kawai ba lpya ba da akwai kura
As usual matayen gidan kowa ta bar wajen ta nufi sashenta,imad ma tuntuni yabi bayan yaa sheik suka fito waje suna yar tattaunawa
Suna barin wajen Ainau data kasa yanke hukuncin wucewa offfice ta mike tsaye tabiyo mijinta dakinsa,tana tura kofar kadan sai taga ya budu,sallama tayi ta same shi a zaune yana shan very cold drink Ya mugun hade ransa,yanayin sa na matukar bata rai har yana kar karda kafafunsa daya nannade su akan juna.
Tafi minti biyu a tsaye batare da sunce ma juna uffan ba She just cudnt understand his mood today,ta dan basar dai tahau yar dube duben karya a dakin kamar wacce take neman pin din dan kunnen ta..
Tana lura dashi taga baiko kulata ba
Wayarsa ce tayi kara atake taga ya dauka ya saka a kunnen sa baice uffan ba,imad ne ata daya bangaren bayabo ba fallasa yace"..muffy if u done eating am outside waiting for you..a hnkli mufrad yace ..outside kuma? sabida me zanzo waje, ka shigo ciki mana nifa bazanfito waje ba.
Imad yace oh god pls Nima bazan shigo ciki ba kuma akwai abunda nake so ingaya maka dan Allah ka fitoDuk ya dauka zancen su zarah ne ransa sosai yake tafarfasa..har wuya yakejin kansa
"Whats dat,say it now im hearing you"Imad yace
"No i cant..
Wani hatsallalen tsaki mufrad yaja"muff Whats wrong...ur voice, are u high or sumthing?
Wani irin shiru yay ya mugun hade ranshi
"Meyake faruwa ne fushin me kakeyi
Ajiyar xuciya ya sauke da kyar kafin ma ya iya cewa
Nothing din..ya dan runtse ido trying to control himseld
Yace "Forget it.
Saika dawo kawai.
Zai katse wayar cikin yanayin fushi mistakely ya danna speaker muryan imad ne ya fito sarari,it was loud nd audible "muf please now, baka ma tsaya kaji mezance ba fa?..okay its about ur..wani kyat mufrad ya offfing wayar gaba daya..dan baisan me zuciyar sa zai jasa ya Aikata musu in ya karajin sunan Ainau da yar uwanta a kunnen sa baAin dake famar kame kame tama rasa abunda tazo dakinyi dan tunda ya fara wayar take satan kallon yanayin sa she was half_minded with him oll this while dataji Abunda imad yace da Kamar zata sharesu amma guilty conciense yana na ciccinta
Aranta,tabe baki tayi ta dau jakarta data shigo dashi
Tana wani taku a yangace kamar zuciyarta ba a hargitse yake ba
Sanda ta iso daf ta kalleshi cikin wani tsinannen jan aji tace mishi."hey ni na wuce Zan tafi aiki.Wani shiru yy, sanda ta juyo ta kalle shi da kyau ma bata sani ba,wani irin tsimammen tsaki na reni shiya kufe daga bakinsa ya juya kansa gefe cikin wata iriyar basarwa,tsakin ma kadai ya mugun qona ma Ainau rai.
Hadiyewa tyi da saurin gudun bacin rai da sauri ta nufi kofa zata wuce ta fita,kakkausan muryansa da ya fito da gadara da izza ne ya dakatar da ita

KAMU SEDANG MEMBACA
SHADE OF RUFAIDAH
Spiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...