Page 7

457 52 8
                                    

*ZAFIN HAWAYENA*
  '''A True Life Story'''
    _Wattpad@SaNaz_deeyah_

*KARAMCI WRITERS ASSOCIATION📚*
  _[Karamci tushen mu'amula tagari]_

Like us on facebook https://www.facebook.com/110308337320465?referrer=whatsap

Follow me on facebook https://www.facebook.com/groups/961329237791696/?ref=share_group_link

*_Kuyi haƙuri ban yi editing saboda bana jindaɗi, ku tayani addu'a please_*

Book2
            '''Page 7'''

Driving yake yayin da sautin kiɗa ke tashi a motar a hankali.

Kai tsaye hotel suka nufa, ɗaki suka kama, aka basu key sannan suka wuce.
  
"Safwan ka wuce da ita kawai, ni zan kwana tare da Nashwa"
"Okay"

Suna shiga ɗakin ta faɗa gado tare da yin miƙa, tana wani lumshe idanu.
    "Ki shiga sai kiyi wanka ko?"
Ɗagowa tayi a hankali ta kalleshi "No ni kafin na saka kayan bacci sai nayi wanka, dan haka sai mun gama abinda zamuyi sannan muyi wanka"

Kallonta kawai yake da mamakinsa. Ita kuma ganin ya tsaya ya ƙi ƙarasowa kawai ta tashi da kanta ta janyo shi ta fara kissing ɗinshi.
    Abubuwan da take masa ya saka ya fara fita a hayyacinsa da kanta ta fara cire rigar jikinshi kafin su faɗa gado.

Sun daɗe sosai suna romance, kafin yayi having sex da ita.
    Aikuwa sai da ta suma, saboda shine  karo na farko a rayuwarta, kuma alfasha suke aikatawa shiyasa daya tashi saduwa da ita bai wani raga mata ba, da yaji ihunta yana ƙara ƙaruwa sai kawai ya saka hannu ya toshe bakinta, sai da ya tabbatar ya gamsu sannan ya koma gefe yana mai da numfashi.
    Ita kuwa ta suma ma bata san inda take ba.

Sai daya dawo cikin nutsuwarsa sannan ya janyota ya rungume a jikinsa, hancinsa ya kai jikin gashin kanta yana shinshina ƙamshin mayukan kitson dake kanta.
     _Wow ban taɓa jin na samu gamsuwa da mace kamar wannan yarinyar ba, kuma budurwa ce, nine namijin dana rabata da budurcinta, zan cigaba da ɗanɗana mata madarar so._ Cire hancin nasa yayi ya saka hannu yana shafa lallausan gashin kanta.
     _Da gani yarinyar nan ɗiyar manya ce, kuma a yadda muka ganta munyi tunanin dama ƴar hannu ce, shine Mahmud yayi min wayo, da rabon dai ni ne zan kwashi romon. Taɓ ai kam ba zan bari ta kubce min ba, na daɗe ban samu macen dana samu gamsuwa da ita kamar wannan ba, gata komai yaji._

Juyo da ita yayi suna fuskantar juna, ƙarewa fuskarta kallo yake, komai nata yayi dai-dai da halittarta, ƙara rungumeta yayi a jikinsa yana shafa gashin kansa daga bisani bacci ya ɗauke shi.

*_Washe Gari_*
07:00am

Wayarsa da yaji tana vibration ita ya janyo ya duba, ganin sunan Mahmud na yawo kan screen ya saka shi ɗagawa tare da mannata a kunne. "Okay" Shine abinda ya furta sannan ya sauke wayar daga kunnensa.

Yana ɗago kai yaga idanunta biyu, tana kallon pop ɗin ɗakin.
   "Baby kin tashi?"
Murmushi tayi sannan a hankali ta buɗe baki ta ce "Eh tun ɗazu na tashi, amma kasala ta hanani tashi nayi wanka, gaba ɗaya jikina a mace yake"

Murmushi yayi sannan ya ce "Kada ki damu, bari na haɗa miki ruwan wanka, ni da kaina zan miki"
   Itama murmushin ta mayar masa.

Ranar dai yini tayi a kwance tana ciwon mara, shima kuwa bai fita ko ina ba saboda yana tsoron kada ya fita itama ta fice.

Safwan babanshi hamshaƙin mai kuɗi ne kuma ɗan kwangila, ya taso cike da so da ƙauna da kuma kulawar iyaye, su biyu ne shidda ne ƴaƴan babanshi, amma shi kaɗai ne namiji, shiyasa ya ɗauki so da ƙauna ya ɗora a kansa, kuma duk abinda yake so shi mahaifinsa ke masa, yana shaye-shaye sosai da kuma bin mata sai dai uban nasa har yau yaƙi yarda da hakan, shi a cewarsa ai an sakawa yaron ido ne ana masa hassada. Haka ta ɓangaren mahaifiyarshi itama bata taɓa yarda da laifinsa, hasalima duk wanda ya kawo mata maganar abinda ɗan yake to kuwa daga nan take raba hanya dashi.

ZAFIN HAWAYENA(COMPLETE)✅Where stories live. Discover now