Part 9 Baseera

49 4 0
                                    

🌱🌱🌱🌱🌱🌱
      *NAFEESAT*
🌱🌱🌱🌱🌱🌱

*WRITTEN*
Nafeesat I lawal
          *(Feenah jikar lawal goma)*

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
'''{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}'''

         *⚜{{H.Q.W.A📚}}*

     
*3girls with the same Name* ❤

*Wattpad : Ummuh 'Dahirah*
*Facebook : Muh'd Lawal Nafisat*

*SADAUKARWA*
Na sadaukar ga Mahaifiyata *Khadijah Lawal* da Yayana *Muneer Isameel Lawal*

*GARGADI*
Ban amince asauya min littafi ba. Duk Wanda yasanja min shi da Allah

*Free Novel*
(Littafin kyauta ne) Mallakina ne.

Wannan shafin na sadaukarma duk wani masoya na gasiya.. Allah yabar qauna ❤

   
       *EPISODE (9)*
         *(Baseera)*

Hong yayi lokacin da yakai bakin gate din, me gadi yabude masa yakutsa motan ciki, a packing space ya'aje motan yafito yanufi inda yaga Haidar da Ihsan xaune saman fararen kujeru, da ka gansu kaga masoya, da sallama yaqarasa yabashi hannu suka gaisa, Ihsan ma tagaishe shi, amsawa yayi yana kallonta kafin yamaida idanunshi kan Haidar yace

Me kukeyi anan ne haka?

Tadi naxo

Haba dai serious fa?

Cewar Al'ameen da yanuna mamakin sa afili.. Dariya Haidar yayi yace

Kai baka ganema idonka bane? Dagaske ina neman Ihsan amma har yanxu dai nagaxa samun kar6uwa wajenta, shiyasaka maganan ma bata fito fili ba bare kaji

Farin ciki ne yabaiyana  afuskan Al'ameen yace

"But meyasaka baka fadamin ba? Ihsan ai qanwar kace, kama bar wahal da kanka ni nabaka ita ko yau kashirya kaxo adaura muku aure

Haidar yace wow babban yaya, nayi matuqar murna dajin haka, kace indena damuwa kamar na sameta na gama Tunda har ka amince

Turo baki Ihsan tayi tace

Kai yaya, ai sai kabari in amince ko?

Ai nasan baxaki qiba my lovly sister, duk abinda naxa6a miki xaki amshe shi hannu bibbiyu, kuma Haidar mutumin kirki ne naji dadi da yaxa6e ki amatsayin wacce yakeso, ina fata xaki amince 'yar qanwata?

Yaya wlh ko da banason ya Haidar kakawo min shi amatsayin wanda kai kakeso baxan qi shiba, bare kuma dama ba qinsa nake ba

Murmushi Al'ameen yayi

Yawwa 'yar qanwata, nasanki dama da hankali "Allah miki albarka

Ameen yaya

Aboki bari nashiga nagaida su Momy, akwai labari sai na fito

Ok sai ka fito din

Cewar Haidar... Gate aka wangale Baseera takutso da motanta ciki, tunda tashigo idanuwanta sukai mummunan gani, bata amince da abinda tagani ba sai da tayi packing taxuge glass din motan tagansu tarr, tabbas Ihsan da Haidar ne xaune awajen

To me sukeyi?

Takai tsawon 10min tana xaune cikin motan kafin tafito tanufi cikin gida idanunta akansu har tashige, su ko bama su kula da ita ba soyayyansu kawai suke sha.. Saida Al'ameen yadawo kafin Ihsan tatashi tashige ciki, kamar jiranta Baseera take tana shigowa tace

NAFEESAT 2020Where stories live. Discover now