Part 18

38 4 0
                                    

🌱🌱🌱🌱🌱🌱
      *NAFEESAT*
🌱🌱🌱🌱🌱🌱

*WRITTEN*
Nafeesat I lawal
          *(Feenah jikar lawal goma)*

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
'''{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}'''

         *⚜{{H.Q.W.A📚}}*

     
*3girls with the same Name* ❤

*Wattpad : Ummuh 'Dahirah*
*Facebook : Muh'd Lawal Nafisat*

*SADAUKARWA*
Na sadaukar ga Mahaifiyata *Khadijah Lawal* da Yayana *Muneer Isameel Lawal*

*GARGADI*
Ban amince asauya min littafi ba. Duk Wanda yasanja min shi da Allah

*Free Novel*
(Littafin kyauta ne) Mallakina ne.

*kadan daga cikin LABARIN DEEBIZAH*

_Mama me zai hana ki amince mu auri su yaya Sani, akan dai kirasa mu duka, ni bazan juri ganin bakin cikinku ba, gwara mu murasa namu farin cikin akan duk kanmu mushiga gidan su Kawu..._

_kan kutumar uba, wlh wlh bazan ta6a auren Shamsu ba, sai dai inke zaki amince amma bani ba, ke wlh ni da in aure sa gwara in shiga duniya al'qur'an, kuma na rantse muna nan tare da uwarmu ba wanda ya isa yaraba mu.._

_ya isa haka Khadeeja, karki sake tada wannan maganan, bazaku ta6a auren yaransu ba kuma ba za'a rabani daku ba, na rufe wann maganan.._

_wai Kawu inace saida yardanmu za'ayi wnn auren? To munce bama sonsu, kuma wlh indai kuka tilasta min na auri Yaya Shamsu wlh wlh sai kunga abinda zai biyo baya, Dan sai namishi yankan rago in muka shiga daki tare..._

_Ke kuma kisaka aranki wlh baki da miji sai ni, ni kadai zaki aura, ni ne mijinki ba wancan sakaran shege ba..._

_tirr wlh Allah yasawaqe ki auri kazami mashayi irin wnn mutumin, wlh bazai yiwu ba Adda Deebi, sai dai duk abinda za'ayi ayi.._

_au kijimin tsinanniyan yarinya, tun ban bigeki ba kin fara munafurcin naki? To bari in saki kiyi me sosai din.._

_bakusan an mata fyade bane kuka kawo ta?.._

_wlh likita shine yayi mata, ko kaffara bazanyi ba sabida mugu ne dan shaye-shaye.._

_ba dai Ubana ba sai dai ubanka Bala.._

_wani wawan mari yasauke mata.._

_an mare kan, ka qara ta6ani kagani in ban rama ba, wawa shashasha dan Shaye-shaye.._

_me kakeyi haka Sani? Me tayi maka? Kasakar min 'ya.._

~ku gaggauta neman naku Labarin Deebizah danjin wani wainan ake toyawa, karku sake abaku labari, taku Nafisat Jikar Lawal Goma~ ✍️✍️✍️

.

.

.

      *EPISODE (18)*
        

Ikon Allah.. Kace Maama kakeso Ubana?

Baba yace hakan cikin tsananin mamaki

Eh Baba ita nakeson in aura.

Farin ciki ne yabaibaye Baba

Masha Allah abu yayi kyau, gaskiya naji dadin maganan nan taka ubana, kuma ba wanda xai fini farin cikin wannan hadin, amma kuma duk da haka baxan yanke hukunci ba dole sai naji ta bakinta in tabbatar da amincewarta, ko kuwa?

Cike da qwarin gwiwa Walid yace

"Ai Baba mun rigaya mun gama magana da ita, muna qaunar junanmu kuma da amincewarta naxo nafada maka".

NAFEESAT 2020Where stories live. Discover now