Part 12 I Hate you

47 4 0
                                    

🌱🌱🌱🌱🌱🌱
      *NAFEESAT*
🌱🌱🌱🌱🌱🌱

*WRITTEN*
Nafeesat I lawal
          *(Feenah jikar lawal goma)*

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
'''{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}'''

         *⚜{{H.Q.W.A📚}}*

     
*3girls with the same Name* ❤

*Wattpad : Ummuh 'Dahirah*
*Facebook : Muh'd Lawal Nafisat*

*SADAUKARWA*
Na sadaukar ga Mahaifiyata *Khadijah Lawal* da Yayana *Muneer Isameel Lawal*

*GARGADI*
Ban amince asauya min littafi ba. Duk Wanda yasanja min shi da Allah

*Free Novel*
(Littafin kyauta ne) Mallakina ne.

      *EPISODE (12)*
        *(I hate you)*

Nocking qofan dataji anayi ne yasata tashi daga gishingid'en da tayi saman doguwar kujera tanufi qofan tabude, waro idanu tayi da mamaki ganin wacce ke tsaye bakin qofan.. Murmushi Nafeesa tayi tace

"Sweety yacemin baby yasamu qanwa shine naxo gaisheki.

Murmushin yaqe Ummee tayi tana kad'a kai tamatsa mata tashigo, saida  taqarema palon kallo tana ta6e baki kafin tanemi 2sitter taxauna, Ummee har qasa taxuquna tagaisheta kafin tamiqe tanufi frij, drinks tadauko takawo mata

Aunty ga lemu kisha.

Tafada lokacin da tatsiyayo acikin glass cup tabata. Amsa tayi takai bakinta har xata sha kuma sai tafasa "takalleta da murmushi a face dinta tace

"Am in ba damuwa kuma ban takura miki ba, please xan iya samun kunu sabida shi nake sha'awa wlh, kuma ni ban iyaba.

Ah aunty bakomai bari inshiga in miki.

Ummee tafada tana tashi dasauri tanufi kichen... Miqewa Nafeesa tayi ahankali tanufi bakin kichen din, sai da taleqata kafin taciro dayan hannunta da tun daxu yake duqunqune cikin gyalenta, d'an qaramin cup ne da wani abu aciki mai yauqin gaske "tabi bakin kichen din duk tawatsashi takoma taxauna tana murmusawa xuciyanta cike da farin ciki

Bayan wasu mintoci Ummee tafito riqe da jug a hannunta, batayi tsammani ba tajita tatafi suuuuu tafad'i timm saman tyles din "bayan kanta yabugu da qarfi, wani axababben qara tasaki tasume.. Dasauri Nafeesa taqaraso wajen lokacin har jini yafara xubowa ta qafafunta yana kwaranya saman tyles din hakama qasan kanta, jikin Nafeesa na rawa tanufi wajen da ake aje moping tadauko tagoge wajen, wayanta data aje akujera tadauko takira Al'ameen tana kuka tasanar masa matarsa tafadi jini na xuba.

Cikin kid'ima Al'ameen yanufo gida yatadda Ummee a wannan halin, kinkimarta yayi yanufi hanyar fita da ita, Nafeesa na biye dashi abaya duk ta wani firgice tare da nuna tausayawarta, amota yasata "Nafeesa ma xata shiga yace takoma gida tunda tanada lalura, saida yalallasheta kafin tayarda tabarshi yatafi.. dariya tayi aranta tace

"Kadan ma tagani, ai ita data haifu agidan nan har abada.

Ta6e bakinta tayi tanufi part dinta

Allah yasama tamutu kowa yahuta.

Tafad'a afili

***

Koda suka isa hospital din shi dakanshi yadubata lokacin tuni cikin jikinta yaxube, wankin ciki yaimata sannan yayi dressing kanta yaqara mata drip, saida tasamu barci kafin yafito yanufi office dinsa, Dady yakira yasanar mishi hakama Momy..

Kwanan Ummee daya tasamu sauqi aka sallameta "takoma gida taci gaba dashan magani.

*****

Hafsa kiyi haquri da tallan yau mana, kinsan Nafeesa batajin dadi yau kibarta tahuta.

NAFEESAT 2020Where stories live. Discover now