🌱🌱🌱🌱🌱🌱
*NAFEESAT*
🌱🌱🌱🌱🌱🌱*WRITTEN*
Nafeesat I lawal
*(Feenah jikar lawal goma)**بسم الله الرحمن الرحيم*
⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
'''{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}'''*⚜{{H.Q.W.A📚}}*
*3girls with the same Name* ❤*Wattpad : Ummuh 'Dahirah*
*Facebook : Muh'd Lawal Nafisat**SADAUKARWA*
Na sadaukar ga Mahaifiyata *Khadijah Lawal* da Yayana *Muneer Isameel Lawal**GARGADI*
Ban amince asauya min littafi ba. Duk Wanda yasanja min shi da Allah*Free Novel*
(Littafin kyauta ne) Mallakina ne._Wannan shafin naki ne Namsy, kisha sha'aninki ki6arje gumunki ana mugun tare_ 🤝 _takwarata_ '''Nafeesa Ummu Neehal''' _kema ban manta ki ba kina raina, INA godiya da nuna ma littafina kauna, Allah yabarmu tare_ ❤
.
*EPISODE (24)*
*(Haidar)*Ahankali komai yasoma xama normal ga masoyan, Al'ameen yasoma ganin canji sosai wajen Baby " domin xanace ahalin yanxu kashi 60% cikin 100% na tsanar datake mishi ya ragu, yanxu sunci gaba da soyayyansu kamar Da sai dai abinda ba'a rasa ba, hakan ba qaramin farin ciki yasaka Al'ameen ba duk wani damuwa da yashiga abaya yanxu ya kau duk da har yanxu yana ganin sauyi atattare da ita, amma yasa aransa da xaran sunyi aure komi xai wuce.
Biki yasoma matsowa kowani 6angare sun fara shirye-shirye musamman 6angaren ango " kasancewar har mutane uku xasu aurar.. " tun ana saura sati biyu biki 'yan Niger suka taho manyansu da yaransu har tsofaffi " kasancewar lokacin da sukaji labarin Baby tana raye sunada ninyan xuwa sabida suganta " sai kuma akace musu anyi mata baiko (rana) hakan yasa suka jinkirta sai aurenta sukaxo, acikinsu harda qannin Mami su uku, Hajja Gaje itace mabi da Mami, musamman tayo guxurin kayan gyara becous of Baby, ai kuwa suna sauka ba 6ata lokaci tahau gyaran Baby cikinta da waje
Tuni Baby tasoma sanjawa duk da kasancewarta baqa amma yanda skin dinta yasauya xakasha mamaki, yayi haske kmr wacce take bleaching ga sheqi da yaqara, uhm saima kun ganta kamar tarwad'a sabida xallan kyau da tayi.
.
*****
'''Yau biki yakama saura kwana 8'''
Al'ameen ne da Haidar cikin mota suna kan hanyarsu na dawowa daga amso invitation cards da suka bada aka qara musu sabida wancan basu isa ba
Wai ina xamuje kabiyo ta wannan hanyar?
Cewar Haidar kenan yana kallon Al'ameen
Xan kaima my Feenah ne tacemin tana buqatan wasu.
Ok kace xan ganta kenan? Tunda an dade anamin rowanta, nifa ko cewa inxo kakaini gareta baka ta6a cemin bA.
To ai kaine baka da tabbas aboki, lokacin da yakamata muje sai anemeka arasa kana can tafiye-tafiyenka, amma bari in nunamaka ita awaya kaganta.
Al'ameen yafada yana miqa hannu inda ya'aje wayanshi xai dauka
Mtsww aikin banxa xancen 6urr! Yanxu ne kasan da nunamin ita a wayan? Da can meyasaka bakayi tunanin hakan ba sai yanxu da xanje in ganta ra'ayil ainu? To banaso.
Dariya Al'ameen yayi yana kad'a kanshi yace
"I'm sorry aboki ba laifina bane".
Ok to ya maganar gidan da Dady yabaka " Kaje ka duba kuwa?
Na duba mana, kasan nace maka baxan amsa ba sabida tsarin gidan bemin ba, shiyasaka ma nadage wajen kammala nawa ginin, nafison ko wacce da nata part din sabida banason rigima, wancan kuwa muhadu a palow ne hatta kichen ma daya ne, wannan xai saka fad'a na saurin shiga tsakaninsu.
Haidar yace "to ai naga matan naka ba fada suke ba, sai dai in wannan da xaka kawo ne xata hargitsa maka gida".
Me kake nufi to? Kana nufin my Feenah mafadaciya ce kenan?
Cewar Al'ameen yana tamke fuska
Ah ba haka nake nufi ba, amma dai inhar akaga sunyi rikici yanxu ai ita xa'a xarga tunda dai basu ta6a fad'a ba.
Uhmm kawai Al'ameen yace yanaci gaba da tuqinshi... " shiru ne yagibta a tsakaninsu na d'an wani lokaci kafin Haidar yace
"Kasan kuwa da partyn dasu Mansur suka hada mana ranan daurin aure?"
I know daxu a Hospital Doctor Gali da Doctor Abdul suke sanarmin, nayi mamaki fa wlh abin yasani farin ciki sosai.
Daidai lokacin da yakarya kwana layin gidan alhaji Bashir, awaje yayi packing motan yadau waya yakira Baby yasanar da ita " few minutes sukaji qaran bude kofa, gaba dayansu suka maida idanunsu bakin gate din
A kyakykyawar face dinta dake kyalli suka sauke idonsu, tana sanye da dogon hijab maroon colour, gaba daya yarufeta ruf ba'a ganin komi sai baby face dinta " tafiyanta me fixgar mutane xuwa gareta takeyi har taqariso wajen motan' while basusan ma ta iso ba sai kallonta sukeyi, " ta side din Haidar tayi nocking glass din hakan yasa dukansu sukai firgigit suka dawo hayyacinsu, dasauri Al'ameen yabude mota yafito yana binta da kyakykyawan murmushinsa " itama din kallonsa tayi tana maida masa martanin murmushin tace
"Naga kayi saurin xuwa fa, ko dama kana kusa ne?"
Still yana murmushi yaxagayo wajenta yana kallonta eyesball to eyesball yace
"Ee muna nan kusa dama ai, kinyi kyau my Feenah " kamar qara sanja min ke akayi".
Smile tayi tana rolling eggeyes dinta batare da tace komai ba.. " Haidar dake cikin mota xuba mata ido kawai yayi yana kallon baiwar da Allah yaimata
Masha Allah! Ashe shiyasaka abokina yakasa hakura da ita? Duk kyawun matansa wannan ta daban ce sai dai wanda baisan kyau ba, uhm abokina ka more da xuqeqiyar mata me asalin kyau.
Duk cikin ranshi yake wannan sambatun, tagumi yaxuba yana kallon yanda suke hira abin sha'awa " ba qaramin burgeshi sukayi ba sun bala'in dacewa da juna, while Al'ameen ya manta tare da Haidar suke sai janta da hira yakeyi ita kuma tana amsa mishi a yangance, " Haidar da yaji shiru Al'ameen baimishi magana ba bude kofa yayi yafito.
To nidai nagaji da xaman jira tunda ammanta dani bari nafito.
Oshh wlh sam na manta da kai aboki, na manta tare muke kai kuma kayi xamanka cikin mota baka fito ba
Cewar Al'ameen yana smile
Ee dole ai kafadi haka tunda narakoka inda tunaninka yake gushewa.
Shima Haidar yafada yana smile
I'm so sorry aboki " my Feenah wannan shine friend dina Haidar da nake baki labarinshi, kuma shine xai auri sister na Ihsan.
Hi.. ✋🙋🏽♀️
Tace dashi tana kallonshi da beauty smile dinta
Malama Nafeesa yakike?
Lafiya kalau.
Ni kinga sai yau akaga daman nuna min ke, nayi fushi.
Haidar yafada hakan yanaci gaba da murmushi
I'm so sorry yayana, nasan ba'a kyauta maka ba " amma kuskure ne baxai sake ba please yayana. 🙏🏼
Taqarike magananta tana kama kunnenta tare da langa6e kai.. " dariya sukayi ganin yanda tamarairaice face dinta kamar xatai kuka
Ai nahaqura qanwata tunda kinsaka baki.
Thank you yayana.
Tafad'a tana murmushi.. " sun jima kafin sukai mata sallama bayan Al'ameen yabata cards din suka tafi.
.
_ya Allah kakawo mana karshen wannan ciwon na corona burus, ya Allah mun tuba_ 🙏🙏🙏