Part 19

43 4 0
                                    

🌱🌱🌱🌱🌱🌱
*NAFEESAT*
🌱🌱🌱🌱🌱🌱

*WRITTEN*
Nafeesat I lawal
*(Feenah jikar lawal goma)*

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
'''{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}'''

*⚜{{H.Q.W.A📚}}*


*3girls with the same Name* ❤

*Wattpad : Ummuh 'Dahirah*
*Facebook : Muh'd Lawal Nafisat*

*SADAUKARWA*
Na sadaukar ga Mahaifiyata *Khadijah Lawal* da Yayana *Muneer Isameel Lawal*

*GARGADI*
Ban amince asauya min littafi ba. Duk Wanda yasanja min shi da Allah

*Free Novel*
(Littafin kyauta ne) Mallakina ne.

.

*EPISODE (19)*

Maida kallonta gare shi tayi taga ba abinda yake kallo sai ita "kamar har yanxu bai dawo nutsuwarsa ba, tafi 👏🏼👏🏼👏🏼 taimasa a setting face dinshi sai lokacin yakyafta ido

Tunanin me kakeyi haka?

Tafada tana mishi wani irin kallo eyesball to eyesball, memakon yabata amsa sai cewa yayi

"Tsarki yatabbata ga wanda yai wnn kyakykyawan halittan mai ban sha'awa da burgewa".

Murmushi tayi har jerin qananun haqoranta suna bayyana

Tare da kai HUBBY, dafatan kaxo lafiya? Ya su Momy?

Lafiya lou my Feenah, kema dafatan na sameki lafiya?

Kalau.

Tafada idanuwanta akanshi tana murxa yatsunta... d'an murmushi yayi yana kallon xara-xaran yatsun nata, "shi dai komi nata burgeshi yakeyi

Ahankali yakai hannunsa yariqo hannayenta, wani irin shocking sukaji "dasauri tajanye hannayenta tana hararanshi da kyawawan idanunta 👀

Menene haka Doctor? Banaso.

Sorry; hannun naki ne sunada kyau my Feenah, wnn kuma in kikai lalli kika sanya xobe ya xai koma?

Murmushi kawai tayi tanaci gaba da kallonshi

Please my Baby kiriqa min lalle mana, ina matuqar so wlh, but ke naga kamar be dameki ba.

Shiru Baby tayi tana sauraronshi, " ita harga Allah bata qaunar lalli, tunda take ma bata ta6a yin lalle tanada wayonta ba

Kinji my Feenah, xaki riqamin in mukai aure ko?

Yafad'a yana mata sassanyan kallo.. Gyad'a masa kai tayi tana murmusawa

Wai wannan murmushin fa? Kinqi magana sai murmushi kawai kikemin, kuma kinsan muryanki yana daya daga cikin abinda nake matuqar sO, plx me yafaru ne bakyason min magana?

Uhm bakomi my Doctor, kawai ina farin ciki ne ina tare da kai " that's why nakasa magana.

Dariya Al'ameen yayi

Wow that's good my Baby, nima bakiji yanda nakeji ba, bare yau rana ce ta musamman gareni na fidda abinda ke cikin raina, shiyasaka naxo miki da albishir na musamman.

Menene albishir din?

Tatambaye shi still har yanxu kallonshi takeyi

Kinsan yau na sanar da Dady maganar aurenmu dake; kuma ya amince xasuxo nemamin aurenki, xaki xama mallakina Baby ni kadai, abinda kullum nake fatan samu kenan " in ganki cikin gidana a matsayin matata, wow bansan ya xanji ba ranan.

NAFEESAT 2020Where stories live. Discover now