Chapter 1

44 8 1
                                    

The good daughter                                                   Zahra's POV Kiran da naji mamie ta kwala mun ne yasa ni ansawa tare da barin assignment din da nikeyi agogo na duba wanda ke manne a jikin bango watau wall clock goma saura kwata dai dai ina tunin koh menene kuma oho gashi gobe monday koh bature sarkin aiki na tsoron monday zaune na sameta ta kishingida akan 3seater tana kallon channels tv abuja gani nace mata cikin dan yatsina tace kinsan gobe babanku nada baki saboda ki tabbata tun asuba kin tashi komai ya zama dai-dai toh na bita dashi cikin girmamawa ina na iyaye kafin na wuce assignment dinna na gama kafin na kwanta kiran sallar farko a kunne na akayi shi saboda haka dakin masu aiki nayi straight abunka da wanda basu kallon gabas baccin su kawai sukeyi knocking na fara inda debora tazo ta bude nan nike gaya mata abunda zaayi saboda baki kitchen muka wuce hadda ni mash potato da fish pepper soup sai moi-moi da kunnu sai da na tabata komai ya hau hanya kafin na wuce daki toilet na shiga inda nayi wanka tare da alwala bayan nayi sallah kitchen na koma dan sake dubawa enkiru sunan dayan mai aiki inda nasa ta tada su Farouk da Ibrahim kanena dan tare muke zuwa makaranta tea na hada ina sha ina dan duba abunda akeyi bayan mun gama shiri suma sun sha tea muka kama hanya sai school santilious sunan school din da muke kasancewar from primary section to secondary ne after assembly muka hadu da bestie na ma'ana babbar kawata rahama tukur baba hugging dinta nayi sanan muka wuce class math period shine farko inda math teacher assignment dinshi ya fara tambaya wani ajiyan zuciya nayi thank God na gama tun jiya sai da mukayi submitting kafin mukayi class work haka muka cigaba da lesson har time din break ni dama ba mai son cin abinci bace haka rahama tayi ta mun fada wai sai kace celindion dan rashin kiba dariya ta bani sosai ga halin fulani inji ta toh wanan kam na gada dan ba komai nike ci ba ga kyama tsiya ruwan hanuna ruban swan nike ta dan sha ah ankali har muka koma inda principal tazo addressing dinmu akan jarabawar cewar kowa sai ya dage ya kara karatu dan time table din junior WAEC ta fito

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now