Chapter 43

5 3 0
                                    

The Honey-moon                                                            Dan kwana biyun da mukayi a "Paris Beach Resort, Lian,Batangas gaba daya mun saba da juna kullum muna nan manne kusan komai tare mukeyi na kara sanin abubuwa da dama akan Imran wanda shima yasan abubuwa a dama kaina kwana mu hudu kafin muka bar wajen munje gurare da yawa akwana a tashi hutun mu ya kare sai shirin komai haka mukayi shopping wanda mukayi ma yan Gida tsaraba kafin muka daga sai 9ja duk da zaman Paris yayi dadi kaman kar mu dawo,
Muna isa driver yazo daukar mu gida muka wuce straight inda mommy tasa an gyara ko ina sai kanshi yakeyi abinci kuwa kala kala munyi missing irin abincin mu gaskia abinci mukaci kafin na wuce dakina kasancewar har gari yayi duhu wanka na fara yi nayi sallah inda imran shima side dinshi yayi unpacking nayi kafin na cire ma kowa kayan da na siyo mai duk da rahama ta isheni da waya rabi unpacking rabi waya a dare taso zuwa amma Mahmoud ya hanata inaji tana mita yana mata dariya wai mun gaji ta bari sai mun huta😃
Bayan na gama komai nayi shirin bacci wata zuciya tace ko inje wajen imran canza shawara nayi nace ai bai taba zuwa dakina ba, kwanciya ta nayi ina jiran shi amma shiru kasancewar mun saba kwana tare bansan sanda bacci ya sace ni ba
Kiran sallah farko akan kunne na wani dadi araina nace welcome back home da can ne sai dai alarm, alwala nayi tare da nafilah kafin nayi sallah sai da nadan dadde ina addua kafin na koma na kwana Imran's POV tun da na shiga wanka kawai nayi naga files dama munyi da muktar jallabiya kawai na sa na bude Mac book dinna ( computer) ina shigar da aiki wanda nayi missing ban ankara ba sai dai gani 3am na dare yayi ga gajiya lokacin Zahra ta fado mun a rai hakana nan naji banji dadi ba meyasa bata zo duba ni ba, da tunanin ta na kwana, kasancewar kwana biyu nan nayi wani irin sabo da ita, saurin karasa aikin da nikeyi ne wanda yayi dai dai da lokacin har an fara kiran sallah farko alwala nayi na tafi massallaci da niyan in na dawo sai in tada ta. Zahra's POV ina cikin baccin naji ana shafani ahankali alamun in tashi wanda koh ban bude ido ba nasan waye imran be ke tadani sallah ahankali Na tashi kafin ya fita da alama massallaci zaije alwala nayi nazo nayi sallah na dadde ina addua har na gama bai shigo ba na koma kenan na kwanta sai naji shi lamo nayi kaman mai bacci nauyin mutum da naji yasa nasan ya hau kan gado kissing goshina yayi tare da rungumo ni kara gyara kwanciya nayi tuni mukayi bacci baki daya                                                 Bani na tashi ba sai after 10am ko da na tashi ba imran wayana na dauko and I messaged him cewa zanje Gida da gurin rahama , bayan na shirya Gida na fara zuwa inda na iske Abba bayanan sai mamie haka ta tarbeni fuskan nan ba tabo ba fallasa , Farouk na Gida dan haka dashi muka sha rabin hirar kafin yan makaranta su dawo sanan na basu tsaraba gidan rahama na wuce , ina isa na iske ta chocolates ne kala-kala a gabanta tana ci abunka da mai ciki haka na baje muka sha kwadanyi mu tare daga ci sai sallah sai kuwa mu daura daga inda muka tsaya uban kayan babies da tarkace tsarabar ta su suka cika mun boot din mota , har bayan magrib ina gidan sai da imran ya kira ni a wayan sanan na dauko key da sauri nayi Gida
Ina isa imran na tarar da Yaya muktar daga gani maganan aiki sukayi gaishe su nayi kitchen na wuce straight kasancewar ban gaya masu aiki abunda zasuyi ba dankali nasa suka fera aka yi mai yanka soyawa nayi roasting fish vegetable salad and Sai virgin margarita mocktail da nayi musu cikin kankani lokaci komai is set and ready to eat , kasancewar nayi ciye ciye da rahama salad kawai nadan ci da juice magana nayi musu akan dinner is served, din daki na wuce sallah na fara yi kafin na shiga wanka na fito ina drying kaina Imran na gani kance saman gadona na, yi nayi kaman ban ganshi ba dan dama ina da haushin shi na jiya da ya bani, matching inner wears na dauko na fara sawa in a slow motion taking my time and teasing him, duk abunda nikeyi gaba daya hankalin shi na kaina eyeing me like a hawk, wata silk sleeping dress matching with inners na dauko iyakar ta gwiwa, gata transparent, madubi naje safa body lotion da dan turare I can still feel his burning gaze, Ina juyowa muka hada ido and he hold me captive, the dark longing that I see in his eyes, shi yasa nayi saurin juyawa zan gudu, kiran sunana yayi zahra meaning his dead serious this time, har sai da naji cikina ya kule in a good way dan ba kullum bane yakan kira sunan sai da dalili, ba musu jiki ba kwari naje ta gefen da yake hannu yadan buga gefen gado alamun in zauna , ba musu na zauna jaaan hancina yayi har sai da nayi yar kara, rufe bakina yayi da kiss wanda sai da yayi mai isan sa, duk da naso biye mai amma ban gama hucewa ba, sanan yace Haba my star meyesa yau tun safe kike shareni , cikin shagaba nace ba kai bane tun jiya ka share ni, wani kwashe wa da dariya yayi tare da pecking lips dinna yace kice kinyi missing dinna kenan..?? Kara tsuke baki nayi da hada rai, magana ya fara am sry dear aiki ne na bari yayi mun yawa jiya da dare through out the night ina aiki har wajen asuba, baki tausayin mijinki, yanda yayi magana ne da yanda yake kallona yasa naji jiki na ya mutu girgiza kai nayi gyara kwanciya yayi yace yauwa my love duk na gajiya massage my back please , haka kuwa akayi ahankali nike massaging dinshi wanda koh minti goma bai kara ba sai bacci, Ina shafa kanshi ina ma Allah SWT godiya da kyautar gwarzon namiji da yayi mun irin imran Alhamdulillah wanda shi din daya ne cikin dubu wanda sai tuna

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now