Chapter 6 zahra's picture what do you think ...???

16 4 0
                                    

Hello beautiful Bayan nayi wanka da safe wata English gown na sa bata matseni ba amma tabi jikina masha Allah golden and brown ce dan brown veil ne nasa waya nike da abbah da tun jiya Yaya muktar ya hada mana layin, zamu iya kiran waya, waya takeyi har ta ida isa dining tare da zama tunda ya shigo zai wuce kasancewar sama zai hau amma me wata yarinyar ce ke saukowa so captivating and wanda he can't look away, looking so masha Allah shi kanshi sai da juciyan shi yayi jackhammering kallon farkon da yayi mata, wani buga dan gefe ya koma tare da bata space hankalin ta gaba daya na kan wayar da takeyi tayi, she's so beautiful masha Allah yanda take sauka da wayan shows akwai natsuwa a tare da ita har ta wuce shi dining taje taja kujera ta zauna kaman ance ta dago kai boom 💥💥💥suka hada ido ita kanta gabanta ne ya fadi da sauri tayi kasa da kai tare da gaishe shi , dan hada rai yayi kaman ba da shi take ba kawai ya haye sama ya bar su nan su rahama kuwa an hada kafa daya bisa daya anata game a wayan wanda tuntuni ta gama breakfast dinta Zahra ko a jikinta this is not the first time da zaa ki ansa mata gaisuwa amma ko waye Allah yayi mai kyau da body structure kaman athlete dan three quarter ne jikin shi da short sleeve sai jaka da ya rataya a bayanshi daga gani daga sport yake amma Allah yayi mai kyau cire tunanin shi tayi tajaa plate ta fara break dinta Farouk ne suka shigo da Yaya muktar gaida shi tayi inda yake gaya musu su shirya anjima zai fita dasu rahama cikin jin dadi tace you're the best bro and I love you so much da dariya ya bar wajen yanan fadin sarkin wayau ba da wannan kike bribe dinna kullum, inda Farouk yadan harereta yace my sis is the best and I love her harara rahama ta dalla mai tace jealous fellow she's my bestie and I love her more haka sukayi ta draman su suna bani dariya suna nan fallo kasa emran ne ya sauko da har zai koma muktar ne yayi mai magana yace hey buddy and he hate that name just want to irritated him yace kaga bakin mu kuwa kun gaisa dan tsayawa yayi yana danna waya inda muka gaishe shi ya ansa a dakile ko kallon mu baiyi ba, wayar shi kawai yake dannawa a raina nace ikon Allah see arrogant fellow muktar yayi ma magana cewa in ya gama ya sameshi a penthouse akwai document din da zasu duba kafin ya wuce nan rahama ke complain Allah Yaya Emran ya iya wulakanci ga shegen son girma har Gida fah in yazo sai yaga daman kula mutum sai kace wani sarki mtsw muktar ne ya harareta inda tayi shiru. munji dadi fita outing da yaya muktar dan munje gurare da dama kuma munyi ciye ciye ga shiyaya a gajiye muka dawo Gida
- Zahra's POV kwance muke after na gama shiri bacci rahama ce ta tsokalo ni inda take cewa kinsan me...???and I say what...???nan tace gobe gym zamu je dan kallon ta nayi inga is she serious and mean what she is saying with straight face I say gym 😳 and why💁🏻‍♀️koh naija we are not the gym type why now ...?? rokona ta fara yi a cewar ta it will be so much fun ansa ta nayi da ok girl friend so don't forget to wake me up dan in baki tadani ba toh banzuwa da haka nayi bacci after sallah nadan koma bacci kenan ta tadani groaning nayi with annoying face and no I change my mine not going

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now