The new home
- [ ] Imran's POV kasancewar jiya walima barin gidan yayi bayan kowa ya watse muktar ne da friends suka taso shi gaba sai sunyi rakiya amma sam yaki acewarshi tunda ba addini bane ai sai abarshi haka ya dawo gida shiru ta kofar baya ya bi bai tsaya siyo komai ba kasancewar mommy tasa an kawo different varieties na abunci da sha fallo ya fara duba komai an kashe sai kanshi zahra da duk ya bade gida kitchen ya shiga kasancewar yunwa da yake ji gashashen nama yayi warming a oven da wani coconut drink da ya gani wanda duk yasan aikin mommy ne a kitchen table a yaci rabin hankalin shi na wajen zahra he just want to see her, rabon shi da ita tun dinner dakin site dinta ya fara budewa kasancewar gidan babba ne sai da ya bude daki biyu a na ukun ne ya ganta duk yafi sauran dakin girma wanda da hankali shi har ya fara tashi wutan dakin kashe take sai hasken balcony take haska dakin bacci take hankalinta kwance smiling yayi tare da jawo mata kofar site dinshi yayi wanka sai bacci dan shima kwana biyun nan akwai bashin bacci a tare da shi
- [ ] Zahra's POV :- kanshi turaren wuta ne ya tada ta daga bacci toilet ta wuce straight tayi wanka atampa tasa dinki simple and comfy fallo taje inda taga har sun gama setting table ko ina tsab sai kanshi dadi taji har cikin rainta tace gaskia mommy ta daban ce manta cell phone dinta yasa ta komawa daki evelope ta gani a gefen gado wanda kudi ne ta dube wayar sakon imran na shigo wa kaman haka " morning my wife na shigo kina bacci ga kudi nan in ana bukatar wani abu" mtsw nayi a raina nace I hate this your impersonality ace mutum ba zai sake ba, tun dinner rabonta dashi wayar rahama ce ta tsike mata tunani inda ta cika ta da labari wani abun har tana jin kunya gode ma Allah tayi da rahama bata tambaye ta akan nata labarin ba har sunkayi ending call din breakfast tayi serving taci, haka rayuwa ta kasance ma zahra wanda yau kusan sati daya kenan bata sa imran a ido ba tun abun bai damu ta har ya fara damun ta gashi gobe monday zata koma makaranta kullum yakan mata sendn message da barin kudi amma yanzu abun haushi ma yake bataTana zaune tayi mai sending message akan gobe zata koma school kafin ta kwanta da wuri ta tashi tayi wanka jallabiya tasa baka sai mayafi sky blue da tayi rolling kanta dashi haka jakan ma mai touch of blue sandal wedge ne kafanta wanda product daya da jakan fitowa ta yayi dai dai ta fitowansh yana sa hula akanshi wanda sai dai zuciyarta tadan tsaya shima kallonta yayi kaman wanta ya fara ganin ta yau gaisheshi tayi da muryanta ke son kunyatata ta dan taji harshen nason sarkewa cikin muryan shi da tafi komai so ya ansa still looking directly at her lips ina waje in kin gama shine abunda yace mata and dan dadin ta takeji sai ya fara kowama ciki she thought kwana biyun da basu hadu ba yau there will finally be inseparable amma with this man nahhh she don't think he understands the word marriage abinci ma kasa ci tayi sallama kawai tayi ma masu aiki inda ta same shi a waje wata sabuwar mota fara ya harde hannushi a kirjinshi tunda ta fito yake kallonta kaman maye yaki dauke kanshi koh kunya baiji bai kuma da niyan dainewa har kusan faduwa tayi amma bar kallonta ba , come here yace mata inda ta karaso drivers site ya bude mata key ya bata hannu tasa ta karba wanda har hannun su na gogan junna wani shock taji amma ta matse dayan site din yazo ya shiga site belt yace mata kaman ta harare shi tunda shi bai sa ba sai ma gyara site dinshi da yayi wanda kusan rabin kujera ta kwanta shi kuma yana kishingide mota ta fara warming ta na tunani how on earth is she going to concentrate bayan mutane nan, na kallonta kaman zai cinye ta, ta maza tayi tare da daurewa ahankali tace yaya imran and he look directly at her eyes saboda yau ne karon na farko da hankalinshi ya dauki yanda take kiranshi and that her voice he love it, dan smiling yayi sanan yace mata school tukin takeyi cikin natuwa har suka iso school dan kanshi ya fito sai da ya rakata har class wanda majority of the students rabi hankalinsu ya dawo kansu there are what bature call match made in haven har abun yaso bashi haushi dan acewar shi duk matar shi suke kallo key yace mata ta bashi ba suyi gama sallama ba taji an dare mata kafada har ta kusa faduwa wanda rahama ce jaaan tayi suka ida shiga ciki kafin shi ya wuce
- [ ] Haka bayan sun gama lectures tuni rahama ta isheta da labarin Mahmoud ita duk wani abun ma kunya yaketa bata amma haka nan taketa matsewa kada rahama ta gane duk sai suka kara burgeta ita ina ma taga mijin bare su saba haka ranar suka wuni school kasancewar sunan final year ga project anyi musu approving topics sai magrib time daya suka gaya ma mazaje nasu wanda har imran sai da ya riga Mahmoud zuwa amma shima Mahmoud din cikin dan minti kadan sai gashi wanda bayan sun gaisa suka sallama sanan kowa ya tafi da mijin shi
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...