Moving forward :- the above is picture of the couples what do you think, vote and comments
Zahra's POV :- An sha Mother's Day duk da duk event din da zanje Imran ke kaini kuma shi yake maido ni gida ba wata hira mukeyi ba amma his quite a jealous fellow his actions speaks louder than words Safiyar yau asabar ne yayi dai-dai da daura auren mu da akayi duk inda na shiga sai murna akeyi masu guda kuma nayi adda ce tasani gaba sai da naci abinci nasha fura kafin ta Sani daki tace in kwanta in huta ba musu dan tunda aka fara hidima nan samu wani hutun kirki ba dakin ta rufe mun kafin ace me nasha bacci na kaman ba biki akeyi ba
- [ ] Imran:- Duk rashin son mutane na wanan karon ya fita daban I try as much as possible to adjust koh ba komai kowa ka gani saboda ni yanzo gashi abunda nikeji a raina na farin ciki Allah ne kadai yasan shi I never love anyone one this much before the feeling is so new hatta mom duk yanda nike kokarin boye feeling dinta ita da dad sun riga sun gama dagoni muktar kanshi ba barina yake ba ni kaina kwana biyun nan nasan na canja saboda I use to smile a lot bare yau da muka tashi an daura aure haryanxu jin abun nikeyi kaman a mafarki thu ''the restlessness heart is now relaxed'' mutane muketa gaisawa dasu suna tayani murna dan gajiya da mutane kam na dadde da gajiya bama kaman yau sai dai dole in daure har a gama is just for a few days
- [ ] Zahra's POV ringing din waya ne ya tadani daga bacci rahama ce yanda tajini yasa take mun tsiyan shiryawa mamaki nayi dan jinta nayi garas alamar wanan amarya ba abunda ke damunta zumudinta kawai takeyi Bayan nayi ending call din a gurguje nayi wanka mai make up ta fara mun duk da kullum I use to go with simple touch of make up bansan kwalliya ya cika tarkace da yawa bayan mun gama gari yayi duhu sosai waya ta na duba tarin miss call na gani duk na Imran da kuma na mommy sai na wasu friends wanda yayi dai dai da zuwan Farouk nan yake gaya mun imran na jirana tun dazu a waje as usual kiran sunan shi sai naji gabana ya fadi matsewa nayi nace yace mai ina zuwa sadiya ce ta sake zuwa fita dani diyar adda ce wanda kusan sa'a tace Gida yayi shiru kasancewar duk an tafi wajen event sai da ta rakani har mota kafin ta rada mun sai mun hadu wajen event ta gudu cikin Gida tana dariya 😄😄as the gentlemen he is fitowa yayi tare da bude mun kofa na shiga sanan ya zagayo ta side dinshi ya shiga gaida shi nayi ya ansa with a smile on his face, tambaya na yayi ya shirye shirye da baki yadda yadan yatsina fuska ne har abun yaso bani dariya sai kace bashi ya gama smiling ba, this man really have a thin for crowd kaji da shi nace a cikin raina tare da matsewa alhamdulillah nace, mota yayi ma key tare da fara tafiya nidai gabana fuduwa kawai yakeyi gashi na kasa tambayan shi komai and that his looks ma kadai scream keep quiet hanya kawai nike bi da kallo sai kanshin turaren mu daya gauraye da motan wanda yasani har wani sabon bacci bacci nikeji,wani Gida mukaje kana gani kasan baban Gida ne koh horn baiyi ba aka wangale gate din shiga yayi sai da yayi parking dai dai main entrance na Gida kafin yace mun follow me, gabana na faduwa araina nace toh wanan mutumin me yake so kuma...???? sumimi na binshi inda muna shiga mommy na fara gani cike ta farin ciki ta rungume ni tana welcome my daughter gaisheta nayi ta ansa cikin farin ciki gefen imran na kalla dan sosa keya yayi tare da hayewa sama ya barmu bansan nayi ajiyar zuciya ba dining ta jani straight abinci tayi mun serving sai ga imran nan ya sauko da alama har ya canza kaya wata short sleeve rigace black an rubuta Armani a jiki sai ash sweatpant dining yazo direct opposite dinna yaja kujera dan harara shi mommy tayi tare da tambaya are you hungry alama yayi mata da kai smiling kawai tayi tashi tayi ta bar mana wajen inda naji iskan wajen gaba daya tayi mun kadan saboda am really aware of him ba abinci yake ci ba, illa ni da yake kallo kaman nice abincin juya spoon kawai nikeyi this man is really something else, mtsw watarana yayi banza dani ya shareni kaman baisanda da Allah yayi ni ba, oooh he will just be watching me, aaah this man is unpredictable always throwing me off balance, nama kasa komai kara gyara zama yayi with his eyes that holds me captive duk na kasa komai and dawowar mummy yasa yadan gyara zama tare da daukan cup yana shan lemon dake ciki yanda taga abinci yasa ta dan bata rai imran ta harara tare da ce mai yaje ya shirya zamuyi lati tashi yayi ya bar wajen inda mommy ta tsare ni dole na dan cin abincin kafin ta kaini wani daki sallah nayi wasu yan mata biyu ta kawo da turaci tayi musu magana aka fara mun kwalliya gashina kuwa tuni daya ta fara stretching da styling dinshi lalle mommy komai na matan nan a tsare yake daga ganin site saboda rashin hayaniyar shi raina ya bani na Imran ne,bayan mommy ta fita ta barni da masu makeup gefen gado na kalla and what irin abunda da imran ya taba kawo mun mai couples da pictures dinna shi nagani haka yake sai dai shi saman shi alarm clock ne sai pictures dinna dake sliding and kanshi dakin kadai zai tabbatar maka da mai dakin haka nan na tsicin kaina da yawan smiling har muka gama ni kaina nasan nayi kyau dan baza ka taba cewa zahra bace wani dauri akayi mun so simple and beautiful sai mayafin da kayi clipping saman daurin wanda ya sauka har baya jikin duk flowers ne akai am all black with silver touches turare suka bini dashi inda mommy ta shigo sukace all done, ita kanta sai masha Allah take cewa fitowa mukayi inda muka samu Imran a falo har ya shirya and my heart skip a beat, he look so roguishly handsome kayane jikin shi all white sai talkami shi da ya zama black gashin kanshi neatly style duk yasa hula yanzu bashi da tsowo kaman daa amma kana gani kasan anyi mai magic he look more like a handsomely male model
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...