Love shackles Imran POV
Tunda muka zo paris shawara na yanke this is my only opportunity dole in dage in saki jiki da matata, saboda am just falling deeper and deeper each passing day gashi ita harkan gabanta ma takeyi tunda muka isa yanda su mommy suka kama karamin apartment yayi mun dadi sai dai ni da daddy bamu zauna ba munata up and down ina taya shi abunda ya kawo shi mommy ma da mukayi waya tace mun sun fita shopping bamu dawo ba sai cikin dare duk da dare baiyi ba sosai a gajiye na dawo wajen 11pm na dare yan kayan da nayi shopping dakin mu da zahra na wuce dan kar in tsaya parlour daddy da mommy su fahimci wani abu dakin duhu wutan balcony kadai ke haska dakin zarah na hango kan abun sallah tayi pillow da gado tana bacci dariya nadanyi da alama sallah ta ida tana addua bacci ya kwashe ta ahankali na karasa wajenta hijabin na fara cire mata kafin na dauketa cak sai kan gado kayan bacci ne jiki ta, wanda suka fito da body structure dinta kirginta na kalla wani miyau na hadiye she's not even wearing a bra, the her nipples are just looking at me wani abu yaji wanda bai taba ji ba malam isuhu ne ya tashi tsaye hardening like never before gashin fuskanta ya gyara mata kafin yayi saurin rufeta da bargo dan ganin ta haka baisan wani self control zai iya mustering ba kada ya tsorata ta cikin daren nan dan shi kanshi yanda abunshi ya mika har tsoro abun ya bashi after all ta gaji, toilet ya shiga ya dadde yana wanka tunani zahra ne cike a zuciyar shi da abubuwa da dama da yake so suyi tare har sai da ruwan heater yayi sanyi drying kanshi yayi ya fito sanin tana bacci yasa bai damu da fito da komai a jikin shi ba cikin shopping din da sukayi ya samu pajamas yasa kan couch ya koma ita yake kallo ta kara gyara kwanciyar ta da alama tana jin dadin bacci wani murmurshi yayi he learn one thin to day that she is a deep sleeper unlike him kara kadan koh motsi kadan zai tada shi ita kuma she don't care kanta ya sake komawa bargo ya kara jaaa tare da rufeta dashi kissing goshinta yayi tare da cewa goodnight my love
Kan couch din ya koma wanda gaba daya bacci yaki zuwa mai he just want to feel his wife touch hug or kiss her or even do something more inviting but he still don't want to scare her for Godsake and dare yayi kaman tasan hankalin shi na kanta dan mika tayi itace da tashi yanayinta ta fara kallo kafin ta gane tana kan gado bargo ta bude ta sauko daga kan gado rufe ido nayi kaman mai bacci ahankali ta kawo bargo zata rufeni murmurshi nayi jawota nayi ta fado kan ciyata daga nayi bridal style kan gado na maida ta kafin na koma na dauko bargon ta bayanta na kwanta tare da rungumota kanshi jikinta da gashinta kanta very feminine yasa naji hankalina ya kwanta duk da naji a tsorace take amma I really need this to hold and hug her koh dan na samu inyi bacci, cikin mintuna da basu fi goma ba nayi bacci mai dadi har da wet dream firgigi na tashi tare da duba gado thank God trouser na ne kadai ya jiki, toilet na shiga da sauri nayi wanka tare da wanke wanan kaya mamaki nikeyi wai ni imran having wet dreams 😄 this is really something new and I really need to do something before inji kunya tadata nayi jam'i mukayi tare gaisheni tayi na ansa ta rigani komawa ta kwanta kin kwanciya nayi dan nasan in har na kwanta toh ba bacci zanyi ba sai dai wani abun ina ta dan kallonta ina addua har tayi bacci laptop na dauko nashiga office site nagama dan bincike da zanyi har gari ya waye kafin na fita fallo tv na kuna ina kallon National Geographic channel ni kaina bansan abunda nike kallo ba dan tunanin matata yafi yawa rufe mun ido da kanshi ta da naji yasani jawota gaba jikin na saboda banji fitowar ta daga daki ba wanan shine karo na farko da mukayi kusanci fuska na and am captivated by her beautiful her eyes are the most beautiful dark brown that I he began to like, bakinta na kalla kallonta nayi alama tambaya dan am dieying to kiss her hannu ta naji kan fuska na and I lost it shine ansawar da tayi mun wanda ban jira wani abu na kai kaina kasa sai da na dan shaki kamshinta sanan a hankali na hadda bakin mu waje daya kaman mai tsoro and bum her taste and mine mingle together driving me wild, can't get enough then I deeping the kiss, kissing dinta kawai nike gaba daya numfashi mu ya hade amma ban damu ba who am I kidding..?? After all she's my halal my wife my everything after all is my first and is worth waiting duk da ahankali nikeyi dan bansan tsorata bude kofar yasani saurin jaye bakina daga nata sai lokacin muka shaki numfashi mommy ce kallo daya tayi mana ta wuce dining kin saketa nayi dan naga alama jikinta yadan mutum gaida mommy tayi murya a sake yasani smiling cikin raina , dining na kaita saboda mommy ta kira mu breakfast sai da na sa zahra ta zauna sanan na zauna daddy ne yayi joining dinmu breakfast
Bayan mun gama yau ma fita muka kara yi nan ne nasan su daddy gobe jirgin 4am zasu wuce dadi naji har cikin raina finally I can be with my wife can't wait bayan munyi lunch rabuwa da su mommy mukayi muka sake shiga cikin gari wajen wani business partner daddy mukaje Zahra's POV:- spa mukaje ni da mommy kowa wajen shi daban duk da mommy gyaran gashi kawai tayi sai wanke kafa amma ni sai da tasa akayi mun koma body waxing ( gyaran jiki) irin na Asian ne shiyasa abubuwansu da yawa ban sani ba sai ido sallah kawai aka bani break nayi ni kaina nasan na canza jikina banda santsi ga haske da kanshi da nikeyi gyara kafa muka gama kafin akazo kan gashina wanda yasha gyara sai kanshi yakeyi shima gaba ni kaina nasan na canza yanda curls din ya sauka bayana da saman kafada sai na zama kaman Indian bamu muka bar spa dinnan ba sai gari yayi duhu dining muka sakeyi a wani hadadden restaurant kafin muka koma, isha'i kawai nayi tunani Imran ne da abunda ya fara a fallo yazo mun a rai wanda ni kaina nasan am blushing thanks to mommy da tasa na zama busy da yau nasan abunda zaita fado mun a rai kenan wanka na shiga dan shirin bacci
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...