Chapter 36

7 2 0
                                    

Visiting the in-laws
- [ ] Gida suka wuce straight inda har zata wuce daki dan halin imran ita yanzu haushi yake bata sunata ya kira a hankali wanda karaf a kunneta da dan tsaya tayi ba tare da ta juyo ba ki shirya zamu fita shine abunda yace mata bata san sanda tayi smiling ba tare da shigewa ciki da sauri duk gajiyar ma ta nemeta ta rasa wanka ta fara yi tare da sallah sanna ta shirya cikin wani lace light and dark pink mai fararen stones freestyle ne wanda ya mata das a jikinta sai white veil da takalmi min ma white sai jakan takalmin dukka product din LV ba jabi lake mall suka je inda imran keta jiddan kaya kaman ba gobe da kyar tace mai sun isa haka boot dinsu cike da kaya suka bar wajen suna mota wayanta yayi ringing mommy ce dauka tayi cikin girmamawa ta gaida surukar tata nan take tambayan ta Imran cikin jin kunya ta ansa ta da cewar yana driving mommy dadi taji har cikin rainta koh ba komai anfara samun changes bashi wayan tasa nayi wanda bayan gaisuwa bansan abunda sukace ba sai ganin mu a gidan mommy da nayi
Tuni mommy ta kasa boye murnar ta Imran ne keta dan binmu yadda nasa yana sosai keya nasan akwai abunda yake son gaya ma mommy amma sam ta share shi daga karshe dai kyalemu yayi ya tafi wajen Daddyn shi muma wani babban fallo muka shi inda na gaida Daddyn cikin farin ciki ya ansa har zan tashi yasa muka zauna shima Imran gefena ya dawo nasiha daddyn yayi mana sosai akan hakuri da zaman aure kafin mommy tasa muka wuce dining abinci ne kala kala serving nayi ni da mommy muka fara ci shi kam Imran banda kallona da duk wani motsi a kan idonshi nakeyi shi bama ta abinci yake ba nikam yau share shi kasancewar wuni danayi school na kwashi yunwa abincin na naci bayan mun gama mommy daki tajani inda tayi mun nata fada irin nasu na manya wanda duk da fulanci takeyi shi bamu bar gidan ba har wajen goma na dare kafin mukayi musu sallama tunda muka shiga mota ba mai cema kowa komai har muka isa wanda ni already bacci ya fara dauka ta karshe motan yayi ban jira ya bude mun ba na fito sai da safe nayi mai inda na wuce site dinna wanka nayi na samu simple sleeping clothes sai bacci

- [ ] Bayan na tashi bacci kasancewar latin da nayi a gurguje na shirya message din Imran na gani da key din mota wanda yake shaidamun yana da meting shiyasa ya fita da wuri ina fita wata sabuwar bmw sport fara na gani wanda ko jiya da muka fita ban ganta ba bata wuta nayi inda engine din yayi roaring coming back to life ban tsaya ko ina ba sai makaranta ita kanta rahama haka tayita santin motar nikam binta kawai nike da ido a nawa ganin ita ke jin dadi kullum kana tare da miji
- [ ] Nikam haka rayuwar mu ta kasance da imran wanda a sati bai wuce in ganshi sau daya ba yau daga school na biya Gida sallama da innah dan gobe zata koma kotono akwai nan naji abin mamaki wai ai imran yasha zuwa gaishe wanda acewar shi kullum ina gaida ta, hadda bata kudin tsaraba da kaya masu kyau da turare wanda ko taba su batayi ba haka muka baje nikam gado na haye na samu filo bayan naci danwanke na wanda nasa akayi mana muna ta hira shigowar baffa ne ya katse doguwar hira inda yasani shirin tafiyar dole a cewar shi kar inyi dare haka na tafi duk raina bai so , a kwana a tashi yau har mun kai wata biyar da aure yanda muke dai har yanzu haka muke ni kam har na saba wani arabic course nayi joining online inayi wanda kusan shi yake keeping dinna busy, rahama kuwa tun auren su nada wata daya ta samu ciki kullum a school bamu da wata magana sai magana baby
- Dan kwana kinan rahama ke matsa mun a cewarta na rame har tana tsokana ta koh dai koh dai bige hannun ta nayi nace ke kinga ki kyaleni ni banda komai harara ta dallah mun inda tace toh wlh sisi kizo ku dage da wasa dai muka bar maganar# please always vote and comments it's an encouragement thanks and stay blessvote and comment is an encouragement thanks

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now