All about Mahmoud
- [ ] Waye Mahmoud haifaffen garin Gombe ne yan karamar hukumar dukku mahaifinshi da Alh Malik sun hadu tun suna samartaka a wajen kasuwanci dukka da Alh baffa ya girmi Malik sabo amma bai hanasu amintaka ba
- [ ] Mahmoud tun yana karami mahaifinshi ya daura shi akan kasuwanci shiyasa koh girmanshi yace business administration zai karanta haka kuwa akai yaron akwai hankali ga sanin ya kamata tun yana karami akwai bin iyaye ga sallah sai dai kash hakan bai dore ba sanadin tura shi karatu da sukayi turai a Malaysia can ya daku da wata yarinya ana ce mata yasmin kwara ce yar Nigeria jahar kano irin halfcast dinnan ta hada jini da Lebanese wanda ke zuwa jahar dama tun kafin taje a watse take
- [ ] Tunda Allah yasa ta hadu da Mahmoud shikenan taji duniya ba wanda take so sai shi ta dinga binshi yana mata wulakanci yayi-yayi amma ina yau da gobe har shedan ya rinjaye shi haka suka zauna ya maida ta kaman matar shi sau biyu suna zubar da ciki duk da haka baisa yarinyar ta saduda ba sai shi da yayi yaki da zuciyar shi dan in har zai cigaba da biye mata toh bazai iya bari ba
- [ ] Ko yanzu ba karamin wahala yake sha ba dan in yan abun suka motsa Toh fah sai yayi sai dai yawan jin wa'azi da yakeyi da azumi yasa ba karamin yaki da zuciyar yake ba
- [ ] Duk da haka bazai ce ya daina baki daya ba amma ya rage sosai duk abubda ake ciki iyayen shi basu da masaniya akai ko ranar da zasu zo gidan su zahra sunyi zasu hadu da wata a hotel amma tunda Allah yasa yaga zahra kawai yaji baima son kara yin wani abu aure kawai yake son yi dan dole one day one time halin bazan na iya bin yaya da zuria ka and he will hate him self much later
Tun ranar ya dauka ma kanshi alkwarin zaiyi iya kokarinshi wajen fighting wanan halin banza da yake son haye mai dan ya dadde yana ma kanshi addua shiriya sai dai a yana yi da yake ganin zahra da kyar zata iya yadda ta aure shi bare ma in taji labarin rayuwar da ya bari a baya dan shi gaskia he one to marry someone like her
- [ ] Duk da her friend is not bad dai dai gwargwado bata da makusa amma natsuwa zahra da yanda take presenting kanta shiyasa shi kwadayin auren ta
- [ ] Dan dan aikin nan da yazo abuja ya karance su sosai daga ita har friend dinta yara kirki ne duk da gata dasu ka samu baisa sun lallata tarbiyar su ba aka ya yanka shawara zai yi iya kokarin wajen dawowa the old Mahmoud koh dan future dinshi da lahira shi
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...