The vacation Zahra's POV Akwana a tashi ba wuya wajen Allah yau suke gama secondary school inda suka sha kyaututuka wajen shuwagabanin makaranta tasu ita da rahama dama sun dauki alkwarin koh university daya zasu je dan sunyi wata irin shakuwa rahama har weekend take zuwa ma zahra kwance nasu da yanda suke ma yar shi yasa baba kulle wa da Baban rahama Alh tukur babba Cyprus rahama ke son zuwa wajen muktra yayan ta karantu inda baban rahama sam yaki amincewa da haka acewan shi bazai iya turata wata duniya nesa dashi ba karatu abun bai ma su rahama dadi ba itama hakura tayi da fita sai dai iyayen nasu sukayi musu alkwarin zuwa vacation Cyprus din haka kuwa akayi visa su da komai ya zama ready gobe ne tafiyar su waya take da rahama inda take gaya mata kayan da zata sa a trolley saboda change of environment haka Farouk yazo ya sameta inda yace sis baba na jiranki in kin gama fallo tsallake kayan tayi ta tafi wajen baban nata saman kujera na sameshi yana shan shayi alama yayi mun da in zauna kudi ne ya bani in dollars masu yawa har ina gain sun mana yawa nan yake jamun kune a kula sosai banda sakarci godiya nayi kafin na bar wajen Farouk nace wa ya tabata ya zama ready in time kasancewar tare dashi zamu tafi washegari side din mamie na shiga inata sallama amma shiru wayanta take ta dannawa gaida ta nayi shima ba ansawa sallama nayi mata na tashi na bar dakin airport mukayi straight duk da rahama ta rigamu nan muka iska dad wanda har waya yayi da Yaya muktar yayan rahama ne yakan zo daukan ta school in yana Nigeria duk da ya gama masters tun last 2years aiki yake can shima nasiha yayi mana inda yake bamu phone number muktar a cewar shi zaizo ya dauke mu sallama mukayi mai tare da godiya sanan muka shiga ciki haka jirgin mu ya daga sai Cyprus
-
- Emran POV can muktar keta ma emran maganan akan suna da baki sunyi waya da dad amma yayi banza da shi tunda ba a kanshi zasu zauna ba su kansu da week din china zasu je akan wani business deal na kaya da zaa dinga shigo dasu nigerian dole sukayi postponing stretching kafa ya karayi kan sofa yace there are welcome buh that girl is trouble maker na wuce gym dariya muktar yayi yace hada kawarta ma dan zaro ido imran yayi raising hanayenshi yayi irin I don't care 🤷♂️ dinnan nan mtws muktar yayi yana grumbling dan yasa ba abunda zai taya shi hanyar airport yayi
- Zahra's:- Saukar mu kenan bayan mu dauki kaya mun fita muna ta rana idano can muka hango yaya muktar da babba takarda sunan rahama ne a kai da gudu ta isa inda tayi hugging dinshi gaida shi nayi answa yayi duk da yawan turanwan bai hanashi ganin kyau zahra yarinya ta kara kyau fiye da last time da ya ganta kaya yadan taya su da wani suka wuce mota sai gidasu shi da emran side daya suka bar musu ita da rahama kasancewar gidan yanda girma suna fitowa daga motan sun dan tsaya ce mai sukayi shall we ??? Alama permission su shiga dariya yayi yace oooh yes ciki suka shiga inda yake gwada musu inda zasu sauka sallah suka fara tare da canza comfortable kaya fitowa fallo sukayi inda suka tarar da abinci kalala even muktar is impress dan yasan aikin abokin shi ne dana tunani musu order yakeyi koh su fita waje su ci acan, at least this is his own way of welcoming there guest huh 🤔 haka suka ci abinci suka koshi they have such a warm welcome 😃 thanks to Imran
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...