Chapter 42

5 2 0
                                    

lovey Dovey
Imran POV -:  tun a hanyar airport na kasa controlling kaina wanda har sai da iyayena suka gane ina cikin farin ciki , daga na tuna zahra and abunda ya faru jiya sai inji wani dadi she's the exact definition of perfection she complete me and I can't ask for more banda godiya da nike ma Allah , alhamdulillah mommy ce ta katse mun tunanin da nike yi tare da kiran sunana, son mu zamu wuce sai ka bimun yaa" a hankali shine abunda tace kasan itace auta yanzu, kunya ta bani dan sosai kai nayi nace Haba mommy nifa tare da tsuke baki , daddy ne ya shigan mu da ta kyale mai daaa haka nan, murmurshi kawai tayi tace ai naga dan naka ya girma he can take care of himself now dariya dukkansu kawai sukayi , sanan cikin serious face tace imran ga matar ka nan ka kula da ita yanda ya kamata, kuma dan Allah abi ahankali , insha Alla mommy nan daddy ma karba if there is anything just call me ok take care son and Godbless you too ameen daddy ma bishi nagode har sai da jirjin su ya tashi sanan nabar airport

Sai da na gama mana arranging zuwa
"Paris Beach Resort, Lian,Batangas" wanda a jirgin ruwa zamuje wajen VIP site nayi mana booking wanda komai yafi girma to my liking on my going back so many wild thinking, happiness over drive jst trying to keep my cool and da na dawo Gida and see my wifey I go to mini heaven and come back gosh I don't know I can care and love for someone like how am feeling today am head over heels in love with this beautiful woman and all mind dole nayi controlling kaina in ba haka ba ba inda zamuje kaya na hada mana box daya yanayi kayan nasan shopping din mommy ne, tunda muka isa wanka nasa tayi and wear something simple nima dayan toilet din na shiga casual kaya na sa muka fita yawan bude ido muka ga wata traditional rawa ta al'adar su, duk inda mukaje am holding her hands kaman wani zai kwace mun ita, and only god knows kiss nawa nayi mata a goshi a cheeks dinta I just can help my self munyi hotuna sosai ,
har dare wani restaurants mukayi dining kafin muka dawo masaukin mu sai wajen 2am na dare, toilet na kaina nace tayi wanka nima wanka nayi kasancewar munyi sallah a waje na riga ta fitowa kayan bacci na fito mata dashi ganina a dakin yasata danyi turus kaman bata son zuwa matse dariya ta nayi nace come here, ba musu tazo kayan bacci na samata kafin nace taje ta kwana ac dakin na gyara sanan nima na kwanta ina safa gashinta wanda tuni ta rigani bacci smiling nayi dan akwai gajiya dole in barta ta huta good night sleeping beauty shine abunda nace tare da kissing goshinta nima bansan sanda bacci ya kwashe ni,

Washegari haka muka tashi cikin farin ciki , waya mukayi dasu mommy inda suke gaya mana sun isa lafia albarka suke shima, Abba ya kira a waya hirar su sukeyi da alama sun saba mamaki ne ya cika ni yanda nike jin labarin nasu kasancewar wayar a speaker take yanda nike kallon shi yasashi smiling hadda kashe mun ido wayar ya mikon mun maza dai ba kunya sai naji kunyar waya da Abba amma dole haka na daure shima albarka yayita shima kafin mukayi sallama
Kasancewar na riga imran tashi yau so na riga shi shiryawa fallo ya kaini acewar shi in zauna kawai yau ba abunda zanyi tv ya kunna mun waya ya kira da alama breakfast yasa a kawo mana wanka yayi yanda yafito daga shi sai gajeran wando yasani kasa kara kallon shi da alama kunyar tawa dadi take yimai fitowar kenan door bell yayi ringing breakfast ne aka kawo abun turawa ya karba da kanshi yayi mana arranging komai kafin mukayi breakfast duk da na koshi sai da yasa nayi over feeding kaina dan tura mun abinci yayi ta yi, bayan ya kwashe komai nidai an hanani yin komai ya dawo ya zauna phone dinna ke ringing na tashi naje na dauka rahama ce sai dogging hirar nikeyi amma taki kyaleni haka dai har muka gama fallo na dawo hankalin shi na kan tv amma fitowa ta yasa gaba daya hankalin shi ya dawo kaina kallon da yake mun yasa kafafuna fara yin sanyi idon shi a kaina alama yayi mun da inzo wajen shi a hankali na karasa kam kan ciyarshi ya jawoni kissing muyana ya fara ahankali yana shishina ni, gaba daya jikina ya mutu amma, ahankali ya juyo dani facing him fuskan shi nadan shafa, rufe ido yayi enjoying the feeling ahankali yace kiss me, banyi mai musu ba kissing din bakin shi na fara yi ahankali, shima haka ya biye mun following my lead sai da muka dauki lokaci ya barni exploring him kafin lokaci daya ya dagani cak ya aje akan couch 🛋 sai gizo ya canza saka, ni kaina cire kunya nayi  ina mai da mai martani wanda hakan ba karamin dadi yayi mai ba,

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now