Chapter 41

5 3 0
                                    

A message from beloved
imran POV tashi nayi daga gadon wanka na sakeyi na shirya cikin causal kaya saboda tafiyar su dad parlour na koma kan three seater ina kallon news bansan sanda bacci ya kwashe ni dan jiya sam bamuyi bacci ba koh ince banyi bacci jin taba ni da akayi da sauri na tashi daddy ne cikin girmamawa na gaishe shi mommy ce ta fito da alama har sun gama shirin tafiya gaisheta nayi itama ta ansa nan take tambaya my daughter fah dan sosa keya nayi nan nike gaya mata bata tashi ba, cewa tayi a kyaleta tayi bacci , tashi nayi raka su airport amma kafin in fita sai da na tabbata nayi ma zahra arranging komai na breakfast cikin masu aiki nasa ya siyo mun bunch of flowers 💐 a hada da breakfast din,note na rubuta kaman haka                                                                                   "I love you, you complete my heart , my soul and my life, you're indeed my one and my only star,I will always love and cherish you,  thanks for everything " Imran Alee Akeel
Zahra's POV bani na tashi ba sai da hasken rana ya cika dakin ahankali na bude ido tunanin jiya ne ya fado mun a rai bansan san da na sake jan bargo na rufe fuska ba and I blush hadda rufe fuska kaman yana nan a hankali na tashi dan har yanzu jikina ba kwari sosai toilet na shiga sake gasa jikina tare da dauro alwala kafin na fito sallah na fara yi wata gown na dauko peach color cikin kayan da muka shi da mummy it flaws har kasa sai dai gaba daya bayan ta bude yake gaban kuma deep v-line wanda kana ganin breast curve bayan na gama drying gashina porny tail nayi da gashinan sai simple silver costume wanda sai kana kusa da ni zaka gansu gaban mirror na tsaya ni kaina sai na ga gaba daya na canza kaman wata model yanda kayan suka bi jikina duk da kyau dasu ka yimun da kunya toh amma who I am kidding dukka kayan kusan haka suke kuma I need to impress my husband turare na gama fesawa phone dinna na dauka and imran message melted my heart ♥️ reply nayi ina smiling kaman haka " thanks luv your one in a million " nayi pressing send button feeling giddy and happy parlour na fita yanda akayi setting table din is so beautiful ga bunch of flowers am just so emotional today hawayen dadi ne wanda ni kaina bansan sun fito ba sai da na ji lema a idona tv na kunna naci abincin sosai
Ban dade da gamawa ba the door bell ring dan gani nayi ta hole din and I forgot how to breathe Imran ne patiently waiting a hankali na bude kofar and our eyes meet dan baya nayi ahankali ya shigo taking his time watching me like a hawk koh sau daya bai dauke idon shi a kaina ba da kanshi ya ida rufe kofa muryana na dan rawa nace ina wu..... wanda ban kara sa fadi ba yasa hannu akan bashi tare da fadin shiiiiiiiiiii alama da inyi shiru, hunnu shi dukka biyu ya bude alaman inzo ahankali nazo nan take yayi hugging wani dogon nufashi yajaa yana shakan kanshi na kafin yayi kissing wuyana jikina kara mutuwa yayi dan dagoni yayi looking deep into my eyes and ask do you miss me....??? Kunya ce ta kamani yanda yayi magana this side of imran is all new to me and my body is just humming and tingling dumin jiki ya sani feeling safe kasa nayi da kai dagoni yayi bai jira ansa ta ba yace I miss you am dying to kiss you, yanda yake kallon fuska na da bakina yasani kasa cewa koma sai dan bude baki da nayi amma nothing come out ahankali ya kai hannun shi kan lips dinna rufe ido nayi ahankali ya kara tambaya can I, ahankali na daga mai ka, his warm lips makes me melted ji nayi kafaffuna bazasu iya dauka na ba yanda yayi hugging dinna shine ya taimakeni he kiss me deep and slow enjoying every moment like am his favorite candy and this is best kiss of my life ba kaman na jiya ba saboda jiya is so urgent and abit rough amma wanda is like his pouring his love and feeling in the way he kiss me, gaba daya jikina ya gama mutuwa wanda shima haka, a hankali ya zare bakin shi dan muyi catching breath jana yayi kan kujera tare da rufe ido dan jawo ni yayi ta gefenshi ina jin numfashi shi har ya dawo dai dai you look stunning and beautiful shine abunda yace mun, and sexy sake rufe fuska nayi tashi yayi yace we are going somewhere, tashi yayi ya shiga daki bai fi minti goma ba sai gashi ya fito da luggage dinmu wata jaket ya daura mun kan kayan tare da samu mun p-cap wanda nashi gaba daya kayan kashin shi sukeyi
zip din gaban ya zage wanda sai da yadan bata lokaci kallon kirgina cover shoes flat ya dauko nidai kawai binshi nike da kallo sanan ya samun smiling yayi and my heart melted is this really the imran that I know...???let's go before we're late shine abunda ya fada hand in hand muka fita kafin aka biyo mu da kayan mu

Hasken-taurari book 1Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt