Chapter 34

5 2 0
                                    

I & Z tying the knot
Zahra's POV:- Haka aka sha kayataciyar dinner wanda duk wanda ka gani cikin farin ciki yake kana gani kasan bikin yayan gata akeyi sanan bikin na manya mutane ne dukka angona suna nan makale da hannun amaren nasu kaman wani zai musu kwace tun zahra naji kunya har ta hakura yanda aka gudanar da dinner shine yafi birge ta ba wani hayaniya koh tarkace dai dai da wakokin da aka sa kallon anyi sellecting dinsu most of them are cool music ba a tashi wajen dinner ba har 2am sai da kowa ya tafi friends din ango ne wanda there are very few muktar ne da amarya shi Anty hafsa ke tsokanar imran akan su zasu mai dani gida banza dashi yayi kaman bada shi yake magana ba, sai kara rike hannuna da yayi alaman muktar na irritating dinshi dariya muktar yabi shi da ita tare da yi mana sallama motan shi ya kara jana tare da bude mun gaban mota zama nayi kasan rigana ta yafito waje ya gyara tare da rufe kofar a hankali muke tafiya ba mai cewa kowa komai har suka iso Gida sai da ya tabbata an bude mata gate din kafin yace mata sai da safe in his low voice kaman baison magana or something is burdening him ( koh wani abu na damu shi) ina zuwa wanka nayi tare da sa kayan bacci na kwanta kasancewar bana sallah .
- [ ] Imran's POV :- tun a hanyar dawowa duk sai yake jin ba daddi rabuwar shi da zahra dan smiling yayi arainshi yana cewa duk dan yaga ta zama matar shi ne, and that her innocent cute face that always holds him captive tuna rike hannunta da yayi tayi har aka gama event shi kanshi bai san yana da kishi ba amma ganin kyan da matar tayi got him having second thoughts about attending that dinner ba kaman da sukaje kowa kallon su yake shi yasha sam ya kasa bari ta ko da na minti kadan ne duk kishi da haushi masu yawan kallon su ya isheshi ko da aka tashi duk rainshi ba dadi yake mai ba and that brat muktar got the nerve to tease him he will be coming for him later yaso tafiya da zahra gidansu away from all this people and crowd ( daga wajen mutane da hayaniya) su dan huta amma al'ada da mommy baza ta barshi wai yaushe ma ya damu dasu al'ada but all he knows is that a can zahra he can do anything (zai iya yin komai ) indai bai saba ma addini ba
- [ ] Zahra's azahar a gidan imran tayi musu wanda amarya tasha kukan rabuwa da gida the har ta gode Allah ga tsokanar dagi da suka isheta
- [ ] A wajen compound din gidan aka kayyata wajen inda akayi waazi tare da walima kafin duk aka watse inna zata tafi ai nan nace bansan wanan ba na rike ta gam dole mommy tasa su bari sai sun kwana ina da sadiya su suka zauna tare da ni sai masu aiki da mommy ta kawo mun guda biyu da mai gyaran gida dattijuwar kuma mai abinci kasancewar suna da sassashen tacan bayan gidan wanda inba gaya maka akayi ba bazama ka Sani ba hankalina ya dan kwanta shi kuwa imran rabona dashi tun jiya
Kasancewar gajiyar jiya yasa ban tashi da wuri ba shirun da naji gidan yayi yasa na tashi firgigi saurin fita nayi ina tambayan masu aiki inda inna take da sadiya nan suka gaya mun ai tun da wuri suka sa driver ya mai dasu Gida wani kululu naji haka na koma side dinna duk jikina ba kwari wanka nayi tare da shiryawa haka ta wuni gidan shiru too quite for her liking sai masu aiki da kan yawan tabayeta koh tana son wani abu da daddere ta dade fallo tana jiran imran amma bashi ba dalilin shi har ta fara jin bacci tsaki tayi a rai tana cewa indai imran ne dama zaa rina daki ta koma karatun qur'ani tayi playing har tayi bacci

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now