The message
Washegari naso yin bacci sosai saboda weekend amma ina knocking din enkiru shi ya tadani mamie na kirana dole na tashi naje wajen ta kan dinning na sameta tana breakfast gaishe ta nayi wanda koh kallon inda nike batayi ba ta ansa akwai abokin babanku da zaizo sai ki shirya mai komai kafin anjima barin wajen nayi wanka na fara yi khafta top marar nauyi na ciro nasa tare da wando sai veil din da na daura kayan sam basu da nauyi saboda yana yin zafi kitchen na shiga nasa su debora yin abunda ya dace am very sure baba mamie zaice amma sanin hali ita ba ruwanta koh dubawa ma bazatayi ba sai ta ga dama an hada different dishes with salad and fruit salad nayi musu pie for dessert fallo na koma komai is set burner turaren wuta na kunna kafin naje na sake wanka tare da sa simple gown
Dan kwanciya nayi tab dinna na dauka tare da bude acct dinna na Wattpad wani novel nike karanta chasing Red na Issa-bellorin yayi dadi sosai drama Celab da Red akwai dadi gashi yana mata wani irin so book din nasani nishadi sosai nayi zurfi inata karatu waya tace ta fara ringing number abba
ne da sauri ba dauka fallo yace inzo maza mu gaisa da baki aje tab din nayi sai fallo mayafi babba na sa akan gown din ina shiga na gaida su mutane uku ne biyu kana gani kasan sa'anin baba ne sai dayan matashi ne wanda tun shiga ta ya tsareni da ido bayan na gama gaishe su sunata santi abinci daki na koma sai ga Farouk sist ya akayi ne gefen gado ya zauna yana dan sosa kai hada rai nayi nace ya akayi ne gefe ya kalla yace sist kinyi kasuwa fah harara na dallah mai tare da kara daure fuska nace wace irin kasuwa kaman kayan saidawa dan dariya yayi bandir din dari biyar ya aje a gabana nace meye haka yace wlh abokin yaron baba tunda muka je sallah yake damuna ina bashi number ki yanda naga ya damu shiyasa na bashi dan yaki yadda da no for an answer kuma kinga kudin nan a gaban baba ya aje mun shi kanshi baba ya hana su babanshi sukace dan Allah a barshi ba komaiNidai kasan bansan abunda zai hadani da wani bare Gida an sanshi koh sorry sist sai ku gaisa daga baya sai ki gayama mai abunda ke cikin rai ki korar shi nayi ya bar mun dakin bansan dalili ba ni dai ko yi mun baiyi ba
Dare yayi Na kwanta phone dinna ke ta ringing koh ban duba ba number dazu ne kin dauka nayi har ya gaji karar shigowar message na gani inda na bude kamar haka
- A new day
- A new sms
- Asking you to
- To forget all ur
- Worries
- Sorrows
- & tears
- For someone
- Who want to
- See you happy
- ****Good night *** Mahmoud dariya dan yi kawai na tura thanks koh ba komai wulakanci ba kyau kasa wayar nayi baki daya na kwanta
- The following day rahama tazo tunda safe kaman an koro ta Gida mukayi breakfast sanan muka fita gaida wata Maman friend dinmu da bata lafia a mota nike tambaya ta ranar Friday da na aje ta kaman naga imran dariya tayi tana kodai-kodai bashi bane ta ansani what nace da karfi kwashewa da dariya daurewa nayi nace ba gaskia bane cewa tayi dama na fara gane ki your crushing on imran banza da ita nayi kaman banji ta ba magana ta cigaba kinsan na gaya miki Yaya muktar ya dawo kusan 7month kenan sun gama da Cyprus aiki sukeyi dukkansu yanzu shima imran bai dade da dawowa ba
- Kuma hali na nan saima abunda ya karu saboda haka am warning you don't fall for him , you deserve someone better than him some one that will make you happy
Dariya nayi nace wa ya gaya miki son shi nikeyi daga tambaya abar magana kawai
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...