Chapter 15

9 1 0
                                    

The missing
Tunda na tashi yau nike jin ba dadi koh dan rahama zata bar gidan sai nike ji kaman ban lafia haka rahama ke cewa haba sist kaman wanda zata bar kasar abunda kullum muna tare koh a makaranta ma kuma ai har Gida sai kizo ki gani tare da yi mun gwalo 😜 fillow najefa mata ta gudu
- [ ] Shiryawa mukayi inda mukaje wani open park mukayi picnic muka sha hirar mu kafin driver ya aje rahama gida dawo wata kenan feeling so down Ibrahim ne yace adda zahra kinyi bako ana kiran ki fallo zaro ido nayi nace ni zahra bako kuma fallo na nufa
- [ ] Mahmoud ne zaune akan kujera yana kallon news gaida shi nayi kujera yayi mun alama da in zauna can nesa dashi na samu kujera na zauna sai da muka dan dauki lokaci kadan kafin ya fara magana cewar shi bazai yimun karya cewa bai taba neman wata yarinyar ba amma tunda Allah ya hada mu yaji shi so na yakeyi da aure , amma naga kaman ke mai son abaki time ne naga gara inyi magana dan insan stand dinna duk da I can wait for you as long as you can take,
Zahra :- tunda ya fara maganan shi gabana ke faduwa addua kawai nike kada Abba ya dawo dan zai sa wani abu a rainshi koh dan yanda suke mutunci da baban Mahmoud wayar rahama ce ta shigo inda tajini na kasa bata ansa mai kyau dariya tayi tace your hiding something spills it out nace please ki bari anjima zamuyi magana kina tare da Mahmoud I guess this girl you can read mind or what dariya tayi inda tace sani a speaker dama ba muyi sallama dashi ba ai a speaker nasa ta inda na aje wayar bisa hannun kujeran da yake
- [ ] Rahama:- gaida shi tayi kafin ta fara surutu tun kafin a tambaye ta shi kanshi dariya yake yi inda tace ba dai maganar aure kayi ma sist ba koh toh inma shine mun riga mun gama shawara sai mun gama makaranta sanan in kuma zaka iya jiranmu toh
- [ ] Mahmoud:- dariya ta bashi har yana sarkewa lallai wanan yarinya akwai attitude amma he like it naji and I surrender he like kawance su the way yanda suke abubuwa use to amaze him
Rahama:- thanks then bye take care of my sist sanan yayi ending call din
- [ ] Sallama yayi da zahra inda yake gaya mata zaije southAfrica kuma sai ya kai wajen wata uku ita kam dadi taji har cikin rainta koh ba komai zatayi kwana biyu bata ganshi ba an she's happy
Allah ya kiyaye hanya tayi mai inda yayi alkwarin zasu dinga waya haka zahra ta koma tanata missing rahama ranar da wuri tayi bacci

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now