Chapter 31

8 3 0
                                    

The surprise visit
Zahra's POV
Wata alhamis ce muna zaune waje cikin garden ni da ina kasancewar weather da dan zafi kuma wajen Allah yayi mai wani sanyi mai dadi saboda suke-suke dake wajen saman swing muke inna na zaune ni kuma nadan kwanta ina buga game a waya kananan kaya ne jikina wata short sleeve top sai straight skirt kaina koh dan kwali babu ina kanta tsiya ta gama mun akan inzo ta tike mun biyu nayi ta dariya nace Allah bazanyi irin nata ba hira mu muke cikin jin dadi bayan sarkin tsokana Farouk ya barmu banyi tunani zuwan kowa ba kasancewar duk wanda zaizo sai an sanar damu kuma ba kowa ake kawowa garden ba sai yan Gida
- [ ] Farouk ne ya sake lekowa akwati ne hannun shi light pink da kit na "Prada"yayi bala'in kyau   raina bai kawo mun komai ba nace na Anty ne sallama yaya muktar da mutumin da ko bacci nikeyi bazanyi mistaking muryan shi da wani ba duk da ba magana ya cika ba amma wanan muryan holds something strong da duk sanda ya bude baki yayi sai naji wani abu har cikin zuciyata sallamansu yasani saurin tashi zaune ba shiri inna suka fara gaida cike da murna ta ansa har tana tsokana ango da fulanci abun mamaki murmushi yayi cikin jin kunya ya maida mata fulanci ni dai duk na gama dabur cewa gida kawai nike son gudu duk da ina sane da yawan kallon site dinna da imran keyi wanda duk sanda naji yana kallona sai zuciyata tayi jackhammering ( buga da karfi) wanda bansa dalili ba
Alwashi na dauka da sai na ci ma Farouk me yasa zai kawo su nan without telling me first that spoil brat I feel like give him tight slap tashin inna yasani dawowa daga dan tunani da nike muryata a makale nace Yaya muktar muje ku shiga ciki mana imran ya kala alaman tambaya girgiza mai kai kawai yayi dan smiling yayi yace kar ki damu mu yan gida ne ai kuma nan ma yayi this brute is enjoying the weather ga gimbiyar shi kuma harara ya dallah mai fita yayi yana dariya wanda yasa naji iskan wurin na niyan yimun kadan da doguwar kafar shi ya karaso har inda nike kujera da Farouk ya tashi wanda ke facing dinna ita ya zauna har kanshin shi ina jin shiru daga ni har shi ba wanda yace komai na dan wani lokaci wanda am very sure kallona yakeyi nidai kaina na kasa dan game din da nikeyi ma na kasa maganar shi naji kaman daga sama yace zahra ai ba shiri na dago kai wanda yayi dai dai da hada idon mu this is the first time da am very close to a man and the man ba kowa ba sai imran abunda naji yasani saurin sauke kaina kasa sai a lokacin nike tunani ashe duk kallon da nikeyi mai na nesa sane wanan fuska nashi duk yanda za'a misaltata bazayi mai adalci ba his just perfection himself shiru nayi da dan bansan abun da zance mai ba magana ya kara yi mun yakike......???? That few words ya Sani na rasa me zance I don't want to sound rude dole na bude baki nace am gud alhamdulillah ni kaina yanda muryana yayi kasa sai naji kaman bani ba wani ajiyar zuciya yayi wanda har sai da naji, daga gani magana nayi mai wahala bare ni da bai saba dani ba amma am happy at least his making progress maganan shi na kara ji yace dama godiya nazo inyi miki for accepting me knowing the way am I am thank you for that, ba komai nace mai nan yake cewa mummy tace a gaya miki next week zasu zo su kawo kayan aure shiru dai nayi dan yau ya gama cika ni da mamaki imran ne ya bude baki yana magana duk da yanda yake magana kaman mai tsoron magana nidai shiru nayi waya ya dauka ya kira muktar koh minti biyu baayi ba sai gashinan ya dawo da ameera yanata tsokana ta sallama yayi mun nima inda nace nagode sai anjima da sauri na shige wanda abunda nayi ya dashi  murmushi har sai da kumatunshi ya lotsa (dimple) ina shiga Gida wajen ina nayi straight can na hango sun baje kaya a kan carpet kayan yasa gaba daya na manta da rankwanshi da nayi niyan yima farouq,  cikin fulanci ina keta sa albarka cewa kaga yanda yan boko ke soyayya ni dai mamaki ne yau ya gama cikani dan imran ya gama ban mamaki kayan nabi ina duba wanda babu abunda baiyi mun dan gaskia imran akwai taste turaruka ne duk designers sai wani takalmi da jaka na Dolce&Gabbana jakan oval shape beige color tare da takalmi strapless sunyi bala'in kyau sai wani English gold bracelet and rubuta I&Z mai fareren stones da zoben shi wanda nasan will be favorite in the future wani abu na gani kaman ball Farouk ya fito dashi wanda yasani zaman dole saboda mamaki couple ne a saman abun kaman statue na miji ya rike mace suna irin rawar ballerina dance kasan shi ball ne da kaman ana snow a ciki with flowers and tiny sparkles hotuna nane ke tafiya cikin ball din yana wata waka ahankali mai dadi kuma mamaki ne gaba daya ya kasheni da tsoro saboda a iya tunani na mutumin da baya nigeria Toh ya akayi ya samu hotuna haka yawanci na makaranta sunfi yawa amma hadda wanda mukaje wajen cin abinci duk shi na fiso rahama ta Sani dariyar da nayi ba shiri duk picture yafi yi mun kyau sai sabon kwali waya iPhone ce sabuwar da ta fito sai karamin box din chocolates ne kala-kala su suka cika shi tsaf tuni ameera ta fara tsale fasawa nayi na bata tana ci, su Ibrahim da Farouk ma sukayi joining nidai na rasa yanda nike ji duk abun sai yake mun kaman a mafarki abbah da ya dawo, ba karamin dadi yaji ba jin siriki yazo mamie dai kayan koh kallo basu isheta ba bare tayi magana ranar ameera dakina ta tare da kyar ta koma wajen mamanta ta kwanta                          Hi guys this is my goron sallah few more chapters remain like 20 to finish insha Allah barka da sallah Allah ya maimaita mana ameen duk wanda ya karanta please pray for me Allah ya karbi addua mu, and Tnx to all our loyal customers @tastytreats 27 katsina for trusting us, Tnx to our fans too for enjoying our story #@sweetymatazu

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now