The craving
Ranar wata Saturday naje wajen wata yar borno a life camp tayi mun gyaran jiki da lalle saboda ina son gyara jinki sosai bayan na dawo gida ji nayi yawo bai ishe ni dama normally in na kusa period I will be craving and I will be behaving differently Ameera naja uwar kwadayi wani milk shake na wuse|| a Tutty-Fruity naji ina bala'i son sha dama already na sake wanka atampa nasa super wax coffee and light yellow dinki yabi jikina like second skin tsam kaman dama danni akayi yi shi mayafi na dauka light coffee colour wanda ya shiga da kayan sashi kawai nayi a saman kaina ban damu da insa dankwali ba dan inba school naga zanje ba toh daura dankwali na mun wahala shiyasa I prefer inyi tarha all the time sai takalmi wedge hill da chain bag dinna atm dinna na dauko tare da jefa shi a jakan kasancewar chanji jaka da nayi
Fallo na fito banga mamie ba enkiru na barma sako in munje wuse || yanzu zamu dawo ina isa nayi parking wajen wata BMW sport car black motan tayi mun bala'i kyau kyaun motan ne yajani parking wajen duk da nima mota ta ba laifi hannu ameera na kaman muka shiga ciki duk da naga nayi blocking mota amma sanin ba daddewa zanyi ba yasa nace order kawai zanyi so har na fito ma
Bayan nayi order ameera ta kara mun siyan extra abunda banyi niya ba seriously this girl zata iya sa mutum yayi broke saboda ita yar komai tana so ne fitowar mu wajen mota wa zangani the man of my dream imran ne tsaya as handsome as ever ya harde hannunshi a saman kirji muscle dinshi na hannu sun fito ta gefen alama yana motsa jiki ya dan jingina dai-dai wajen sport car dinna he looks hot like a super model so masha Allah gabana ne yayi wani faduwa wanda ni kaina bansan dalili ba duk ranar da Allah yasa na ganshi toh gaba daya sai inji na rikice
Ida karasawa mukayi cikin karfin hali na gaisheshi wanda with murmushi ya ansa abun ya bani mamaki dan ban zaci hakan ba mamaki ba kara kasheni ba sai da yazo dai dai inda muke har ina jin kashin shi wanda yanzu ya bade wajen kasa yayi tare da tsugunnawa yana ma ameera magana nan ne na kare mai kallo black shirt ce mai karamin hannu sai dan sweat pants blue black da simple LV slippers na maza kana gani kasan kayan shan iska ne gashin shi yadan kara tsawo compared to last time da na ganshi amma kullum na ganshi ni kadai nasan abunda nikeji
Dago kai yayi wanda yayi dai dai da kamani ina kallon shi gira daya ya daga tare da dan bata rai kinyi blocking mutane kuma kinzo kina kallon mutum wani kunya da haushi ya bani a lokaci daya ko ba komai ya kamani ina kallon shi toh meyasa zai disgani haka kauda kai nayi tare da bashi hakuri kawai na jaan hannu ameera muka tafi mota dan ya bani haushi nan ina tunani yadan canza hali at least to be nice with people amma ashe hali na nan ko da na tada mota ban yadda na kara kallon inda yake ba har na bar wajen
Bayan mun isa Gida haka I lost my appetite milk shake din gaba daya haka na kasa sha mood dinna na ranar duk ba daddi ni
Imran :- yau duk garin bai mun daddi wajen muktar da nike dan zuwa shi ya kama hanya bin Hafsat har maiduguri shuwa ce ba yanda baiyi dani ba mubi flight muje 2days mu dawo sam naki yadda a abuja ya aka kare bare ni in raka wani zanje aiki nikeyi amma naji na gaji tunda ni ba agogo bane going through dstv channels nayi nothing special tunawa nayi da wani smoothie da PA na ya siya mana wanda yayi mun daddy the suger is less and the creamer just the way I like it perfect burst of flavors ( sugansu kadan gashi madarar da dandano kaman yanda nike so ) kiran shi nayi a waya ya gaya mun inda wajen yake rubuta sunan nayi a waya nayi amfani da goggle map a hankali nike tafiya har na isa wajen parking nayi kafin na shiga ciki
Order nayi to kill time nan nasha na gama haka nan tunanin zahra ya fado mun a rai ita kawai nike son gani inga ya ta koma ta kara girma koh tayi kama da yan Nigeria koh kuma zahra india zan gani shirin fita nikeyi wata yarinya ce ta shigo ciki daga gani bazata ta wuce 19-20years ba muryanta kawai naji amma sai da naji wani abu tana tambaya wata yarinya da baza ta wuce 7years ba koh tana son wani abu hakanan naji ina son gani mai fuska there is something about her that scream attention
Juyowar da zatayi wa zan gani the girl of my dream Fateema zahra wani abu naji da ban taba ji ba tunda nike tayi mun bala'in kyau gashi ta kara girma compared to last time da na ganta her skin is so flawless and looking fresh kaman ko yaushe komai nata yayi ga native wears har sunfi English wears yi mata kyau haka na tashi fita kada ta kamani ina kallonta dama na biya bill dinna amma me ina fita an riga anyi blocking dinna seriously 😒 kana gani kasan motar mace ce koh dan uban teddy bear dake seat din baya jingina nayi da mota ina jiran inga mai motan ta fito
Ganin zahra ta taho wajen yasa nasan itace mai mota hatta yanda take tafiya abun burgewa ne , gaida ni tayi ansawa nayi cikin sakin fuska da fara'a abunda ban saba yi ba dukawa nayi wajen sister ta ina tambayan ta sunan ta da shekarun ta bayan na gama dago wata yayi dai dai da hada ido da zahra sanda kanta kasa tayi dan daurewa nayi nace kinyi blocking mutane kuma kinzo kina kallon mutum yanda tadan zaro ido da yanda fuskan ta ya canza nasan bata ji dadi magana da nayi mata ba hannu kanwata da naji sunan ta ameera taja suka wuce koh kara kallon inda nike bata yi hakanan duk sai naji ba dadi kaman ban kyauta ba ta maza nayi na share tare da barin wajen nima
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...