The dinner night
Kafin in ankara har sun shiga wani wuta naba mota ta juyi daya sai gani a bayan su da alama Mahmoud ya gane nine, shima taka motar shi yayi da gudu nima na bishi nace two can play ni kaina nasan haka nan nike breaking speed limit amma who cares to hell with the rules am just really piss up, now ( bin dokar me suji da ita dan yau ran maza ya baci ) haka mukayi tayi kaman wasu yan tsere har muka isa venue din parking sukayi inda nima nasamu waje nayi parking sai da nadan bata lokaci saboda kada in shiga ma wani ya gane banji dadi numfashi na jaaa na fursa sai da nayi haka kaman sau uku sanan ( taking deep breaths) kafin na shiga hall din wajen Friends dinmu straight na wuce inda suka fara ihu da tabi ana kiran silent devil dan smiling murmushi kawai nayi wanda ina zaman ban ida gyarawa ba mc ya kirani bada biography seriously huh kaman dama ni ake jira
Tashi nayi inda hall ya kara dauka tabi dan sosai keya nayi wanda ya riga ya zaman mun second habit not that am nervous but I have a thin for crowd canza fuska nayi zuwa business like microphone 🎤 na karba inda na fara kora jawabi tarihin ango kuma babban abokina muktar
- with my African American accent wanda in har baka jin turaci sosai toh baza ka san abunda nike fada ba sai kayi dagaske bayan na gama hall ya dau wani tafin da sowa komawa nayi na zauna tare da crossing kaya daya bisa daya idanuwana zahra kawai suke neman can kuwa na hangota wajen su mummyn muktar hankalina gaba daya na maida kanta duk da ina yi kallon ne with style wanda zaka rantse hankalina na kan waya amma ba haka bane. Zahras POV:- tunda muka shiga hall din gaba daya kallo ya dawo kanmu dan ni kaina nasan ba karamin kyau mukayi ba wajen mummy naje na rabe saboda mutane sunyi yawa kawai hakana naji gabane ya fadi dai dai lokacin da na kalla hanyar shigowa imran ne wani farin voil ne a jikinshi kana gani kasan mai tsada ba sai an gaya ma ba koh dan daukar idon da yakeyi black hula ce a kanshi bakin takalmi da bakin agogo wanda suka sa haskenshi ya kara fitowa ba karamin kyau yayi rabin hankalin yan hall din a kanshi yake da dan daure fuska ya shigo sai kuma naga yayi murmushi suna gaisa da alama abokansu ne haka sanda yake bata biography haka na tsincin kaina cikin bin duk wata kallama da yafa dan bansan missing komai yanda yake turanci da gabatar da jawanbinshi ka dai ya isa ya tafi da zuciyar mai Sauraro sai da ya gama sannan na maida hankalina wajen harkokin da ake tayi amma ina jin ana kallona kuma daga side din maza ne sharewa kawai nayi dan kada inje in hada ido da mutum inji kunya haka rahama ta jani muka sha rawar mu akayita mana liko muma mukayi har lokacin tashi yayi bayan yaya muktar ya kiranmu da cewar mun sallami Mahmoud rahama ce ta sallame shi wanda da alamun hakan bai mai dadi ba har wajen mota yaya muktar ya raka mu wata Range Rover jeep sport ce fara da tayi bala'in kyau da sauri rahama ta shige baya ta barni a raina nace kin rama kenan shiga nayi inda kanshi mota da sabon leather yasani dan rufe ido dare da taking deep breath ( jaan numfashi) motan aka bude inda yake tuki cikin natsuwa dan ni kaina yayi mun kadan kaman baison taka motar har muka isa gida
- [ ] Duk wani motsin ta akan ido na yake this is my first time of observing her for a long time we quite have a lot in common abunda na lura dashi bata dason hayani kuma komai a natse takeyi yin shi can na hango abokin hamaiyata da alama ba zahra kadai ba har rahama hankalin shi na kadanta rawa ake tayi inda ina kallonta rahama taja ta suka shiga filin rawa yanda take rawa kanshi abun kallo ne ahankali takeyi kaman bata son yi amma yanda take bin abun kanshi ya burgeni kafin in an kara the brute har ya shiga yana ta musu likon kudi that the lemit ya isheni hakanan tashi nayi zan fita wanda har ango yazo wajen mu da kanshi jana yayi mukayi hotona kafin yayi ma kowa godiya rahama ya kira da zahra cikin tsare ido yace toh kunsan dai dare yayi motan imran zaku koma
The bastard smirking nayi magana muktar ba karamin dadi tayi mun ba dan ba wanda yasan kaman shi zahra dai bata ce komai ba rahama ce tace toh yaya haka kuwa akayi bansan yanda akayi suka sallami mutumin su ba
- Na riga su isa wajen mota muktar ne ya rako su har wajen da sauri rahama ta shige baya har abun yaso bani dariya amma na matse living my love with no other option gaba ta bude ta shiga inda na jaa mota a hankali har muka isa gida godiya sukayi mun kafin suka shige
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...