The graduates
A kwana a tashi ba wuya wajen Allah Su imran an gama msc masters degrees dinsu cikin taimakon allah ga result yayi kyau sosai sosai tuni kasan suka rike shi aiki Amma daddy yace sam bai yadda ba koh yazo yayi ma kasa shi aiki koh kuma akwai wata offer a united state yaje can shi kam US a yanzu baison zuwan ta to him wayewar tayi yawa Sai dai nan gaba with his family tunda yayi representing daddy wani conference meeting wata ta makale mai baiji da dadi ba maganan daddy ne ya katse mai tunanin da yake yace muktar fah dan dariya yayi yace kaima dad kasan shi da son 9ja kuna tare ai sai dai ba lalle Kuyi aiki guri daya ba saboda field dinku daban sallama sukayi kafin ya kalli abokin nashi ya dan hada rai yace toh Romeo su dad sunce mu samu aiki nan ba sai mun dawo gida ba, muktar ne yadan zaro ido tare da cewa sam wlh bazan iya ba, ina ai Sai dai su gani kawai harara imran yayi mai and yana mamakin muktar bai hadda girlfriend dinshi da komai ba har Yan gidansu ma sun sani lallai yaga sanda zaice ga girlfriend dinshi, waya ma muktar ya dauko tare da dialing number masoyiyar tashi dake Nigeria Hafsat wanda yake tsanin so itama haka yarinyar kirki shuwa arab ga hankali duk dan yayi annoying imran kure volume din tv yayi wanda yasa dole muktar tashi yana dariya tare da barin wajen
- Haka rayuwa ta kasancewar mun saboda muktar kusan one month kenan yana gida duk san shiru na sai naji yayi yawa mummy da dad banda pestering dinna ba abunda sukeyi dole na shirya gobe jirgin mu zai tashi perfume shop na shiga inda na siya kaman ba gobe dan kowa cikin mu nasan turare sai da nayi akwati daya na turaruka nidai shi kadai ne tsaraba ta
- Dawowa gida kenan na gaji waya ta ce ta fara ringing dauka nayi nace hello dariya naji anyi sanan yace what up broh ya najika haka zaman shiru har ya isheka ne ..??? Dan tsaki ne tare dace bansani ba dariya ya kara yi yace kaga kuwa gani nan cikin dangi inata chilling kuma inci abunda nike so banza dashi nayi haka nan sai naji nayi missing dinshi thank God ba wanda na gaya ma zanzo so let's go with the flows
- Labarin hafsat aka cigaba da bani wanda inda sabo na saba sai ya gama hirar shi da neman shawara ni dai no clues yaji haushi ya yanke ma kanshi shawara toh Allah yasa dai ba nan da kwana biyu zata sauka daga high table 😏 kaman sauran "silent devil" amma baka da mutunci you don't try me 🤔 gara ni dai kai kuwa kila sai ka tsufa sanan zamuyi maka aure smirking nayi nace wanan kuma ba damuwarka bace by the way kayi sauri ka dawo dan Allah don na gaji da fita ni kadai very soon nayi replying dinshi
Yau yayi dai dai da ranar da zan koma gida an tashi da wani irin sanyi har snow akeyi ji nayi kaman kada in fita dan sanyi amma ba hali dole in tafi yau wani course mate dinmu da mukayi MSC shi ya kaini airport ko da muka sauka drop kawai Na dauka sai Gida ina shiga mummy na gani tanata gyara dining dishes ne kala kala da dan gudu nayi hugging dinta ta baya zaro ido tayi tace what imran what a surprise dan dukkan kafadanshi tayi tace my son nayi missing dinka kawai sai ka tafi ka ki dawowa smiling nayi nace ai gani nan har sai kin gaji da ganina shiga nayi ciki nayi wanka gosh ana zafi simple kaya nasa amma tunda na sauka zafi nikeji weather difference ina sauka muktar na gani fallo da remote hanun shi what the heck nace malam ya akayi kasan Na dawo dariya yayi mun yace ashe ma bansan ka ba and by the way har timing nayi Na lokacin da zaka sauka groaning nayi dan a duniya nan daga parent dinna toh sai kuwa muktar a wajen Sani ko ni waye,
- Kiran Mummy yasa muka ansa abinci tace muzo muci dining muka wuce inda dad ma fitowan shi kenan nan muka gaisa shima yayi mun sannu da zuwa kafin muka ci abinci baki daya nan ne daddy ke mana fada akan mun girma dan daga mun fara aiki aure ne next kwanan zamu shiga sahun manya saboda duk wata yarinta yanaso a ajeta kefe, insha Allah daddy shine abunda muka ce su muktar dama abunda ake son ji kenan haka yayi ta wani smiling yana kasa da kai ya ji magana aure koh kunya babu, after daddy ya bar wajen muma tashi mukayi nan muktar ke cemun toh kadan zo mu fita mana haka kuwa akayi ba gardama na bishi dan mun dadde bamu tare motocina na hango wanda my favorite har an bude rufin tasha wanki ana warming smiling nayi dan nasan aikin daddy ne duk da haka ban shirya driving yanzu ba
- Muktar ke driving massallaci mukaje sai da mukayi sallah kafin muka biya gidan su muktar mom dinsu na gaida cike da murna ta answer finally my other son ya dawo dan smiling nayi dad dinsu bai nan rahama ce ta fito gaishe ni tayi tare da yimun sannu da zuwa ansawa nayi tare da yi mata dan murmushi wanda bai kai makoshi ba ganinta yasa kawai naji ina son ganin kawarta zahra ko yanzu ya take sai Allah kusan 2years kenan rabona dasu
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...