Chapter 29

6 2 0
                                    

The decision making
Ko da suka samu Abbah haka shima maganar tayi mai nauyi godiya yayi musu da basu hakuri cewa ya fara karban maganar Mahmoud bai son ya zama karamin mutum amma zai kara tuntubar yaran yaji dan ko ba komai bazai ma yar shi auren dole
     Washegari ranar haka Abba yasa akayi kirana inda yake kara tambaya game da magana aure zabi ya bani amma still kunya shi yasa na kasa cewa komai haka ranar na wuni wajen inna ita kanta sam kwanaki nan bamuyi yin shi cikin dadi saboda yanda nasa damuwa kullum cikin kwantan mu da hankali takeyi ga bani baki
         Zahra's :- Muna school Bayan mun gama lectures ne rahama ke tambaya na yanda mukayi rannan da su Yaya muktar and Imran labari na shiga bata duk abunda ya faru har kiran da Abba yayi mun jiya shiru tayi tana ta tukin ta wanda har na dauka bazatayi magana ba which is unlike rahama, gefe window nima na maida hankali na magana tane ya sake dawo da hankalina gare ta
Rahama:- sist kinsan tunda nike ban taba jin wanda yace yau ga imran yazo yana son shi ba ke koh  aboki you know his also like a brother to me thu his such an arrogant fellow shiyasa ma tamu ba tazo daya ba, but what I know about him is if he cares toh he do it wholeheartedly with dedication shiyasa in har ya so koh ya damu da abu toh yana yin shine da gaske har cikin zuciyar shi tunda shi yace yana sonki and kinsan I know your little secret his also your crush ( nasan sirrinki keman yana burgeki) ni in zaki bi shawara just go for Imran aure ne kinga kin dawo Gida kenan dan koh yaki koh yaso yaya nane kuma gidanku zan tare 😃
Dariya nima nayi mata, Mahmoud fah shine tambaya da nayi mata shiru ta dan kara yi sist kinsan ni ban boye miki komai ki hada ni da Mahmoud nasan yanda zamuyi Abba fah shine tambaya da na kara mata harara ta dalla mun wai ke abban da ke ji dake kaman kwai kawai ki fito ki gaya mai sauri girgiza kai nayi alama gaskia bazan iya ba, dariya rahama ta bini dashi tare da cewa wlh zanje har wajen abba ma amma sai da sharadi dan zarro ido nayi nace what..??? Tace ke zaki zamq driver na for the whole semester duka na kaima mata tayi sauri gocewa tana dariya hadda rai tayi tace in baki ansa ba bazan taimake ki ba fah, ajiyan zuciya nayi tare da cewa deal na yadda hugging dinna tayi tare dacewa your the best and I love you ture ta nayi tare da hararar ta nace bayan sai da kika karbi bribe
     Zahras:- Mummy na kira na kira no roketa zamu tafi da rahama Gida yau bayan munje Gida magana rahama ce keta dawo mun ni kaina nasan Imran his the man of my dream ganin shi kadai Sani yake yi cikin jin dadi da nishadi wanda tun kafin yace yana sona I have a huge crush on him wanan fuska nashi kaman shi ya zanna ta da yanda yakan dan daure fuska wanda ke kara fito da define chisel face dinshi Allah yayi mai baiwa dan duk abunda ake nema a da namiji Toh ya tara and now toh me ke tsadani...??? Shine tambaya da nike ma kaina Wanda nasan ba komai bane illa tsoro da laakari da yanda yake kada halin koh in kula shi ya kaini ya baro ni dan bansan ya rayuwar mu zata kasancewar ba .
Ranar haka nayi ta saka da warwara hardai na yanke shawara daya yau Mahmoud yazo wanda naja rahama muka tafi fallo bayan mun gaisa ne ba bata lokaci I go straight to the point nan nike gaya mai dan Allah yayi hakuri ga shawara da muka yanke da rahama abun da ya bani mamaki hankalin shi kwance sai ma wani dan murmushi da yakeyi har na gama shima rokona yayi da in bashi kawata toh daga ni har rahama da farko bamu gane abunda yake nufi ba sai da yayi mana bayani ba karamin dadi naji ba rahama ce taso kin yanda wanda nayi mata alama da gwada shi mu gani tunda koh ba komai ba karamin sabawa sukayi ba tafiya nayi daga fallon na barsu ji nayi kaman na sauke wani baban dutse daga kirjina
       Ina can ina kallon looked up wayar rahama ce ta shigo
Ta Sani tashi wajen na same su har Mahmoud zai tafi yanda na gansu ba karamin dadi yayi mun har sun saki jiki abun su I evy that one thing that we don't have in common am the quite and reserved one and when it's comes to relationship especially with males partners am the worst sallama mukayi da Mahmoud har yana tsokanar ga amaryar shi nan 👀 dariya ma ya bani see this man seriously bayan mu dawo nayi hugging rahama ina am proud of you itama hugging dinna tayi hadda kwala tace you're the best and I love you sist bayan mun gama sallah isha'i ne ni kaina yanda rahama ke ta murna ranar mamaki ya bani inna muka samu tare da gaya mata yanda mukayi sai da ta gama mana fada akan da mun sameta farko an sanar da su abbah kafin mu yanke wanan shawara abunka da fulani da siriki da kyar muka lallaba ta ta yanda zatayi ma abbah magana

Hasken-taurari book 1Où les histoires vivent. Découvrez maintenant