Chapter 3

25 4 0
                                    

The rogue                                                                            Imran ya taso tun yana karami duk abunda yake so toh shi yake samu shiyasa dabiun shi sun sha baban da na saura yara tun yana secondary school ba mai sashi ba mai hanashi kowa yasan halin babanshi koh cikin abokin ba da kowa yake hulda ba kai magana ma sai ta kama yake yinta shiyasa cikin abokai sukayi mai lakabi da( the silent devil) Emran nada kwarjini ga kyau ga uwa uba yana ji da kudi ga gaye da sarauta koh malamai lallabashi sukeyi saboda alheran dasu ke samu awajen babanshi duk da haka Allah yayi mai basira shiyasa babanshi ya bashi shawara karanta engineering muktar shine baban abokinshi tun suna secondary school yaron abokin babanshi ne sun saba tun suna yara shine mutumin da yasan emran in and out kuma yaci maganin zama dashi muktar kullum ciki raha da barkwanci yake gashi da kula friends wanan shiyasa yawanci abokansu tun na secondary school da ma na university ba kaman mata zakaga suna ma muktar magana duk dan su samu shiga wajen spoil brat watau Emran kenan shi kuma akwai girman kai gashi ko ke diyar wacece baki dameshi ba haka koh Cyprus dasuke mata masu ji da kansu zaka ga sunyi shiga daukan hankali anzo waje muktar duk dan emran ya gansu amma ko a jikin shi in ka samu kun gaisa ma toh ka gode kuma gaisuwa bama lalle ya daga kai ya kale mutum ba ya iya gaisuwa raini wayyo inji muktar dan ma zuwan shi Cyprus yadan rage isolating kanshi da yake saboda muktar kullum na nan yana nagging dinshi yakan dan shiga cikin friend amma ba masu haya niya ba duk da ba hira yake ba sai ta kama kuma his a man with few words

- Soyaya kwatata bata gabanshi the chemistry nah not him please shi a ganinshi har yanxu bai ga yarinyar da zai so ba shiyasa in kaji fadan su da muktar toh an kan yan mata ne dan muktar ba daga baya ba akwai shi da yan mata emran akwai shi da kyauta ga tausayin gajiyayu in ba wanda ya zauna dashi ba baza ka iya sanin wanan bangaren nashi ba yauwanci mutane suna mai kallon shu'unmi mutune mai miskilanki
- Yana balcony saman wasu kujerun shan iska he like the outside view so calm and peaceful wayar shi ta fara ringing daddy ne dauka yayi suka gaisa inda daddy ke cewa gobe yana hanya zuwa cikin dan jin dadi yace can't wait to see you sai kazo dariya babanshi yayi nan emran ke cewa tell mommy I miss her alot wanda yasa daddy kara dariya shi kuma kaman bashi yayi magana ba sallama sukayi lunch yaci lasagna with sausage bacon and cheese sai mango juice yadan gama going through system dinshi alamun ruwan da zai sauka ya tada shi ciki ya koma inda yayi crashing akan gado remote ya dauka ya kuna wakokin john legend bacici ne ya fara daukan shi muktar ne ya shigo har yazo ya zauna gefen gado bai sani ba dan bugun kafadan shi yasa shi tashi firgit dariya muktar yace kwashe da ita inda yace mutumina da alama sai ka auri disco emran daure fuska yayi tare da banza da shi paper ya wurgo mai inda yake gaya mai sabon club din da aka bude kuma sun gayaci artist din dasu kayi hits ko siyan tickets wajen aiki ne dan akwai tsada dariya yayi har dimples dinshi yace am in sai kuma yadan bata rai yace kasan bason load music and crowd hope zanyi enjoying kada in dawo da headache 🤕 ciwon kai dariya muktar yayi yace Allah sai munje sai kasha maganin mtsw yayi kaman bazai tashi ba abokin nashi sanin halin yayi kaman bai san me yakeyi ba har ya gama bata musu lokaci kafin suka fita

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now