Back~home
Tun asuba da muka tashi bamu koma bacci ba kassancewar yau zamu koma kuma da wuri bayan mungama komai muna cikin jirgi inata Kallon window don't know why amma duk Sai naji ba dadi rahama ce ta kaimun duka Sis't ya naganki so down ta tsareni da ido dan smiling nayi nace mata Banson barin Cyprus ne kawai gira daya ta daga alaman bata yadda ba can kuma dariya tayi tace baba zan gaya mawa ince zahra dai tace sai bature zaro ido nayi nace rufa mun asiri dan allahMuna sauka baba yazo daukarmu kasancewar tun lafin mu taho yaso da dawowar mu da sauri ni da farouq mukayi hugging dinshi tuni na manta da wani imran koh Cyprus, kallona ya tsaya yana yi acewarshi my princess haka Cyprus ya karbe ki Masha Allah dan sati biyu duk kun canza farouq ne ya bata rai yace baba ni fah dan kallonshi yayi tare da dariya yace kaima Masha Allah , anan ne naga anzo da kanne mu guda biyu Ibrahim da ameera iyayen shagaba, tuni suka dameni da surutu ameera is my favourite koh ba komai saboda ni zata iya batawa da kowa a gida tun kafin muje mota take cewa Adda zahra me kika siyan mun nan nike tskonan ta cewa jaka daya trolley bag duk kayanta ne aikuwa Sai murna rahama ce muka sauke inda mukayi sallama nan take cewa zanyi missing dinki wlh Sai nazo miki weekend koh kinzo daga nan straight Gida muka wuce enkiru ta tarbe mu inda take gaya mana mmamie na bacci kuma tace kada wanda ta tada ta daki na wuce ameera na biye dani kaman jela dole na fara hada ta da tsaraba kafin na samu nayi wanka da sallah Ina nan zaune koh tashi banyi ba farouq yayi knocking baba na kiran mu fallo mukaje abinci yasa muka fara ci tuwon shinkafa ne miyan agusi da kunun aya haka dama an kwana biyu baa ci tuwo haka muka ci muka koshi nasan baba ne yasa akayi wanan muna gamawa mamie na fitowa gaishe ta mukayi dan sakin fuska tayi ganin baba ameera ce taje da gudu tana nuna mata tsaraba na gani kawai tace babane ke tambayan mu ya Cyprus din nan fa muka shiga bashi labari da nuna pictures Sai dariya yakeyi kana ganinshi kasan yana cikin farin ciki tambayan mu yakeyi kudi baimana short ba koh nan Farouk ke gaya mai ai yaya muktar yayi hidima damu akwai abokinshi ma da ya bamu 1000dollars kowa nan baba 😳😳😳 yace aikuwa kun gode kudi mai yawa haka ai dole inyi ma muktar din godiya dan yarona nan yasha hidima da ku tsarabar kowa muka fito da ita mamie dama waya na sai mata sabuwa latest baba kuma turaruka da agogo da takalmi shi kuma Ibrahim Game na sai mai PS mamie duk da bata rai yau sai data dan saki fuska da alama tayi appreciating haka Farouk ya basu tashi tsarabar kayan sawa yafi siya duk abunda ya siya yawanci ya sai ma Ibrahim wanda abun yayi ma baba dadi sosai baya mubar fallo na dan kwanta daki tv na kunna ina kallon wani series a telemondo wayana ya fara ringing ina dauka ihun rahama na fara ji sist ya kike ya 9ja ba dadi wlh kaman mu koma dariya nayi mata nace ba dazu dariya kikayi mun ba da nace kaman kar mu dawo, forget tace mun nan tace kinga bashi yasa na kiraki ba kinga mun gama school yanzu kuma gaskia ya kamata ace driver ya daina jaaan mu why not mu shiga driving school, dariya nayi nace rahama hoh, ke dai baki son zaman gida toh Sai dai mu hada da islamiyya hmmm tsaki taja wai ke dole ustaziya toh naji kuma kinsan daddy da baba yasuyi saurin yanda smart girl, nan muka gama shawara shiga islamiya da driving school before muyi joining university ihu tayi tare da cewa love you Sis't dariya nayi nace you're the best sannan mukayi ending call din
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...