Chapter 12 - the above picture is rahama what do you think

12 1 0
                                    

- meeting mr handsome
- [ ] Gidansu rahama muka fara zuwa mummy hadda oyoyo tayi mun nan muka kwashi gaisuwa a cewar ta sai dai in kwana nan nan dariya nayi tare da bata hakuri cewa gida muna da baki kuma Abba zai iya nema na da kyar ta barni a cewarta ta kusa zuwa gidan ta kwaso kayana in dawo nan mummy rahama na tsananin sona dan jinta nikeyi kaman ita ta haifeni dan gatan da bansamu na uwa ba toh a wajen mummy nike samun shi ni kaina in nazo gidan banma son komawa sai dai dan su Abba muna fallo mun baje muna ta hira sallama yaya muktar ne ya shigo gaida shi mukayi ya ansa cikin sakin fuska suit ne a jikinshi grey color, da fara'ar shi yace lallai mummy yau tana da baki yan gaban goshinta ne su zahra waje ya samu ya zauna yana haka suka girma ba kaman zahra dukka 2years rabona da ita kunya naji yasani sadda kai kasa
- [ ] Mummy ce ta katse shi da kwalelen ka dai dariya yayi ya bar wajen dan gaskia shi kanshi zahra ta kara mai kyau masha Allah dan dai yana ganinta kaman kanwanshi da ya na ciki gaskia
- [ ] Da zasu tafi Yaya muktar har kyautan turare yayi ma zahra mai tsadan gaske godiya tayi mai nan rahama ta hada kayanta dan kwana biyu zatayi ma zahra akan hayar su ta dawowa sukayi order pizza two large box kafin sukayi gaya ida gwarimpa isasar kenan yamma likis rahama ta danna horn mai gadi ya bude Mahmoud ne mai niyan fita tun dazu yake jiran ganin zahra har ya gaji da jira Parking mukayi tare da gaishe shi rahama ce ta bishi da kallo har sai da nadan ture kafadar ta har zamu shiga magana yayi mun nadan tsaya ita ma hajiata tsayawa tayi har abun yaso bani dariya maganan waya yayi mun da tsokana cewa bana daukar new number koh his like a brother to me smiling nayi inda yace gobe in muna da time zaizo muyi fira rahama ta ansa shi da no worries sai kazo smiling yayi sai a lokacin naga ya kalli side din da take so sry for my rude behavior your name please dariya tayi tace rahama nice yace sallama yayi inda mu kuma muka shige ciki
- [ ] Muna shiga rahama ta fara mun throwing questions who is this handsome kinsan I like heights ido na zaro rahama kenan ita one thing I like about her bata da boye abu ko ma menene zata fito dashi ba ruwanta gashi ya iya dressing dariya na kara yi tsare ta nayi da ido nace Faisal fah dukka ta kawo mun na kauce nace haba sist you know I like Faisal amma kusan tsawon mu daya fah for God sake baki na kara saki tare da kwashewa da dariya nace lalle duk soyayyar da kuke sha banza dani tayi remote ta jawo tare da kuna tv labarin shi na dan bata inda nike cewa mata his just a friend kowa friend gara dai kizo ki fara tsada mutane wlh toh nace mata in mr right yazo insha Allah harara ta tayi sai kace gaske
- [ ] According to you ai kowa mr left ne koh barin magana mukayi ameera ce ta shigo sarkin kwadayi ganin biza yasa tayi joining muna ci muna kallon Originals aikuwa rahama fadi dama cewa takeyi bata ga season 3 ba haka sanda akayi yayi V-D muka bishi har karshe #team klaus mackleson haka muka sha kallon mu mamie sun saba drama da rahama a cewarta marar kunya kawarki abba kuma ya yin rahama duk sanda tazo gida toh mamie zata fita harkanmu har sai ta tafi
- [ ] Yau kasancewar an daga lecture mu dama rahama bata da class damu ta nayi sai munje islamiyya yadda tayi amma bisa sharadin cewa ni zan kaimu islamiyya zuwa da dawowa da sauri muka shirya kar muyi latti dan koh breakfast bamu tsaya yi ba kada muyi missing period din farko haka muka isa on time malam muftahu ne malamin akwai ilimi ga iya koya karatu shiyasa bansan abunda zaisa inyi missing class dinshi munje a dai dai lokaci 9am muna zuwa yana shigowa aka fara tafseer ne da Quran waya ta na dauko na danna recordings saboda a gida ina bita daga baya
- [ ] 1pm dai dai mun tashi ga yunwa da bacci dan jiya munsha hira da kallo gashi dukkanmu muna evening lecture rahama ce keta mita yunwa da sauri sauri muka koma muka ci abinci sallah wanka kafin mukayi shirin wucewa school

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now