The jealous type
Daddy ne yasa mukazo ni da muktar nan yake gaya mana shawarar da yanke akan rahama a cewar shi is high time itama ayi magana aure saboda akwai yaran abokanshi biyu dasu kayi magana yaga ita ba ta kansu take ba nan yake gaya musu har an kai kayan sa ranar zahra ai daga muktar har imran din mutuwar tsaye sukayi imran magana ce zaiyi amma sai ta makale mai a makoshi muktar ne yace daddy when yaushe kuma waye dan murmushi Daddyn yayi yace wani dan abokin babanta ne gaba dayan su jikin su yayi sanyi har shi kanshi Daddyn yaso ya fahimcin wani abu kara magana yayi musu akan cewa su taya shi dubawa cikin su zai tsada ma rahama daya daurewa kawai imran keyi dan shi kadai yasan abunda yakeji zamuyi iya kokarin mu insha Allah sallama sukayi mai tare da barin wajen imran Gida ya wuce straight ba tare da yace ma abokin shi komai ba dan gaba daya ji yake kaman bai lafia shi kanshi muktar din ya dadde yana ma abokin nashi kwadayi zahra kuma daga baya yanda yake gani kaman abokin nashi ya fara son zahra amma this come up kuma, sa rana when and how the hell this happen ...???? Without there knowing Shine tambaya da yake ma kanshi wanda shi kanshi bashi da amsa ko ma menene rahamace kanwa shice ta fado mai a rai koh ma menene yasan tasan komai and his not letting this slide, he must fight for his friend da wanan ya koma Gida ita kanta amarya tashi yau sai da ta gane akwai abunda ke damu shi shawara ta bashi kan cewa dole ya samu imran suje suyi trying luck dinsu dan zama haka bashi bane da wanan suka kwanta akan gobe first thing gidansu imran zaije ayita ta kare
Imran POV :- tunda ya shiga Gida fallon kasa kawai ya zarce komai ya kasa yi kan shine kawai ke Sara mai wani irin ciwon kai ga damuwa ta isheshi wai zahra ce zatayi aure meyasa tuntuni bai nema auren ta ba, toh zata so ma kuwa he knows his not perfect when it's comes to relationship his nature is very different da tarin maza but damn it he know he love her and his going to make her happy amma now his late baya tunanin yana da dama kuma kwance yake ko wanka ya kasa hawa sama site dinshi yayi bare ya dan ji dadin jikin shi mai aiki ce ta sauko kashe wuta tare da duba komai a kashe yake dan gidan nasu da ta gani kwance tasan akwai matsala dan Imran ba ma'abocin zama kasa bane kasancewar shine fallon farko da in ka shigo kuma shine mai hayaniya a cikin gidan sanin halinshi yasa bata ce mai kalla ba wajen mummy ta wuce knocking kofar tayi tare da sallama ansawa akayi daddy na karanta jarida inda mummy ke hadda mai shayi gaya musu yana yin yanda ta samu dan nasu tayi dukkansu aje abunda sukeyi sukayi tare da tafiya fallo wajen Imran kwance suka sameshi idon shi rufe yana kallon sama ko mai kashe yake sai yar wutar staircases da ke haskawa kanshi suka dafa inda jikin shi ya dau zafi cikin rudewa suka sa dole suka tafi asibiti wanda ana zuba bayan gwaje gwaje akace blood pressure is high bp jinin shi ya hau su kansu iyaye hankalin su ba karamin tashi yayi ba dan Imran lafiyaye ne kuma ba abunda da ya rasa da har tashi daya zai sa jinin shi ya hau haka
Haka asibiti suka rike shi tare da bashi taimakon gaggawa
Shi kanshi muktar ciwon abokin nashi ya girgiza shi haka yayi ta sintari asibiti duk da yafi koma masaniyar tashin hankalin abokin nashi kwanashi biyu aka sallameshi tare da bashi magani mummy ce ta tasa shi gaba akan ya gaya mata in akwai abunda ke samun shi mirsisi yayi yace mata ba komai duk da taga danuwa a fuskan dan nata amma sanin halin shi ba lalle ya gaya mata ba kyaleshi tayi kasa ta samu muktar da daddy zama tayi nan ma muktar ta tambaya koh ya san abunda ke damun abokin nashi shima ce mata yayi abunda da yake zargi bai gama tabbatar wa ba amma yayi mata alkwari ko ma menene zai gaya mata
Imran yadan samu sauki muktar ne tun da yayi magrib gidan ya wuce nan ya iske abokin nashi a fallo shi da mummy sai dan danna mata remote control yakeyi wanda shi kanshi bai can takamai mai tashar da yake son gani ba tun tana complain dai haka ta zuba ma sarautar Allah ido shigowar muktar yasata tashi ta bar musu fallon , dayan fallon ta komai saita camera tayi hakanan taji tana son maganar da zasuyi shi da muktar din
Banza yayi da abokin nashi kaman bazai mai magana ba shima sharewa yayi har lokacin sallah isha'i yayi bayan sun dawo ne muktar ke tambayan imran meke damun shi dan shi wajen shi yazo banza dashi imran yayi kaman ba dashi yake magana ba can muktar yaji haushi yace toh tunda baza ka fadi ba zanje in samu mummy kaima ai nasan matsalar ka Zahra kake son aure kuma aka riga mu zaro ido imran tare da kura mai su ganin ya sami hankalin shi ne ya sake gyara zama can Imran ne ya fara magana am sry man, this is not like me before am so confused ni kaina tunda Allah ya hadani da zahra gaba daya rayuwa ta ta canza abubuwa da yawa da banyi nazo ina yin shi nasha gaya ma kaina birgeni kawai takeyi amma jin zatayi aure gaba daya na kasa bacci ba abunda ke raina sai tunanin ta and then nasan
Am already in love with her damn it, there is an attraction and is not just physical because I can feel it, am such a fool to take this long time, to realizing my feelings yanda yake magana kaman bai son yi kaman yana tsoron maganar ne gashi sai safa gashin kanshin yake da yayi tsawo ba aski, duk da dama ba aski gaba daya yakeyi ba sai dai rage shi kawai dan tun suna yara bai taba ganin kan imran ba gashi ba rashin natsuwa da ciwon da yayi yasa kwana biyun nan bashi da lokacin gyaran kan duk da kaman ninshi basu wani canza ba sai yar ramar da yayi amma who am I kidding his the silent devil dole in dan latsa shi after all nine ke iya tolerating dinshi 😄dariya yayi har yana buga kafa, daurewa Imran 😒yayi tare da kallon friend din nashi yace what , matsewa muktar yayi yace nothing nasha picturing wanan moments dinne my best man our one and only silent devil in love wow what a love confession pillow ya jefa mai wanda yasa ya kara kwashewa da wata dariyar gira daya ya daga seriously this man
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...