Chapter 38

8 2 0
                                    

Zahra & Imran's POV Paris here I come
( Birnin masoya)
Imran:- tun a gida Nigeria zuciyata fari kyal shawara na gama yankewa cewa zanbi shawarar muktar in sauke duk wani miskilanci da girma kai koh ba komai nine babba ga kwaruwa da nikeyi and bansan so mommy su gane irin zaman da mukeyi first class seats dinmu yake sai dai sitting arrangement din ba haka naso ba ni da daddy muna tare sai mommy da zahra muna isa hotel muka wuce straight apartment mommy da daddy suka kama mana sai dai a nawa ganin yayi karami daya kallon kawai nike dan naga alaman akwai wani abu a kasa, dan mini parlour ne sai dakuna guda biyu kuma duka kanana magana nayi mommy cewar gaskia wajen saukan mu baiyi dan koh da ina student gidan na yafi wanan amma sai harara da ta dalla mun dole naja bakina nayi shiru daki mommy da daddy suka wuce suna unpacking kayan su zahra na dayan dakin sai ni da nike dan mini parlour din wanda kujera ma daya ce irin lazy chair nan dan haduwa ba karamin haduwa hotel din yayi ba shi kanshi yanda suka tsara palour abun kallo ne sai dai wajen gaba daya yafi kama da na mutum biyu ba irin gurin da family zasu kama bane fitowar daddy ya katse mun tunanin da nikeyi alama yayi mun da in biyo shi cikin gari muka shiga ni da mommy fita mukayi Victoria secret muka biya inda mommy ta dage inner wears ne da kayan bacci komai matching colors tun ina ya isa kyaleta kawai nayi ina ganin ikon Allah haka mukayi uban shopping kayan sawa masu kyau ga tsada kowane da matching outfit dinshi wanda yawanci kayana ne wani Japanese restaurant mukaje mommy tayi order komai sushi dinsu yamun dadi dan dai bamu iya da sticks( tsinke cin abincin su ba) spoons aka kawo mana as second option sanda muka koma apartment dare yayi a gajiye muka dawo sallah na fara yi dama na kunna water heater na toilet yayi zafi inyi wanka miss calls din Abba da rahama na gani kiran su nayi dukka muka gaisa inda rahama keta ta tsokana ta wai naje paris na manta kawata a Nigeria dariya kawai ta bani dan rigimanta baya karewa mommy ce ta shigo abunda tabani nasa da safe kafin mu fita shi ta kara bani sha nayi kafin ta karbi cup din ta fita

- Wanka nayi da ruwa mai zafi saboda yanayin kasar akwai sanyi kayan da muka siyo na bude dan in samu abun sawa amma kayan duk sai naga sunyi kanana da kyar na tsaya a wani wando wanda bai ida kaiwa kasa ba amma ya wuce gwiwa sai rigar shi da tadan sauka sai dai saman gaba daya ba hannu time din waya ta na kalla har lokacin isha'i yayi doguwar hijab nasa da ke rufeni har kasa wanda dama da ita nazo sallah nayi tare da shafa'i da wutur ina nan zaune ina addua bansan sanda bacci ya daukeni ba sai can cikin dare da na tashi saboda dadin bacci ina bude ido akan gado na gani an cire hijabin an linke shi tare da abun sallah akan side table jikina lullube da bargo tunin imran ne ya fado mun dan nasan ba wanda zai mun wanan sai shi kaman ance in kalli couch (sofa) yana kwance saman couch and bacci yakeyi ganin kaman yana jin sanyi yasani tashi tare da zuwa lullube shi da bargo wanda kafafunshi kawai na rufe sai jin mutum ya jawoni naji gabane yadan fadi dan duk tunani na yana bacci ido yadan bude a lumshe alama bacci yake ji cak ya daga ni sai kan gado gabane kawai ke faduwa blanket din da ya fadi yaje ya dauko kan gadon shi ma ya hausa tare da rungumoni ta baya gnyt yace mun ahankali wanda har iskan bankin shi na hura gashi wuyan nan tsikar jikina ne ya tashi ahankali yake shafa gefen hannuna dan dauyin nufanshi ya shedamun yayi bacci, so nayi in kwace amma kara jawoni yayi gani ba sarki sai Allah sai kawai na saki jiki bansan sanda na koma bacci ba

- Washegari Imran ya rigani tashi ahankali naji ana tadani bude ido nayi ganin shi a kaina yasa nayi saurin tashi dan smiling yayi yace inje inyi alwala muyi sallah jam'i mukayi har na gama addua na koma na kwanta yana nan inda na barshi sai kallona da yake yawan yi koh tunanin me yakeyi oho, ya rigani fita wayar rahama ta kara tadani tsiya na fara mata tana dariya ina cewa irin kune masu ruining honey moon nan take gaya mun dama kuwa magana honey moon yasa ta kirani da inyi kokari mu saba da imran is high time tunda yanzu ba aiki gashi muna wata kasa ni kaina nasan imran sauko da kai na mishi wahala ba kuma dan baya sona bane I need to put more effort godiya nayi mata kafin mukayi ending call din
- Wanka na shiga na fito wata doguwar English gown nasa sai sarka wanda da rigan yazo veil nayi daura akaina fita parlour nayi inda na samu imran kan kujera da alama tunani yakeyi ko wani abu na damun shi, shawara rahama na dauka nace lemme try my luck to mr handsome , ahankali nabi ta baya kasancewar kujerar na tsakiyar parlour idon shi na rufe wanda ya sashi sauri cire hannuna tare da jawo ni jikinshi na fado gaba daya ina smiling ni shima smiling din yake yanda ido shi ke twinkling da dimple dinshi yasa nasan koh meke damun shi dazu yanzu ya manta veil din da ya sauka ya dan rufe mun fuska yasa hannu ya cire kallon fuska na yakeyi kaman yaune ranar written by sweetymatazu please include us in your prayer thanks 🙏 farko da ya fara ganina bakina ya kalla sai naga idanun shi sun canza colour zuwa darker shade sunyi duhu wani miyau na hadiya gaba daya hankalin shi na kan abunda nike kasa ya fara yi da kanshi alama he want to kiss me amma yana tunani kada inyi rejecting dinshi mastering courage nayi nasa hannu nadan shafa gefen fuskan shi encouraging him, I know him he can back out, da alama yaji dadi hakan lumshe ido yayi kafin ahankali ya kai bakin shi kan nawa wani gentle soft and sloppy kiss ya kai mun dan jira yayi yaga meye reaction dinna ganin ban hana shi ya bashi dama zirar harshen shi and he deeping the kiss, ooooh cheese and bunnies it was my first, shine kiss dinna na farko asali ma shine kusanci na na farko da wani na miji wani yanayi na shiga gaba daya jini jikina ya tsike ita kanta zuciya ta wani bugu take na daban wani shock da naji kuma tunda kai har
har sai da yan yatsun kafana suka ansa, am just seeking to his captivating kiss gaba daya kanshi shi ya gama cika mun kai numfanshi mu kanshi ya gauraye and he smell amazing gaba daya mun manta inda muke dagani har shi
bude kofar yasa shi saurin dagani, tare muka tashi tsaye duk da bai sake ni ba, hannu shi na rike dani kada in fadi mommy ce wata kunya na ji kaman in nutse kasa, amma shi ko a jikin shi ita abunka da wayayya dining kawai ta wuce ba tare da ta kara kallon gurin ba, da kyar na iya bude baki tare da gaishe ta, yanda muryata ta shake yasa wata kunya ta kara rufeni da murmurshi ta ansa morning my daughter come and have breakfast tace mana sai da ya kaini har kan dining ya tabbatar na zauna kafin yaja kujera kusa dani ya zauna daddy ma sai gashi ya fito tare da joining dinmu

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now