The ranging feeling
- [ ] Imran :- tunda akayi aurena da zahra na samu natsuwa kullum cikin farin ciki nike sai dai abu daya ba wai bana son kusantar matata bace koh wani abu ni a ganina duk wanda zai sota Toh ya biyo bayana na, halina na rashin wanda ni kaina haushi kaina nikeji I should do the first move but no, I don't even know what am waiting for, and itama she's not helping matters koh sau daya bata taba zuwa side dinna abunda na fahimta zahra akwai ta da miskilanci gaba daya kwana biyun nan tama shareni dan gaisuwa fallo ma na daina yauwan ganinta as always and the thing is killing me from inside,
- [ ] Kwana biyun nan abun da yafi daga mun hankali shine wani bukatan matata da nikeyi jiya ma da kyar nayi bacci sai da na shiga cold shower har sau biyu, kafin nayi calming kaina yau weekend an am so down and aikima yau ya jira I just want to my zahra ina main fallo wanda nasan in har ta fito toh zamu hadu tv nike kallo amma rabin hankali na baya wajen yana can wani waje , zahra ce ta fito and eyes zoom out am really checking her out, boom short ne jikinta dan wando wanda ko gwiwa bai kai ba sai crop top, itama riga ce wanda in ka dan daga har cibiya ana gani gashin kanta ta kulle shi waje daya ( ponytail) da alama yau da general cleaning ta tashi abun goge glass ne a hannunta earpiece ne a kunne sai wayar ta da cikin pocket din boom short din da alama waka takeji shiyasa hankalinta bai ma kawo wajena ba yanda take swinging hips dinta kanshi abun kallo ne ( yanda take bin rawar da kugunta) yanda ta bani baya giving me full view of her back site yasani hadiyar miyau wata sha'awar ta naji wanda banma taba ji ba neman kasa zama nayi tashi nayi wanda dai dai yayi juyowar ta cike da kunya ta gaishe ni nidai ido kawai na bita dashi wanda sai da na dauki lokaci kafin na ansa shigowar mommy yasani fasa bari fallo wanda zahra ma naga a kunya ce take yanayin da nike yasani dan matsewa dan mommy akwai ta da dagowa amma yau kam sam I dont think I have control any more but I have to try,
- [ ] Zahra POV:- yau weekend ba school gashi na kasa baccin safe, am super bored, wanan wane irin miji ne...?? ni kaina nasan ko site dinshi ban sani ba toh inje ma site dinshi ince mai me..????? ta intercom na gaya ma masu aiki yau su bar fallo da kitchen har abinci nayi deciding yi da kaina dan goge goge nafara light kayana ne jikina wanda dasu da babu duk daya amma bansan takura, kuma kananan kaya sune dai dai aiki wakan Rihana na work na kunna earpiece na sa ina dan bin beat din ina kada kugu yanda naga suna yi aikina nikeyi hankalin a kwance dan nasan ba wanda zaizo bare yanayin safiya,like the clean freak that I am har nazo fallo sam raina bai kawo mun akwai mutum ba ina dan rawa ina goge goge tashin mutum naji wanda yayi dai dai da juyowata ta imran ne sai dai yanayin da naganshi kaman rainshi a bace yake, gaida shi nayi cike da kunya sallama yasani sauri juyowa shima imran hankalin shi na kofa, mommy ce ta shigo yau kam naji kunya duniya duk na daburce kitchen nayi da sauri dai ga imran ma ya biyoni duk da a dai dai kofa ya tsaya sai na mujiya daya zuba mun nikam jikina sai rawa yakeyi tray na dauko hada dambun nama nayi sai cake da lemon sha da sauri yazo ya karba dayan tray na dauka mai drinks da ruwa na bi bayanshi saman table muka aje, da sauri na zame daki jallabiya na daura saman kayan kafin na fito bayan mun kara gaisawa nan mommy ke cemana sai mu shirya dan gobe zamu bar kasar, what imran yace inda na
- [ ] zaro ido amma bance mata komai ba, sai imran da ke mommy aikina fah ita kuma school dinta fah murmushi kawai tayi irin nasu na manya tace koma menene ya jira ai tunda ba examz take dashi nan kusa ba kai kuma muktar da daddy sunriga sun dauka maka leave starting from ranar tafiya toh mommy ya bita dashi
- [ ] Sanin halin mommy yasan dole akwai wani abu dasu ka shirya wanda muktar that brute shine bai gaya mai ba, saboda muktar yasan abunda yake ciki koh jiya sai da ya gama mai tsiyan cewa sai yayi maganin shi, he just hope and pray that there not going to embrace him, well yasan ma dai koh menene abu mai kyau ne, kan zahra ta dawo inda take gaya mata kaya kala uku ma sun isheta saboda akwai kaya acan toh na bita dashi ina tunani ina matanan zata iya hada mun kaya amma da nayi tunanin irin gogewa na mommy ba abunda bazata iya ba haka ta bamu takandun mun da passport dinmu na tafiya mudai ido da toh kawai muka bita dashi daren ranar sam dukkan mu ba bacci kasancewar jirgin dare ne uku na dare mu daga sai kasar paris
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...