Chapter 4

17 3 0
                                    

my granny is the best                                               Zahra's POV :- Gida Nigerian yau ne yayi dai dai da gama jarabawar su zahra wanda kowa ka gani cikin farin ciki yake da murna amma banda zahra ita dai ba tabo ba fallasa rahama ce tayi mata salama inda tace ba school sai kin gaji da ganin nan dariya tasa zahra da nada batayi shirin yin hakan ba motan gidasu ta hango farouq ne da driver da sauri yazo ya karbi jakan ta yana congrats sist dan dafashi tayi suka karasa mota inda tace thanks broh Gida suka wuce baba suka samu fallo yana duba magazine din ranar hunnu duka biyu ya bude tare da ajiye magazine din alamun suzo hugging dinsu yayi tare da shi musu albarka sanan yace mamana congrats haka yake ce mata inda cike da smilling face tace nagode baba sasu yayi suje cire uniform su dawo haka akayi nan tare da shi sukayi lunch kafin yake tambayan ta ko tana son zuwa hutu wani guri ciki da murna tace baba kotono please wajen baba tsoho da inna dariya baba yayi yace toh ki shirya next week sai a kaiki Farouk ne ya bata rai inda yake cewa baba nifah dariyan baban yayi yace toh Farouk sai muyi rakiya kuma muje mu dauko ta  nan suke ta bashi labarin school ana dariya turo kofan fallon mamie ce inda ta hada rai Alh Malik ne ya dago yace yauwa ki zauna ameera ce yar autan su da ke biye da maman a baya ba wuce shekara uku ba wajen baban taje da gudu inda yaketa mata wasa anan ne yake gaya mamie maganan tafiya kara hada rai tayi inda take cewa Alh yarinya  nan ba abunda ta iya fah ni da har nagama tsarawa aiki zata zo ta koya tunda hutu akayi da sallaman masu aikin ma zanyi nan take rainshi ya baci yace ke dakata aikin kikeyi a gidan nan duk ranar da ba makaranta wake mun abinci koh gyara daki Inna zahrau ba wai yaushe zaki bar yarinyar nan ta huta ne cikin canza salon magana tace ni Alh ba haka nike nufi ba Allah ya huci zuciyarka ameen nan yace mun riga mun gama shirin tafiya ki shirya da ibrahim da ameera sai muji kai su Farouk zai je shiru tadanyi sai tace kotono kauye kuma ai ba gurin zuwa ba Allah ya kiyaye hanya sai kun dawo kiran sallah yasa zahra tashi inda baba da Farouk na sukayi massallaci ina dai dai naji tsakin mamie koh menene kuma ita dai ta sani wanka naje nayi kafin nayi sallah true to baba sati na zagayu wa muka shirya sai kotono wani tsohon aminin shi Alh sule da ke can ya tarbemu da mota inda cikin gari muka fara zuwa sai da mukayi ma su inna siya ya provision mota abaya sanan muka wuce sai sangayu su Inna ba karamin dadin ganin mu suka ji ba haka akayi ta hidima da da mu baba zasu wuce baba tsoho yace sam sai sun kwana dole suka haukura dakin baki aka saukesu inda na sauka wajen ina shabo akwa kawo mana ga kwai zabi da sayayyen nama sai hura mai dadi da fresh nono cimar kauye dadi washegari baba yayi mana sallama tare da bani wata waya sony sabuwa mai kyau Farouk ba dan yaso ba suka wuce haka nayi enjoying hutu a na cikin jin dadi da kulawa gashi Baffa haka suke cema baba tsoho akwai ilimi har islamiyya ake wagen Gida kullum sai anmun kari kuma nayi rubuta inna ke tayani biyawa waya kam kullum munayi har su ameera mu sha gaisawa amma bada mamie sai dai ince a gaishe ta haka hutu ya kare baba yazo daukana duk ba dadi dole haka na tafi suna inna na da baffa sunsha cewa ina komawa baba har yayi mun registration school muka cigaba da zuwa an shiga senior class

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now