Seeking trouble from mr hottie zahra POV true to her word sake tadana ni rahama tayi dan bude ido nayi cike da jin bacci rokon ta nayi dan Allah ta bani inyi bacci ida janye bargon tayi na tashi ba shiri tare da jefa mata pillow tana dariya tashi nayi nace you know I hate you right dariya ta kara yi tace no you don't 😃 kaya ta miko in zaba daya black and purple sai black and yellow purple is my favorite shi nayi saurin daukan ina murmushi wanka nayi ina fito wa har ta shirya cikin kayan ta trainers ne amma masu dogo hannu haka wando har kasa sai dan hair band wanda yayi matching da colour kayan nima shiryawa nayi gashina ponytail nayi mai sai hair band din da ya rufe gaban kai I know rahama is a trouble maker and she's up to something but who am I kidding she's my bestie dole inyi mata kara duk da ina baya baya 😄 sama muka kara hawa wanda gaba daya kanshi kawai ke tashi wata kofa rahama ta bude sanyi ac da kanshi ne ya fara mana sannu da zuwa gym ne wanda ba abunda babu kaman ba a Gida ba ita ta fara shiga na bita a baya bayan mutum na fara gani muscles dinshi suna ta flexing yanda kanshin hannu shi da baya ke hadewa ma kadai zai nuna mutum anzo wajen masu motsa jiki bana wasa ba karar shigon wan mu yasa yabar abunda yake yi ya juyo short trouser ne jikinshi da maxi vest irin ta masu motsa jiki wanda tayi shige da wanda gaida shi mukayi a tare yanda yake kallona yasa na kasa gane wane irin kallo ne amma sai da naji shi har cikin kaina saurin juyawa yayi ya ansa tare da cigaba da abunda yakeyi
- Emran POV karar bude kofar yasa ni barin abunda nikeyi tare da juya a tunanina muktar ne yarinyar da na gani shine yasa ni jaaan dogon nufashi this girl is so captivating purple and black kayana ta sha a jikinta wanda ko Indians iyakan kyau da zai musu kenan ba wai kyau ta kadai ba akwai wani abu a tattare da ita da yake son birkitan mun lissafi tun sanda na daura ido na a kanta sauri dauke kai nayi na cigaba da gym dinna ganin na kasa mai da hankali kaman da yasa nayi tsaki na fita na bar musu wajen nasan wanan rigimaman rahama ce ita zata sa azo a hana mutum zaman lafia mtsw
- Zahra tsakin da emran yayi ya fita har ga Allah bataji dadi hakan ba, koh ba komai sun shiga hurumin shi ita koh rahama koh a jikinta, ita kanta zahra tana mamakin in ta hadu da Emran yanda take ji abu kadan zaisa taji ba dadi koh koma taji tana son ganin shi duk da tasan kunyatar dasu yake yi har ma taji ba dadi amma bazai hanata jin tana son wani abu ya kara hadasu ba, watsar da wannan tunanin nayi abun tafiya na haye tare da kunnawa na farayi inda rahama ma ta samu nata abun motsa jikin nidai shi kadai na iya dan baba na yawan yi a Gida shiyasa nima na dan iya haka mukayi ta shirmen mu har wajen minti Talatin kafin muka bar wajen
Emran tun da muka hadu a gym na daukar ma kaina alkawari zanyi iyakar kokari bazan kara haduwa da yaran nan ba bama kaman kawai rahama wanda duk ranar da naganta sai nayi abunda yake bani kunya dan ba halina bane wanan kada inje in fara developeing feelings for this girl
- Through out the whole week bana zama a Gida rayuwa a waje na fi yi sanda zan dawo sai na tabbata sunyi bacci sanan
Zahra's tunda ranar da muka hadu da emran ban kara ganin shi kawai sai naji duk ba dadi haka nan naji ina son kara ganin shi ko da fuskan shi a daure ne har rahama nayi ma magana gashi gobe zamu tafi kuma ba muyi sallama da Yaya emran ba da biyu nayi mata magana naga ko ajinkinta kara tsokano ta nayi inda nace kin manta uban dollars din da Yaya muktar ya bamu (kudi) yace inji Yaya emran muyi Tsaraba hmmmm tace tare da cewa toh mun gode tv ta cigaba da kallo can ta tashi tace mun ita bacci take ji haka na zauna fallo ni kadai ina kallo ina tunani shikenan in mun koma bansan sanda zan kara ganin emran ba naso in dan kara ganin shi baccine ya kwashe ni ban sani ba cikin bacci naji ance zahra sake juyawa nayi dan a tunani na kila mafarki nikeyi sake kirana nada akayi yasa ni bude ido ba shiri wa zan gani emran ne ya harde hannu ya dage gira daya yana jiran in tashi a kuyace na tashi fuskan shi ba alaman haushi koh fada kije daki ki kwanta yace mun toh na bishi da shi inda ya wuce ya bar ni anan sagale da baki ido na bishi dashi har sai da ya bace am I dreaming...???or it's real...??? girgiza kai nayi tare da shi sai daki ina zuwa na fada gado sai bacci
- Emran :-
- Duk yanda naso kada in kara haduwa da yarinyar nan amma Allah baiyi ba late na dawo after na bude kofa da keys na shigo time kalla after 1am ahankali Na shigo dan nasan duk sunyi bacci kafan mutum na fara gani akan sofa ga karar tv kunne bansan dalili ba amma raina ya bani zahra ce wajen muktar naji sunan ta, ranar da nayi musu kyautan kudi nan yake cewa rahama zahra and Farouk har sai da na maimata sunan a cikin raina zahra what a nice name ahankali na karasa wajen dan in tabbatar bacci takeyi haka kuwa akayi baccin ta take yi koh idon ta biyu..?? baccinta takeyi kaman ba gobe hunnu na harde a kirjina tare da kura mata ido kallonta nikeyi wanda ni kadai nasan abunda nikeji she looks so radiant and beautiful tana da wani irin kyau gashi da gani tana da natsuwa ba kamar kawar ta ba yanda gashi ta ya kwanta yasa naji inna son taba gashi inji da gani zaiyi laushi she looks so cute kaman sleeping beauty wani abu naji har cikin zuciyata wanda ni kaina bansan menene ba subhanallahi nace tare da dan kauda kai sunan ta na fara kira maimakon ta tashi sai ma ta kara gyara kwanciyar ta sake kiran sunan ta nayi inda ta bude ido kaman mai mafarki tabbatar da cewa ba mafarki bane yasa ta zama da jin kunya gaya mata nayi ta tashi ta koma daki sama na hanya inda nayi shirin bacci har zan kwanta kawai sai naji insa son sake ganin zahra dan bude kofar nayi na sauka inda na tarar har ta bar wajen duk da ba haka naso ba komawa nayi tare da kwanciya ta bansan sanda bacci ya kwasheni ba
- The following Haka gidan yayi mun shiru da alama bakin mu sun tafi dadi naji har cikin raina waka na kunna dagani Sai gajeren wando toasting bread nayi tare da hadda coffee with sausages by the side duk da na tashi gidan kudi bai hanani shiga kitchen because sometimes I prefer to make something of my own musaman nasa chef din mum yadan koya mun wasu simple dishes din in inada free time I use to cook, tv na kunna ina kallon news to my surprise Sai naji gidan yayi mun shiru da yawa koh ba komai dan kwana biyun nan akwai motsin mutane tsaki nayi na cigaba da kallona #please if you like the chapters always vote or comments is an encouragement thanks 🙏
YOU ARE READING
Hasken-taurari book 1
RomanceHighest Ranking A love story about fateema zahra from a fulani tribe she's the naive and innocent girl starting from the days of her college life with her best friend rahama who is the exact opposite of zahra, Imran a guy from a wealthy royal fami...