Chapter 40

8 2 0
                                    

A battle with hunger
Zahra's POV:-  wanka na fito wardrobe naje dan in shirya sam ban lura da akwai mutum a dakin ba amma yanda jikina ya bani shi yasa nayi saurin kallon kan gado imran ne kishin gide kan gado da alama har yayi wanka ganin rigan jikin shi kaman vest da matching short dinshi dan parlour akwai toilet fuskan shi na kalla nayi saurin kauda kai dan wani irin kallo yake mun kayan da zansa na fara nema wanda kafafuwan gaba daya sun zama paralyzed roll on kawai nadan sa ina kokarin sa kaya amma me...???numfashi mutum da naji a bayana da wani kiss daya manna mun a wuya wanda yasa gaba daya tsikar jikina tashi nan na daskare na kasa komai juyo dani yayi muna fuskantar junna yanda naga idanun shi sun canza nasan fah yau an shiga mood, cikin rawar murya nace yaya imran bari insa kaya silencing dinna yayi da kiss kafin yadan kyale with hooded eyes ahankali yace no need please, I need you today, kissing dinna yashiga yi ta ko ina kafin ya dawo baki, dan kiss din yau ba irin na jiya ba bane it's more urgent and  demanding it's scare the hell out of me, hana shi naso yayi amma da alama yau ba imran din da nasani bane, dole na bar shi and he deepened the kiss tasting and sucking my lips like he can't get enough gaba daya jikina ya mutum da kyar ya barmu muyi numfashi sai nan nasan daga towel din har kayana suna kasa kunya ce gaba daya ta rufe shi ko kallona kawai yake with burning hungery eyes kasa nayi dan daukar towel ya hanani hanuna yaja mukaje kan gado ido na rufe yan gado yayi yasa nasan ya hau saman gado shima ahankali ya bi idon da rufe da kiss hanci kafin ya rafi kirjina ina jin yanda gaba dayan mu muka sauke numfashi and he take his time touching sucking yana yi yana ganin reaction dinnan sai da ya bari gaba daya na saki jiki kafin ya shige ni dan kara naso yi amma ya riga ya kai bakin shi kan nawa am sry shine kawai abunda yace mun wani hawayen azaba ne suka fito mun jin ya karasa shiga duk da ya dan daure zafin ya ragu kafin ya fara aiki nan naga ikon Allah dan gaskia imran Allah yayi karfi nasha wuya dan sai da yayi round biyu kafin ya kyaleni da alama ba dan yaso ba, shafani kawai yake time time sai yayi kissing goshina da am sry shine abunda yake fadi nikam lokaci lokaci kwala taki daina zuwa na sai da ya dan huta har na fara jin bacci cak ya daukeni Sai toilet ba abunda zan iyayi saboda haka barin shi nayi ya gasa mun jiki da ruwa mai zafi kafin ya sake daukoni kan couch ya ajeni bedsheet ya canza sanan ya kwanta dani koh minti biyu banyi ba sai bacci
Imran POV tun daren jiya yanda naga zahra duk hankalina sam yaki kwanciya wani son kusantar matata nikeji haka da muka fita duk abunda take na kan idona komai nata burgeni yake yi, ganin kada insa mommy da daddy su dagoni yasani dan basarwa sanda muka gama da daddy muka dawo sun ma sun riga da sun dawo toilet din parlour na shiga nayi wanka koh zan samu inyi calming crazy hormones dinna kayan shan iska nasa duk da nasan baa zafi a paris ganin zahra da banyi ba yasa nasan tana wanka hakanan sai na tsinci kaina da son jiranta kan gado na dan kishingida ina jiran ta har ta fito bata san da mutum ba yanda naga ta kara haske ga fatar ta sai sheki take yasani kara kallonta from head to toe gashin ka yanda ya sauka har kasan na nadewa ya kara birge ni da alama bata yadda ta jika shi da ruwa ba gaban wardrobe tazo kafin kaman ance ta juyo muka hada ido yanda nike kallonta yasata saurin sauke ido tare da juyawa bansan sanda kafafuwana suka kaini wajen ta kissing wuyanta nayi ta baya dan inga reaction dinta ganin bata hanani ba yasa na juyo da ita magana take mun akan sa kaya nayi rufe bakin da kiss tun tana hanani har ta hakura and she give in to the kiss hakan ba karamin turning dinna yayi ba , taste dinta ke ratsa ni ta ko'ina I can't get enough, da kyar na bari dan mudanyi numfashi nan taso rufe jiki kasancewar towel din kanshi yana kasa jawota na sake yi tare da ce mata no need please and I need you , wani need naji wanda ban taba jin shi ni kaina am surprised kaman wani hungry beasts but it is our first time dole in danyi hakuri duk da naso yin haka amma daga karshe I lost it, sai da nayi round biyu shima nakasa gajiya da ita amma dole na barta lokacin hudun asuba har yayi safata kawai nikeyi da kissing ina dan bata hakuri dan nasan tayi kokari dani
Bayan nadan huta ruwa mai zafi na hada nasata sai da na gasa mata jiki sosai sanan mukayi wanka tare duk da taki yadda ta hadda ido da ni😄, kafin na gogeta da towel dadi naji dan duk abunda nike bata hanani wannan yasa na kara jin sonta sai dai this my love look more like baby that need pampering and I dont mind she's my baby after all, kan couch na ajeta sai da na gyara gadon na canza bed sheets kafin na ajeta ina dan shafa mata baya da gashinta har tayi bacci nikam farin ciki yasa Sam nakasa bacci kallonta kawai nikeyi ina gode ma Allah da wanna babba kyauta da yayi mun am the luckiest man so Alhamdulillah because am bless with such a wonderful soul as a life partner

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now