Chapter 45 last page

19 2 0
                                    

Epilogue

#twins Ciki na da wata shida suka gama shirin komawa US a kwana a tashi ba wuya wajen Allah ciki har ya shiga wata tara, duk da haka imran baya saukakawa wajen harka, yau ma kaman kullum muna manne da juna dama tun jiya nike danji contractions amma sai ya bari ai ana gama harka kaman jira yake sai ciwo ya dawo sabo, nan da nan muka kira emergency haka ya daukeni sai labor room abunka da kasar waje tare muka shi duk da nasha wuya amma lafia Allah na haifo twins identicals masu kaman da babansu na farko aka fara miko mai Waheed kenan kafin aka ciro dayan Hameed dama already munyi cika form na daukar nanny haka sai ga su inna a US tare da mommy tazo nan fah inna ta gasheni tas zuwanta ba karamin dadi yayi mun dan hadda yan tsarabar ta kayan gyara irin nasu mommy kuma itace mai kula da yan jikokin ta, har akayi suna yara suka ci suna ( Abdul-waheed da Abul-Hameed) suna da wata uku muka tafi Nigeria wanda duk inda ka gansu gwanin birgewa sunyi bul bul masha Allah sai dai rigima  dan wata rana kwana mukeyi ba bacci hadda babbansu ake raino

Haka rayuwa ta kasance ma Zahra da imran wanda sunyi sabo sosai kaman hanta da jini ana cewa in anyi aure soyaya na raguwa toh zahra da imran na daban ne wata irin shakuwa da soyaya suke su kansu iyayen imran suna mamakin chanji dan nasu kaman bashi ba lalle zahra wata kyauta ce daga Allah a zuria'ar su baki daya ta canza silent devil mutumin da bays son shiga mutane amma yanzu har yakan ce aje ayi zumunci twins kasancewar suna 9ja yau yan biyu ke cika shekara hudu anata shirin birthday mommy ce ta shigo Gidansu da gudu hameed yaje tarbo ta hugging dinta yayi yana mommy oyoyo daga shi tayi tare da kissing chicks dinshi tana my big boy, shi kam waheed ko dagowa daga kallon cartoon din baiyi ba, har gaban shi taje cak ta daga shi sai kan cinya tana mai tsiya tunda bai gaisheta ba bashi da birthday present, narai narai yayi da ido dan yasan zata iya hankali yace am sry granny kaman wanda bai son wani yaji abunda ya fada shima pecking dinshi tayi a kumatu kafin ta aje shi fito wata kenan wajen mommy naje muka kwashi gaisuwa tuni nan take bani labarin abunda waheed yayi mata dariya nayi nace miskili ba, dariyan tayi tace ai ba kasa ya dauka ba, dan gado sai ya zarta dai dai Nan lmran ya shigo nima da tsokana nace mommy ai duk halin babanshi ne na kalli imran da tsokana harara ya dalla mun, haka aka sha birthday wanda family friend da manya mutane hadda turawa duk sun hallaci taro sai ka dauka wani biki ake yi saboda jama'a , waheed kam ya ba iyayen shi wahala dan mutane a gidan su yana gudu bare ace taro haka baban shi yayi ta lallaba shi har aka gama shi kam hameed  ansha hidima ba abunda ya dame bayan shekara takwas Allah ya kara basu haihuwa ya mace kyakyawa kamar india aka sa mata sunan mamanta Aisha suna ce mata (Nanah)bayan shekaru uku suka kara samun karuwa Al'ameen duk sunyi bacci hajia zahra ce da mijinta watau imran Alee Akeel inda tace yau shi zai mata wanka cikin shagaba dariya ta bashi inda yace baki girma ma ba mama twins turo baki tayi dole shi yayi mata wanka haka yayi wrapping dinta a bathrobe dinshi wanda ya rufe ta ruf, kafin shima yayi wanka sanda ya fito har tayi bacci saboda gajiya wuta ya kashe musu tare da rufeta da bargo shima ciki ya shiga tare da jawota jikinshi kissing goshin ta yayi sanan yace love you my one 1 and only star cikin bacci tace love you too my silent devil dan jan hancita yayi kafin ya sake kissing dinta bed site lamp ya kashe inda dakin gaba daya yayi duhu and here we come to the end of the story Alhamdulillah  we meet in the next book insha Allah Hasken-taurari book 2 Wanda labarin Waheed da hameed ne thanks For reading #sweetymatazu please always vote and comments

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now