Chapter 18

10 2 0
                                    

The heart aches of two friends
Haka nayi ta rahama shawarwari akan yadda da kadara dan nasan yanda suka shaku da Faisal dole abun yayi breaking heart dinta kwanata biyu a gidanmu kafin na maida ta haka bayan na dawo na zauna inata sake sake a cikin raina rayuwar yanzu sai da taka tsantsan da kuma addua westernization gaba daya ya bata mana tarbiya da al-adun mu na da shawara nayi in baba ya dawo zan rokeshi ya barni inje gidansu rahama koh sati daya inyi mata dan ta samu sauki haka akayi da Abba ya dawo na rokeshi sai dai da kyar ya barni cike da murna na shirya Farouk sai harara ta yakeyi baison in tafi ameera ma cewa tayi sai ta bini da kyar baba yayi mata wayo kafin na tafi
- [ ] Zuwana gidansu rahama ba karamin dadi yayi mun ba dan mummy mata ce mai Jan mun a jiki wanda koh mahaifiyata iya abunda zatayi mun kenan ita kanta rahama taji dadin zuwan ba komai tare mukayi girls night girls movie su saloon kuma mummy duk abunda mukace tana biye mana Yaya muktar ba ba laifi har tsaraba yake mana in ya fita
Da daddare muna daki daddy yasa aka kiramu muzo dining a ci abinci fitowa mukayi mun zauna kenan Yaya muktar ya shigo shi da imran gabane ya fadi amma dakewa kawai nayi gaida su mummy yayi da daddy kafin muma muka gaishe shi tunda nike ban taba gani imran cikin walwalla da sakin fuska ba irin na yau kujera suka jaa kowa ya zauna muktar na opposite rahama shi kuma imran na direct opposite dinna kowa abincin shi yake ci amma banda zahra wanda kadan kadan kawai take ci duk wajen ji take yayi mata kadan har rahama na tsokano ta da alama ta gane akwai wani abu sharewa tayi yaya muktar ne keta labari sai can in yasa imran ya bada ansa daya koh biyu wanda hirar su da daddy sukeyi hakanan nan raina ya bani ana satar kallona amma ba halin In daga kai haka nayita yan kame-kame har muka tashi
- [ ] Bayan munyi sallah mummy ta kira mu nan yake gaya mana akan shirye shirye bikin Yaya muktar har ga Allah naji dadi sosai dan Yaya muktar kana yayana na daukeshi haka na taya mummy muna ta planing ita kuwa rahama tana gaban tv ta kura ma series ido har mummy ta kusa korarta daga dakinta kafin ta dawo wajen mu itama ayi da ita
- [ ] Bayan mun gama zamu koma daki a fallo muka ga Yaya muktar da Yaya imran suma da alama akan shirye shirye biki suke magana Allah da alheri nayi mai wanda hakan yayi mai dadi sai da safe mukayi musu kafin muka wuce ciki
Imran su muktar an mai gaisuwa shikena kowa bai da hutu bashi da magana sai ta aure tun dazu yake mun waya inzo in sameshi a Gida sai da nayi wanka na canza simple kaya white polo shirt plain sai light faded demi jeans gidan su muktar din nazo wanda hakanan muna shiga fallo naji gabana ya fadi zahra nace a cikin raina dan ita na fara hango a dining looking so masha Allah su mummy da daddy muka gaida kafin muma mukayi joining na riga muktar zaman ina sane na zauna kujeran dake kallonta ba dai komai bai sai dan in kara yi mata kallo ni kaina bansan iya abinci da naci ba amma just acting weird and I can control my self damn it
- [ ] Haka muka gama da daddy daga nan muka koma fallo muktar ne keta magana akan abubuwan da ya kamata muyi ina jinshi amma rabin hankalina ya na kan zarah ita kawai nike son kara gani kafin inje gida koh gicin tane in kara gani haka kuwa akayi dan muna zaune sai gasu nan kara gaida mu sukayi kafin tayi ma muktar Allah sa alheri suka wuce har muktar ya gama zance abubuwa kadan na tsinta a ciki sallama mukayi saboda dare yayi Gida na wuce straight nayi shirin bacci tunanin zahra ne ya kara fado mun anya ni Imran Alee Akeel ban kamu da son zahra ba kuwa....???? Shine tambayan da nayi ma kaina kafin bacci ya kwashe  

Hasken-taurari book 1Where stories live. Discover now