Chapter Sixteen

960 145 66
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

ABUBAKAR SADIQ BUNZA RESIDENCE
ASOKORO-ABUJA

Zaune suke a danqararren main falon gidan wuraren qarfe takwas na dare suna hira.

Mai karatu tun da nake ban taba ganin tsarin falo mai kyan wannan ba.. Tun daga bangon falon, zuwa POP, zuwa floor da interior decor na falon abin kallo ne.. Dukda ban ga other parts of the house ba na tabbatar an kashe kudi masu yawan gaske wurin gina shi da kuma tsara shi.. abubuwa dayawa da nayi spotting a falon ban fahimci ko meye su ba. In taqaice muku zance dai everything is looking classy and elegant sannan most importantly ko ina tsab-tsab babu datti ko alama.. I am even guessing the house is new because it doesn't look like ana wani zama a cikin shi..

Wani asirtaccen qamshi mai dadin gaske wanda ya gauraye da sanyin AC ne ya bada wani yanayi mai bala'in dadi.

Faisal yana zaune a kan kujera one-seater yayinda Yazeed yake kwance a kan 3-seater. Shi kuma Sadiq yana kwance a kan lallausar Chinese carpet din da ke tsakiyar falon.. ya tada kan shi da one of the beautiful and unique throw pillows na kujerun falon.

A jiya da daddare ne Sadiq ya dawo daga Egypt.. Kamar yadda yayi ma Hanan alqawari sun je yawo.. sunyi shopping sossai. Irin Shopping din da yayi mata kuwa kai kace a banza yake samun kudi ba neman su yake yi ba.. they had a great and memorable time together. Da zai tafi kuwa har kuka Hanan tayi knowing cewar the next time she will see him might be ranar bikin shi da Hanifa. Da lallashi suka rabu a airport.

Yanzu haka da ya dawo he decided to rest a nan Abuja kafin ya koma Kano gobe..

"I still can't believe saboda dan zazzabi da Hanan tayi shine har ka je dubata a Egypt.." Faisal ya fada

Yazeed yana hararar Sadiq yace "and again they tell us that ba soyayya suke yi ba.. I swear kun ma raina mana wayau"

Sadiq wanda yake latsa wayar shi ne yayi murmushi yace "rainin wayau kuma??? shin yanzu ba aure kuka ji zanyi ba???"

Faisal ya harare shi yace "eh haka muka ji kuma munyi mamaki.. but tell me something"

"what?"

"all the I love you that you guys keep telling each other duk a banza ne??"

Sadiq yana murmushi ya tashi zaune yace "ba a banza bane, Hanan is my favorite cousin sister and idan mun ce ma juna I love you ai it's not a big deal... afterall ku ne kuka dauki kalmar da girma.."

"really??? toh gaya mana.. what does I love you mean to you???" Faisal ya tambaye shi yayinda duk suka sa mishi idanuwa.

Sadiq ya kalli Faisal sannan ya kalli Yazeed yace "to me it's a way of showing benevolent concern for someone or their well-being.. so kun ga I care alot about Hanan don haka idan nace mata I love you it simply is because I care.."

Faisal da Yazeed na ga sun kalli juna yayinda Yazeed yace "da kyau bature, wai kai zaka gwada mana kai haifaffen qasar America ne ko??"

Sadiq da Faisal suka fashe da dariya.

"toh bari ka ji.. when you say you love someone it also means you have a feeling of intense attraction towards that person"

Da sauri Sadiq yace "toh ni dai ba haka nake..."

Faisal ne ya daga mishi hannu yace "eh mun ji kai ba irin shi kake nufi da Hanan ba amma ka sani cewar ita irin shi take nufi da kai??"

Sadiq wanda yake murmushi ne yace "Na sani.."

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now