Chapter Fourty- Five

1.9K 174 80
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Sadiq da Hanifa sun more ma rayuwar Honeymoon dinsu fiye da yadda kuka yi zato.. Soyayya dai ta gurzu a wurin su.. Burin su shine su kasance tare iya tsawon rayuwar su. Ko alama basu so honeymoon din nasu ya qare ba don kuwa they really enjoyed it toh amma inaa, aiki yana jiran shi a Nigeria.. he needed to relieve Faisal.

Sadiq ya kula Hanifa tana son journeying around the world, he promised to take her to as many countries as possible whenever he is free.. African countries inclusive don kuwa he is impressed and wants to see more. He also promised to take her along a dukkanin business trips dinshi afterall he can't even stay away from her for long.

A lokacin da suka dawo Nigeria da su Naana suka gan su sossai suka yi mamaki.. sun canza gaba daya. Sun qara kyau, fatar su ta qara kyau sannan sunyi haske musamman Hanifa wadda ta koma tamkar baturiya.. sai glowing take yi kamar wata mai jaririn ciki.. Su Naana ma sunyi zaton ciki ne da ita amma ta sanar da su babu komai.. asali ma sun dawo tana period dinta.

A haka suka cigaba da rayuwa cikin so da qaunar juna. Hanifa ta amince lallai Sadiq is an extremely sweet, loving and caring person. Dukda he is a very busy person, yana bata 100% attention dinshi.. infact Sadiq bai qi yayi missing business deal for Hanifa ba. He treats her completely like a queen, Gaba daya komai shi yake yi mata and she loves it when he does stuffs for her.. Sadiq yayi insisting akan zai dawo mata da Chefs don su dinga dafa abinci tunda baya so tana wahalan girki amma Hanifa ta qi. Gashi shi kuma bai iya ba balle ya dinga taimaka mata. Idan yana gida haka suke shiga kicin tare ya tsaya a gefenta riqe da spoon dinshi na dandano yana tasting yana tambayan ta about the ingredients and their use, idan tana yi mishi bayani sai yayi kamar ya gane and next time he will still ask her.. Hakan yana masifar ba Hanifa dariya. Tabbas he is not interested ne kawai a harkar kicin if not a yadda yake da mugun qwalwa ya ci ace ya haddace komai. Gyaran sashen shi kuwa tare suke yi wanda suna yi suna wasa suna soyayya har su gama.. Aside these two things, babu abinda yake bari tana yi. Her maids does everything a gidan and he does her personal stuffs for her.

Sadiq dai ko kadan baya son ran Hanifa ya baci.. Hankalin shi mugun tashi yake yi idan ya ga ta canza fuska. Duk abinda take so shi akeyi, duk abinda zai yi sai ya tambaye ta, he seeks her permission to do everything.. infact she takes all decisions and he is entirely okay with it.

Da suka dawo ya bata kyautan motoci sabbi gal har guda hudu-Mercedes Benz (Maybach s680), BMW (X8), Range rover (evoque, compact SUV) da Audi (q7). Mai karatu duka motocin nan manya ne latest masu bala'in tsada don kuwa babu ta qasa da miliyan dari.

Hanifa dai da farko qin karba tayi saboda ita dama tun farko ba ma'abociya son tuqa mota bace.. ita a rayuwarta ta fi so ta ga tana zaune ana tuqa ta.

Masifa ma ta dinga yi mishi akan yadda ya kashe kudade ya siyo Mata motoci when she is not even a fan of cars and he perfectly knows that.

Shi kam mamaki ta dinga bashi, how can she not see that she deserves all the luxuries in this life?? how can she not see that she deserves such luxuries even because she is his wife??

Haquri ya dinga bata wanda da qyar ya lallasheta ta karba.

Yanzu haka tunda ya bata motocin suna fake a parking lot amma ko sau daya bata taba tuqawa ba da kanta. Sai dai shi ya tuqa ta a ciki... ita dama the moment she likes so much is idan Sadiq yana tuqi tana zaune a gefen shi suna hirar soyayya.

One interesting thing is he has given her full access to spend his money without thinking twice.. Mai karatu kar ka manta, har gobe ExxonMobil suna aika ma su Sadiq millions of dollars a dalilin mahaifin shi, ever since he left them while he was alive, they've been making huge profits thanks to the many projects he has done for them da kuma excellent aikin da yayi musu. Again, abokanen shi a qasar America still send money to them not to mention the money da shi Sadiq din yake making presently a Bunza Oil & Gas.

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now