Chapter Fourty-Three

1.5K 161 88
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

One week later!

LAMU VILLA- MSAMBWENI BEACH HOUSE DIANI KENYA

Tsaye yake a tsakiyar lounge na danqareren Suite din yayinda na ga yana ta kalle-kalle. Babu laifi so far so good he likes what he has seen.

Wasu white Roses neatly arranged a cikin wani glass container wanda ke kan wani glass table ne yayi capturing attention dinshi and instantly na ga ya nufi wurin table din yana murmushi..

Card message din da ya gani a cikin Roses din ne ya dauko ya bude yayinda ya fara karantawa yana murmushi.. He seemed to be smiling at everything, Babu shakka he is impressed... Hanifa surely did a good job!

Ko da na leqa sai na ga rubutu kamar haka:

Dear Mr and Mrs Bunza,
May your honeymoon begin and never end..
Enjoy your new life!
Cheers🥂

Girgiza kai yayi yace "wow, this is beautiful"

Ji yayi ta rungume shi very tight ta baya yayinda ta kwantar da kanta a bayan shi tana squeezing dinshi a hug din.

"Baby do you like this place?" ta tambaye shi

"Yes I do My Angel.. its actually not bad. Kinyi qoqari sossai"

Breaking hug din yayi ya juyo sannan ya duqo ya sakar mata kiss a baki yace "I love you very much and I just can't wait to have you.."

Gyalen da ta yafa ne ya zare ya jefar yayinda ya kwance gashinta da ta daure a tsakiyar kai sannan ya fara jefa mata soft kisses dinshi masu haukata ta.

Nan da nan kuwa ta saki jiki suka fara smooching juna.

Muryar Sadiq qasa-qasa yace "hey can we just go ahead and.."

"Nope, ba yanzu ba.." ta fada tare da tura shi baya da sauri.

Cike da mamaki yace "what?? we are in Kenya just as you wished, we are here for our honeymoon, let's just get down to business.."

"ssshhh.." ta fada tare da sa yatsa a bakinta tana yi mishi nuni akan yayi shiru sannan ta cigaba da fadin "remember the deal?? as long as we are here in Kenya you will obey my rules and do as I say.. Yeah?"

Turo baki yayi yace "hakane amma ai.. "

Tana murmushi tace "amma nothing Baby, ba yanzu ba.. look at the time"

Sadiq ya kalli agogo yayinda ta cigaba da fadin "...lokacin sallan magrib ya kusa, akwai Asr a kan mu don haka let's go freshen up and pray.. afterwards I will tell you what next"

"Yes Ma" ya fada cike da ladabi.

"that's like a good boy" ta fada cike da tsokana.

Girgiza kai yayi yana murmushi sannan ya juya zai bi wani direction wanda ya tabbatar lallai zai yi leading dinshi to a room.

Hanifa ta biyo shi a guje ta shiga gaban shi ta tare shi tace "your room is that way" ta nuna mishi opposite direction.

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now