Chapter Twenty-Nine

1.2K 169 101
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

2 weeks later!!

NAZIF ABU-DAWOOD RESIDENCE
SHEIKH ZAYED CITY- CAIRO EGYPT

Zaune suke a Swimming pool side na gidan wuraren qarfe goma sha daya na safe yayinda take ta slicing fruits kala-kala da suke gaban su.

Sadiq wanda yayi resting bayan shi akan resting chair din da yake zaune idanuwan shi suna rufe yayinda na ga kamar yana cikin tsananin damuwa.

A yau din kwanan shi uku da zuwa Egypt.. Kamar dai yadda yayi ma Hanan alqawarin cewar after his conference in America zai zo ya ganta, he really did fulfill his promise.

Sadiq dai tun ranar da al'amarin nan ya faru tsakanin shi da Hanifa gaba daya rayuwar shi ta canza.. he has tried very hard ya koma normal amma ya kasa.. One mistake he has made a rayuwar shi ya sanya shi cikin damuwa..

Sadiq dai wannan shine first time da ya zama distracted a wani abinda ya shafi aikin shi.. the first time that he wasn't able to participate fully in a conference.. A very important one for his company and his Dad (Allah ya jiqan shi). It was a miracle that he got to deliver his speech da kyau a conference din.

He surely curse the day he met Hanifa a rayuwarshi...

A lokacin da yake America da Naana ta ji labarin ba tare da Hanifa ya je ba ta dinga yi mishi fada.. just within a short period of time da suka yi aure yayi tafiya kenan har sau biyu and that too, without her.

He had no choice but to lie to her- ce mata yayi Visar Hanifa tayi expiring basu sani ba and it was late when they realised it don haka ma ta je Kano don ta gaida Paapan ta saboda tayi missing dinshi. Fortunately for him Naana tayi buying qaryar da yayi don haka ne she didn't bother him again.

A yanzu haka tun da ya zo Egypt Hanan ta kula he has not been himself.. Tambayar duniya Hanan tayi mishi akan what's wrong with him amma kuma ya qi fadi mata.. Har fushi tayi da shi duk don saboda ya fadi mata amma inaa.. babu shiri ta koma lallashi da magiya and finally da qyar yau din ya fadi mata abinda ya faru..

Tunda ya gama bata labari she didn't say anything, Fruits take ta slicing yayinda ta jera su neatly akan plate din ta tura gaban shi tace "Chocopie here, have some please"

Ajiyar zuciya ya saki sannan ya bude idanuwan shi ya gyara zama ya dauki fork ya fara sha..

Hanan wadda take kallon shi ce tace "Ka cire damuwa a ranka Chocopie, baka da laifi akan abinda ka aikata, Laifin Hanifa ne.. ita ta janyo dukkan abinda ya faru. Ba kai ba, ko wa aka gaya ma irin wadannan kalaman abinda zai yi mata kenan. Ka kwantar da hankalin ka, you did nothing wrong plus Hanifa is your wife and you have every right to do what you did with her.. Who knows, maybe this might mark the beginning of a beautiful.."

Jefar da fork din hannun shi yayi yace "Please just stop Hanan.. there can never be anything beautiful between me and her.. wai baki gane bane??? I hate her completely.."

"Calm down Chocopie, Na san ka tsane ta but amma yanzu da wannan al'amarin ya faru tsakanin ku komai fa ya canza, I am sure ita da kanta yanzu ta gane kurenta.." Cikin tsokana ta cigaba da fadin "..don't be surprised ma after what happened yanzu haka soyayyarka ta fara bin jikinta.."

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now