Chapter Thirty-Seven

1.6K 175 158
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

ALHAJI AMINU ABDULLAHI ALEIRO SUITE
BURJ AL-ARAB DUBAI

Sadiq ne ya bude qofar dakin ya shigo yayinda na ga ya tsaya yana kallonta.

Kwance take a kan gadon rungume da pillow tana ta kuka.

Gani nayi ya shafa kanshi da hannuwan shi biyu sannan ya qarasa wurin gadon ya tsaya..

Mamaki yake yi na yadda abubuwa suka koma tsakanin shi da Hanifa within such a short period of time.. who would have thought cewar they will be in this kinda situation?? Yanzu ya zai yi da ita??

At this point he looked as if yana planning yin wani abu amma kuma something is holding him back and making him go against doing it..

Ajiyar zuciya ya saki sannan ya hau gadon ya zauna.. Sai da yayi minti biyu a zaune sannan na ga ya sa hannu ya dan taba ta...

Aikuwa kamar jira take yi sai kawai ya ji ta qara sautin kukan ta...

Qara matsawa yayi daf da ita sannan ya sa hannun shi ya zare pillow din da take rungume da shi ya janyo ta ya rungume ta..

Hankalinshi ne yayi masifar tashi a dalilin yadda ya ji zuciyarta tana bugawa da qarfin tsiya.. it was beating very fast, far more than the other day.

A rude yace "Hanifa lafiya??? me ke damun ki?? cikinki yana ciwo ne? in kira Nabeeha ta zo ta duba ki??"

"No please.." ta fada ahankali yayinda ta janyo hannun shi ta dora a kan qirjinta daidai saitin da zuciyarta take.. tayi haka ne hoping cewar zafin da take ji a zuciyar nata zai rage.

"Hanifa please calm down, Your heart is beating very fast and it's not good, you can fall sick..."

Ya zare hannun shi daga kan qirjinta ya dafa goshinta ya ji zafi.. she seem to be running temperature ma.

"Subhanalillah... let me call Yazeed"

Da sauri ta riqe shi tace "No please.. I will be fine" sannan ta rungume shi very tight tace "Please just be with me and I promise you I will be fine"

Aikuwa nan da nan ya ji numfashi yana neman gagarar shi a dalilin tight hug din da Hanifa tayi mishi.

Mamaki yake yi na yadda take da qarfi haka!

"I will be with you Hanifa but wait.."

Gani nayi ya banbareta daga jikin shi yayinda ta sanya mishi idanuwa hankalin ta a tashe..

Gyara kwanciya yayi sannan yace "Come here"

Wata ajiyar zuciya ta saki sannan ta matsa wurinshi...

Janyo ta yayi ya manna ta a jikinshi sannan ya janyo Duvet ya rufe su ya fara shafa gashin kanta..

"Relax Hanifa.. a duk lokacin da kike cikin damuwa ki dinga karanta La ilaha illal- lahu Al-'Azim, al- Halim, La ilaha illal-lahu Rabbu-s-samawati wal-ard wa Rabbu- l-arsh il-azim instead of ki zauna kina rusa kuka. Yadda zuciyarki take bugawa haka ai sai ki janyo hawan jini ya kama ki"

Hanifa wadda take sauraron shi mamaki take yi na yadda kwata-kwata bai fahimci abinda take so ba.. is it not obvious to him cewar soyayyar shi ce take wahalar da ita?? is it that don baya sonta ne yayi kamar bai san abinda ke damunta ba?? wai har sai yaushe ne zai tausaya mata ya furta mata kalmar so??

"Hanifa are you listening to me??" ta jiyo muryar shi.

"uhm yes Baby, Insha Allah.. thank you"

Goshinta ya qara tabawa ya ji zafin ya fara sauka sannan bugun zuciyarta ya koma normal.

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now