Chapter Fourty-Two

1.7K 178 107
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

ASOKORO DISTRICT HOSPITAL
ASOKORO

Zaune suke a ofis din Nabeeha yayinda suka zuba mata idanuwa.

Da ka kalli fuskokin Sadiq da Hanifa zaka gane akwai matsala.. babu shakka suna cikin tashin hankali..

Ni kuwa nace ai dole.. Ga rijiya ta bada ruwa, guga ta hana!

Nabeeha wadda take kallon su ta tausaya musu sossai.. tabbas idan ba don sun matsu ba she is sure they won't come to see her.. especially Sadiq da akwai 'yar kunya a tsakanin su.

This is actually not the first time da take samun cases irin wannan.. infact it's a very common issue and she totally reason with the couples.. it's not easy ace mace da namiji suna zaune a matsayin Mata da miji sannan su kasa saduwa da juna.. it's something natural that can't be taken away from a married couple.

Babu shakka irin shawarar da take bayarwa shi din zata basu.. wace shawara kenan??

Gani nayi ta gyara glasses din da ke idanuwanta sannan tace "well I understand what you guys are going through. Dukda its recommended ku jira har sai Hanifa ta ga period dinta atleast twice, bazan ce you can't do it after she sees it once ba..."

Da sauri na ga Hanifa da Sadiq sun kalli juna suna murmushi yayinda na ga ya kamo hannun ta ya riqe... irin akwai hope dinnan!

this didn't go unnoticed by Nabeeha..

Itama tana murmushi tace "but please you guys should avoid it until she sees her first period.. it's for her well being sannan the chances of conceiving is even higher after she sees it.."

Da sauri Hanifa tace "yauwa Sister inlaw, gwara da aka rage mana. Jiya da Baby yake gaya mun i was so confused.. I swear its torture, at a point sai na fara tunanin ko dai ni din jarababbiya ce shiyasa.."

Sadiq da Nabeeha suka fashe da dariya yayinda yace "the feeling is mutual my Angel but thank Goodness Beeha tayi mana sassauci.."

Hannunta da yake riqe da shi ne ya sakar ma kiss sannan ya cigaba da fadin "so yanzu dai kawai let's pray our period comes as soon as possible so we can get down to business..."

"Ya Salam Brother inlaw.. a gaba na??" Nabeeha ta fada cike da mamaki.

Miqewa yayi tsaye yace "sssshhhh" tare da sa yatsarshi a bakin shi yana yi mata nuni akan tayi shiru yayinda suke yi mishi dariya.

"My Angel In duba Yazeed sai in zo mu tafi?" ya tambayi Hanifa.

Hanifa wadda take jin dadin yadda yake neman permission dinta to do everything ce tace "Yes Go ahead My Baby.."

Duqowa yayi ya hada bakin shi da nata yayi mata kiss briefly sannan yace "will be right back.. love you"

"Love you too my Baby" ta fada tare da birkita gashin kanshi.

Haka ta sa mishi idanuwa har ya fita yayinda Nabeeha take kallon ikon Allah tana murmushi..

Ajiyar zuciya Hanifa ta saki sannan ta juyo tana kallon Nabeeha tace "I love the guy.. like so very much"

"I can see that Hanifa and I am glad.. Allah ya bar ku tare Angel din Baby"

Hanifa tana dariya tace "Ameen Ya Allah"

"So tell me, ya kike jin jikin ki?? babu wata matsala? babu inda kike jin ciwo?"

"Bani da matsala Sister inlaw, duk abubuwan da kika ce in dinga yi ina yi.. I eat alot of protein kamar yadda kika ce"

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now