Chapter Fourty-Four

1.6K 151 76
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Rayuwa a Kenya was far beyond what Sadiq anticipated.. He never thought cewar he will enjoy his stay in Kenya like he did. His Honeymoon wouldn't have been any better than this.. all credit goes to his beautiful wife Hanifa don kuwa she made it special and memorable.

Hanifa da Sadiq sai da suka yi kwana uku basu leqa ko qofa ba.. suna nan cikin private Villa dinsu suna more ma soyayya! duk wuraren da Hanifa ta shirya zasu je a cikin kwanakin nan uku she just had to cancel and postpone some..

They were suppose to spend only 7 days in Kenya.. sun riga sun yi 3 days a cikin Villa dinsu. Hanifa dai ta kula idan ta biye ma Sadiq bazata je wuraren da take mafarkin zuwa ba a qasar don haka a rana na hudu ne ta lallaba shi da qyar suka fita.

Sun yi yawo sossai a qasar Kenya..

Sun je Chale Island, the only individual resort island in Kenya. The feel of the laid-back island sinks in and makes you forget where you are. its one of the most romantic beach resorts for honeymoon destinations a qasar.

Sun je Kiboko Bay inda suka je on boat tour, hippo-spotting and bird watching. A Wasini Island kuwa Sadiq was so excited da ya ga ana diving.. He asked Hanifa to join him suyi amma ta qi, ita dai swimming idan ya wuce na swimming pool din gida ai ya fi qarfin ta, she dare not go near diving especially the type that you will have to put on a snorkel. Haka ta tsaya bakin Island din tana kallon shi yayi diving tare da wasu tourists yayinda ta dinga daukan shi hotuna.. she was really surprised to see the way he dived, babu shakka yana son abun sossai.

Sun ziyarci Jamia Mosaque ma.. it's the biggest mosque a qasar. Sun shiga training centre dinsu da kuma qaton Library dinsu mai dauke da litattafan addinin musulinci kala-kala. Sossai masallacin ya birge su... there were so many Muslims from all over the world that visits the training center and library don su samu qarin ilimi. Kafin su bar masallacin kuwa sai da Sadiq ya nemi ganin babban Imam na masallacin ya bashi damqa mishi 10million Kenyan Shillings which is almost equivalent to 35million naira as sadaqa fisabilillah.. Imam din ya so yayi publicizing amma Sadiq ya hana shi, yace mishi yayi ne don Allah so please he should just keep it low. Hakan ya birge Hanifa matuqa yayinda ta qara son shi sossai.. who will donate such kind of money a zamanin nan without making it public? Lallai Sadiq yana da wayau.. Ladan shi tana can wurin Allah!

Ni kuwa nace even for abubuwa irin wannan da yake yi bazai taba shiga talauci ba a rayuwar shi.

Dayake Hanifa ta san Sadiq yana masifar son Nature har Samburu National Reserve ta kai shi.. and just as she expected, he was beyond happy to be there.. they actually spent a whole day a wurin.. Haka ya ja ta suka dinga daukar selfies a wurin wasu special species na Grevy Zebras, Somali Ostrich, Reticulated Giraffes da sauran su. Hanifa dai a tsorace tayi hotunan don kuwa gani ta dinga yi kamar animals din zasu fito daga cages din su cafko ta. Haka Sadiq ya dinga yi mata dariya.

Mai karatu the One week they spent in Kenya was absolutely beautiful, memorable and most definately unforgettable.

The trip to Kenya actually changed Sadiq's perception regarding African countries as a whole. A yadda yake jin labarin African countries bai yi tunanin suna da wurare masu kyau haka ba. All he keeps hearing is African countries are under developed and struggling to develop over time. Tunda aka haife shi banda Nigeria da Egypt bai taba zuwa wata African country ba har sai lokacin da yayi taking over Bunza Oil & Gas, a dalilin business deals ne ya je Libiya, Angola, Algeria, Congo, Ghana da Gabon.. As it is wadannan qasashen are very well known for producing Oil. Ko da yake zuwa qasashen da zarar ya gama business deals dinshi yake dawowa don haka he never really explored them. Suprisingly kuma Kenya da ya masifar rainawa ta bashi mamaki. He instantly became proud of Africa and he is optimistic that they will surely get there!

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now