Chapter Twenty-Eight

1.1K 172 168
                                    

RAWANIN TSIYA
BY FADEELARH1
All Rights Reserved

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

ABUBAKAR SADIQ BUNZA RESIDENCE
ASOKORO

Tsaye yake a cikin bathroom dinshi dafe da bangon Jaccuzzi yayinda ya sakar ma kanshi shower from both directions.

Abinda ya faru just a while ago tsakanin shi da Hanifa yake tunowa..

He never planned for that to happen, he never thought he was going to have sex with the girl he hates so much.. Maganganun da ta fadi mishi su suka bata mishi rai suka tunzira shi yayi abinda yayi.. She actually dared him!! why didn't he control himself?? Ji yake yi kamar ya mayar da hannun agogo baya don yayi erasing moment din amma kuma inaaa.. the image of what happened is stuck inside him! Babu abinda yake gani sai wannan moment din..!!

He could remember vividly cewar da farko yayi niyyan yi mata da qarfi saboda ya koya mata hankali sannan yayi shutting big mouth dinta for good toh amma kuma yana shigarta sai ya ji gaba daya duniyan shi ta canza, he felt something he never in his life felt before.. he still can't forget how soft and tender her body felt, her long and beautiful hair?? Ya Salam, bai san lokacin da ya dinga wasa da gashin kan nata ba afterall it's the one and only thing a jikinta that he is attracted to. Asirtaccen qamshi da ya dinga tashi daga jikinta kuwa was so outta this world.. no matter how hard he tried to pull himself away he just couldn't. Ni'imar da ya ji a jikin Hanifa kuwa bazai taba iya kwatanta shi ba domin kuwa at a point he almost lost his mind.. Birkita gashinshi da constant surutan da ta dinga yi mishi added to the heat..

He can't believe cewar yayi experiencing abu mafi dadi a rayuwar shi with the person he hates the most.. like does it even make sense??

Now this is the biggest mistake of his life.. Kuskuren da har ya mutu bazai taba iya gyara shi ba.

Abinda ya sani shine yana dawowa daga tafiyar da zai yi zai sake ta ya mayar da ita gida domin kuwa he can't continue to live with her!!

toh fa!

**********************

Zaune take a cikin ruwan zafi a jacuzzi bath dinta yayinda ta jingina bayanta da wall din Jacuzzi din.. idanuwanta a rufe suke yayinda tayi zurfi a cikin tunani.. Fuskarta ta nuna alamun tana jin dadin yanayin da take ciki domin kuwa har murmushi na ga tana yi...

Abinda ya faru a tsakaninta da Sadiq ne yake dawo mata.. she could still feel his soft hands on her body... the few times his hands landed on her boobs is unforgettable.. she loved the feel but unfortunately he didn't touch them well.. infact it looked as if mistakenly hannuwan nashi suka kai bisa su.. suprisingly, he even concentrated on her hair more than any other part of her body.. She expected him to force himself on her wanda alamu suka nuna cewar abinda yayi niyya kenan amma kuma all of a sudden ta ji ya bi ta ahankali.. he treated her like a fragile glass wanda yake tsoron kar ya fashe.. she was wrong when she thought Sadiq mugu ne because a yadda ya bi ta ahankali dukda yana cikin bacin rai she could swear he is the kinda person that wouldn't even be able to hurt a fly.. he sent her to heavens a million times within that moment..

Up until before it all happened, she hated him so much da idan aka bata bindiga zata iya harbe shi toh amma lokaci guda hatred din yayi vanishing..

She doesn't hate him anymore.. not a single bit.

Sadiq shi yayi sanadiyyar sanya ta a cikin wani yanayi mai bala'in dadi- Yanayin da bata taba shiga ko da rabin shi ba a rayuwarta.. shi ya jefa ta wata duniya mai dadi wadda ta tabbatar babu wanda zai iya qara kai ta irin wannan duniyar banda shi. why will she even hate him?? why will she hate someone that just made her realise how very beautiful life is??

RAWANIN TSIYA | ✔Where stories live. Discover now