AHALI GUDA PART 1 PAGE 12

3 0 0
                                    

*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART ONE'''

*PAGE   1️⃣2️⃣*

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''GIDAN ALHAJI SALEH.

Aunty Khadeejah ce da Mama saikuma su Khairyya da Namrah.

Sunata hirarsu da kuma maganar bikin Syed.

KHAIRYYA: Aunty Khadeejah ai ina ganin kisaka wannan yafi kyau.

A. KHADEEJAH: Kefa Namrah wanne kike ganin zansa da Dinner?

NAMRAH: Ehh Aunty Khadeejah ai wannan yafi kyau wanda Khairyya ta zaba.

A. KHADEEJAH: Toh shikenan shi zan saka tinda yafi muku kyau.

Baki daukomin dinkin naki nagani ba.

KHAIRYYA: Barina dauko miki Ina zuwa Namrah.

Tashi Khairyya tayi tahau sama don dauko kayanta.

GIDAN ALHAJI SAMINU.

ALHAJI SAMINU: Duk wasu manyan mutane angayyacesu saidai kuma ta bangarenka idan kana ganin da wasu.

Moh ne shida mahaifinsa zaune a farlo tareda katin daurin aure.

MOH: Ni babu wasu wanda zan gayyata daddy.

Yanzu ma banda ka tsaidani da tini na tafi office.

ALHAJI SAMINU: Yanzu wai kai kana ganin abinda kakeyi kyautawa ne.

Ace kanwarka zatayi aure amman babu sa hannunka a ciki?

MOH: Daddy Dan Allah mubar wannan maganar.

Narigada na gama magana tintini. Kuma gameda maganar da kayimin akan aure.

Inaso kayima su Alhaji Tasi'u magana suje su nemamin auren 'yar gidan Alhaji Barau.

ALHAJI SAMINU: Shikenan Babu damuwa Allah ya kiyaye.

Alhaji Saminu bin Moh yayi da kallo,

Gwarama kayi auren ko mace zata iya sauyaka da wannan dabi'ar taka.

LUCAS HOUSE'S.

SYED: To ai Da karasa miki akayi inyaso idan kingama sainazo na maidaki gida.

FARHAN: A ah karka damu kaima kanada abinyi ai.

Kawai inaso naganka ne dama shiyasa.

SYED: Hmm Ai kinkusa kigaji da ganina Farhan.

Kwanaki kadanne suka rage.

FARHAN: Nibazan taba gajiya da ganinka ba Mijina.

SYED: Hmm shikenan yanzu dai gani nazo koda wani abu kuma?

FARHAN: A ah babu, shikenan kikoma ciki zandawo na daukeki.

Aa ba saika dawo ba nazo da mota ai tana ciki.
SYED: keda waye ya rakoki?

FARHAN: Haseena ce nasamu ta rakoni da kyar.

SYED: Lallai kuwa da kyar don Haseena na fahimci batason Fita kokadan.

FARHAN: Shiyasa ai kafinma ka ganmu tare ana jimawa ita tafi gane kullun tana gida.

SYED: Gaskia Dai na fahimchi Hakane, shikenan kikulamin da kanki zankiraki.

FARHAN: Kaima ka kulamin da kanka.

Farhan fitowa tayi daga cikin Motar tasa. Syed ya wuce izuwa Office dinsa.

AIRPORT.

Alhaji Barau ne tareda Fayz saikuma Abbas.
Zaune suke suna jiran fitowar Alhaji Sani.

Alhaji Sani Maliya ne ya fito daga Arrivals sanye da Gilashinsa fari.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now