AHALI GUDA PART 1 PAGE 9

1 0 0
                                    

*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART ONE'''

*PAGE   9️⃣*

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

'''GIDAN MS. DEBORAH.

Alex ne zaune kan kujera a Farlo.

Ray ce ta sauko cikin wata Kyakkyawar Rigar ta mai tsananin kyau.

Banda kamshi babu abinda takeyi.

Alex baisan lokacin daya tashi tsaye ba. Cikin farin ciki da Annushuwa a fuskansa.

Alex kallan Ray yakeyi harta matso kusa dashi.

ALEX: You looks very Alluring, Charming, Elegant, Golden and Shinning...😍

Alex ya fadi cikin yabon Ray.

Fuskatarta dai gatanan.

RAY: Thank you. kawai tace dashi.

Fitowa sukayi waje, wasu Mopol ne guda biyu da Alex ke yawo dasu yace ku huta guys.

ALEX: Yanzu zanfita da Madam ne.

MOPOL 1: Okay Sir.
Sukace dashi.

Dandatsetsiyar Motarsace a gefe baka wuluk Kirar Land cruiser.

Zuwa yayi ya budema Ray kofar gaba ta shiga.

Zagayowa yayi sannan shima ya bude ya shiga.

Siren ya kunna motar ta fara jiniya nan da nan aka bude masa gate.

Alex suka fita shida Ray.

ALEX: Thank You Ray,
Thank you very much.

Yesterday when mom called me i felt very happy.

Naji dadin yadda kika amince dani kuma kika yarda kifita tare dani.

Ray kallansa kawai tayi batace dashi komai ba.

I can see you still not comfortable with me.

But with time Ray zakiji daidai i promise to look after you.

Bazan taba bari ranki ya baci ba.

Ray ce masa tayi,
RAY: You know i really love my mom.

And there's nothing da zatace nayi bazanyi ba.

Ballan tana ace a favour, zanyi mata for sure.

ALEX: Yeah Nasani Ray, nasani amman kibani dama don tabbatar miki da irin sonki da nakeyi.

RAY: Ina zaka kaini yanzu?

ALEX: Da amincewarki zan kaiki wajen Friends dina akwai Party dana shirya mana domin amincewar ki.

Ray juyawa tayi da yin shiru.

Kin amince muje?

RAY: Karigada ka kashe kudinka ka hada event batareda neman shawara na ba.

And now you're seeking for my permission again?

Kodan karkayi disappoiting friends dinka ai saikaje ko?

ALEX: Banaso muje ne face naki a haka.
Atleast smile.

Ray ko kallansa batayi ba.

Sukaci gaba da tafiya.

CAVENDISHI UNIVERSITY.

Khairyya ce Itada kawarta Namrah suna zaune wajen hutawa.

NAMRAH: Yanzu ya zakiyi da wannan guy din?

KHAIRYYA: Namrah ya kuwa zanyi dashi?

Kinsani cewar bazaiyu na kulashi ba domin inada wanda nakeso yake sona.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now