AHALI GUDA PART 4 PAGE 4

2 0 0
                                    

AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*

'''PART 4'''

✨ *PAGE 4* ✨

_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

DA DADDARE.

GIDAN CHAIRMAN SYED.

Fitowa yayi cen dare yana dube dube.

Rayheelah ya gani zaune gefen gidansa kasan bishiya.

SYED: Yana ganki a daren nan Rayheelah what happened?

RAY: There's a problem Syed.

Mom ta kwace duk wani abudana mallaka tasa anyi freezing Account dina kudi yaki fita.

Takwace motana gidana kamfanina everything...

I have nothing daga kayan jikina sai wayana.

SYED: Ohh this is sad.
Come Rayheelah come inside.

Shiga cikin gidan Ray tayi tareda Syed.
Bude farlo yayi yace ta zauna.

Fridge ya bude don dauko mata drinks.
Farhan ce ta sauko daga sama.

Ray din tagani tareda Syed cikin sauri ta karasa saukowa don jin metazoyi.

Syed din ganinta yayi inda yayi sauri ya ajiyewa Rayheelah drinks din ya tinkari Farhan din izuwa wani farlon.

FARHAN: Ubanme tazoyimin gida? Abinnata yabar har Office dinka ya dawo gidana?

SYED: Ba yadda kika dauka bane farhan, ray ta sami matsala ne da mahaifiyarta.

FARHAN: Kuma babu inda zataje sai nan? Batada Ahali saitazo ta cusamin wani bakin cikin har gida.

Gaskia banyadda ba tatashi tafi kawai nidai bazan yarda ba.

SYED: Haba Farhan meyasa kike haka? Rayheelah macece fa.
Zakiso ace mace tana waje yanzu batasan inda zataje ba?

'Yar uwarkice mace ya kamata ki duba kiyi hakuri kibari ta zauna anan na iya yau kawai zuwa gobe zansan abinyi.

FARHAN: Kanamin abinda kakeso Wallahi kuma kasani koma mene bazan taba sonta ba.

Banaso gobe na tashi na ganta a cikin gidannan Syed.

SYED: Shikenan Babu damuwa hakanma nagode.

FARHAN: Inason ganinka nanda minti Biyar mukwanta.

SYED: Zakije kugaisa ne?

Farhan gallawa Syed din harara tayi ta koma sama dakinta abinta.

Syed fitowa Farlon yayi domin suci gaba da magana da Rayheelah don samin mafita.

GIDAN ALHAJI SALEH.

NASIR: Babu Damuwa Detective Habu saina jika.

Nasir ne cikin dakinsa bayan ya gama waya.

Kallan bango yakeyi da fuskarsa babu alamin dariya a ciki.

DAKIN KHAIRYYA.

Waya takeyi da Mahmoud.

KHAIRYYA: Ai nice ya dace na fadi haka yanzu ai ankusa Ya Mahmoud.

Nida ka dinga jamin raima.

MAHMOUD: "Nima inaso ayi bikin nan Khairyya saboda wallahi nima duka hankalina yana kansa yanzu."

KHAIRYYA: Hmm Ya Mahmoud kenan ai ankusa sati biyu nefa suka rage gaba daya.

MAHMOUD: "Ehh hakane Allah ya kaimu da rai da lafia dai"

KHAIRYYA: Amin Amin Ya Mahmoud.

MAHMOUD: " yanzu kisamu ki kwanta nima nagaji kiyi addua idan zaki kwanta.

AHALI GUDA CHAPTER ONEWhere stories live. Discover now