*AHALI GUDA HAUSA NOVEL📔📖*
'''PART ONE'''
*PAGE 4️⃣*
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾
'''STARVIEW EVENT.
FARHAN: Yauwa Sannu Cewar Farhan ciki ciki.
Batasan cewar nan zasuzo ba saboda Syed bai sanar da itaba.
Domin daya sanar da ita bazatazo ba zata iya bashi uzirin wani abu.
Syed zuciyarsa daya yazo taya mahaifiyar Ray murna akan Ministan Tsaro da aka bata ta kasa.
RAY: Muje Mom is inside fadin Ray.
Ciki suka shiga inda manya manyan 'yan siyasa suke wajen ma babu wasu samari da 'yan mata domin Syed kawai Ray ta gayyata.
Saikuma Friends dinta.
Muje ga Mom cen karasawa Syed sukayi har gaban Ms. Deborah Michael inda ya gaisheta.
MS. DEBORAH: Syed right?
SYED: Yess Mom, Congratulations on your appointment.
MS. DEBORAH: Thank you Syed cewar Mahaifiyar Ray.
Ki kaishi su zauna Ray.
Ray ce suka karasa Wajen zama kawartace zaune Luba.
Ray tana kawance da luba bahaushiya kuma musulma domin itakam tanason musulmai babu ruwanta.
RAY: Luba meet Syed my one and only friend mai kuma bani shawara and this is he's fiancee.
RAY: Okay, Sannunku Cewar luba.
Gaisawa sukayi sannan suka zauna.
Ms. Deborah ce ta karbi Mic din domin godia ga daukakin Jama'ar da suka sami damar Halarta taronta.
MS. DEBORAH: Thanks to each and everyone of you for the love.
Thank you very very much friends and my wonderful family members.
Wannan taron nayishi ne akan abu guda biyu na farko tayani murnar zama ministan tsaro ta wannan kasa.
Na biyu kuma Engagement din 'yata Rayheelah tareda Dana Dan Brother na Alex.
Waje rikicewa yayi da tafi.
Ray kuma wani dum dum taji.
Domin ita sam basuyi haka itada mahaifiyarta ba.
Ita batasan za'ayi mata wani Engagement ba.
Fuskarta babu haiba ta taso izuwa kan dandalin wajen.
Alex cousin dintane amman a gidansu yake zaune.
Kuma yana matukar son Ray sosai kuma burinshi ya aureta.
Don kar Ray ta baiwa Mahaifiyar ta Kunya hakan yasa ta tsaya.
Alex Zobe ya bude ya durkusawa Ray da fadin
ALEX: i Love you Ray.Ray kam ko murmushi batayi ma.
Haushin sama takeji ita.
Mutane sunji dadin yadda akayi a wajen taron nan.
Ray kawai fitowa tayi tabar wajen cikin bacin rai.
Syed ne ya bita.
SYED: What happened? Meyasa zaki tafi.
RAY: Syed Mom bata fadamin cewar zatayimin Engagement nida Alex ba.
Bana sonsa she knows but why takeson hurting dina.
He himself knows that i don't love him.
SYED: Look just calm down okay.
![](https://img.wattpad.com/cover/354890165-288-k167984.jpg)
YOU ARE READING
AHALI GUDA CHAPTER ONE
Ficción GeneralLABARI AKAN SOYAYYA, YAUDARA DA CIN AMANA, LITTAFIN AHALI GUDA YANA DAUKE DA DARUSSAN ZAMANTAKEWA DA KUMA SAKO NA MUSAMMAN GA MASU KARATU.